Ticker

6/recent/ticker-posts

Kunshiyar Littafin Wasanni a Kasar Hausa

Ƙunshiyar Littafin Wasanni a Ƙasar Hausa na Prof. Yakubu Aliyu GOBIR da Abu-Ubaida SANI. Wannan shafi na ƙunshe da abubuwan da ke cikin littafin. Yana da kyau a fahimci cewa, a nan an kawo ɓangaren wasannin ne kai tsaye. Ma'ana dai, ba a kawo sauran ɓangarorin ƙunshiyar ba.

Wasanni nawa ka/kika sani daga cikinsu?

Waɗanne wasanni ne ka/kika sani da ba a kawo ba a nan?

ZA MU DUBA BAYANANKU ƁANGAREN TSOKACI DA KE ƘASA (COMMENT SECTION).

5.0 Shimfiɗa -- 

5.1 Taɓaɓɓe -- 

5.2 Goga -- 

5.3 Gori/Koɗi 1 (Na Gargajiya) -

5.4 Gori/Koɗi 2 (Na Zamani) -- 

5.5 Langa -- 

5.6 Sabis -- 

5.7 Guro/’Yar Guro -- 

5.8 A Sha Ruwan Tsuntsaye -- 

5.9 Jini Da Jini -- 

5.10 Ba Mu Kuɗinmu -- 

5.11 Ga Zabo Zai Mutu -- 

5.12 Ɓelunge -- 

5.13 Allazi Wahidun -- 

5.14 Cincin Sakatum -- 

5.15 Balbela-balbela -- 

5.16 Noti-Noti -- 

5.17 Damo Riya Damo -- 

5.18 Allah Reni -- 

5.19 Dokin Almajirai -- 

5.20 Ƙwanƙwalati -- 

5.21 Ɗanduƙunini/Ɗanduƙununu -- 

5.22 Jirgi 2 -- 

5.23 Yaƙi -- 

5.24 Babana Ya Saya Min Ƙwallo -- 

5.2 5 Rijiya -- 

5.26 Taka Ɓurme -- 

5.27 ‘Yar Ganel -- 

5.28 Mai Dawa -- 

5.29 Ɓigo -- 

5.30 Dokin Kara -- 

5.31 ‘Yar Cille -- 

5.32 Wur-Wur -- 

5.33 Fanka -- 

5.34 Kofi -- 

5.35 ‘Yar Ɗille -- 

5.36 Baba Mai Gadi -- 

5.37 Bindiga -- 

5.38 Jirgi 1 -- 

5.39 Karan Tsallake -- 

5.40 Sallar Kwaɗi -- 

5.41 Dirƙe-Dirƙe -- 

5.42 Tarkon Horon Wawa -- 

5.43 Gwanjo-Gwanjo -- 

5.44. Motar Kara -- 

5.45 Motar Langa-langa -- 

5.46 Afajana -- 

5.47 Danda Dokin Kara -- 

5.48 Alhajin Ƙauye -- 

5.49 Maiƙiriniya -- 

5.50 Tashi Mai Kwaɗayi -- 

5.51 Baran Baji -- 

5.52 Zule-Zuleyya -- 

5.53 Ni Chadi Zan Tafi -- 

5.54 Ɗanɓera -- 

5.55 Ɗantsoho Mai Cin Bashi -- 

5.56 Tsoho Da Gemu -- 

5.57 Taya -- 

5.58 Garere/Gare/Gare-Gare -- 

5.59 Baban Dudu -- 

5.60 Tashi Wali -- 

5.61 Robali/Kyauro - ‘Yar Jifa -- 

5.62 Robali/Kyauro ‘Yar Taru -- 

5.63 Ka Yi Rawa -- 

5.64 Na Ci Na Kasa Tashi -- 

5.65 Malam Ka Ci Kusa -- 

BABI NA SHIDA -- 

WASANNIN YARA MATA -- 

6.0 Shimfiɗa -- 

6.1 Carman-Dudu -- 

6.2 A Sha Ruwa -- 

6.3 Samodara -- 

6.4 Basha -- 

6.5 Ɓakutu Mai Babban Ɗuwawu -- 

6.6 Matar Nakarofi -- 

6.7 Maimuna Ta Yi Ciki Ga Goyo -- 

6.8 Ina Da ‘Yata -- 

6.9 Salamatu -- 

6.10 Wasar Gora-Gora -- 

6.11 Hajiyar Ƙauye -- 

6.12 Mai Ciki -- 

6.13 Ruwa Mai Malale -- 

6.14 ‘Yar Ramel -- 

3.15 Carafke -- 

6.16 Digi-Digi -- 

6.17 Ɗan Balum-Balum -- 

6.18 Babunna -- 

6.19 A Fim-Fim-Fim -- 

6.20 Bena -- 

6.21 Kis-Kis-Kis An Kas-Kas-Kas -- 

6.22 ‘Yar Gala-Gala -- 

6.23 Ladidin Baba -- 

6.24 Na Ɗaura Kallabi -- 

6.25 Laula Amarya -- 

6.26 Ɓarawo Me Ka Sata? -- 

6.27 Kin Zama -- 

6.28 Rana Ta Fito Gabas -- 

6.29 Nayaya? -- 

6.30 O Aliyo -- 

6.31 Tafa-Tafa -- 

6.32 Jallu Wa Jallu -- 

6.33 Gabana Gaba Nawa -- 

6.34 Ina Da Cikin Ɗan Fari -- 

6.34 Kwalba-Kwalba Dire -- 

6.35 Rurujina -- 

6.36 Ruwan Ƙauye -- 

6.37 Daƙu Fara -- 

6.38 A Fiffigi Zogale -- 

6.39 Ɗanlele -- 

6.40 Gamuna -- 

6.41 Ragadada -- 

6.42 Kande Mahaukaciya -- 

6.43 Kallo Da Ido -- 

6.44 Ni Kura-Kura -- 

6.45 ‘Yar Ƙwado -- 

6.46 Dinga-Dinga -- 

6.47 Cin Dawo -- 

6.48 Ba Dela Ba Kande -- 

6.49 Odada -- 

6.50 Ni Madara Ni Zuma -- 

6.51 Ni Mota Nake So -- 

6.52 Amali Kande -- 

6.53 Ayye Rashidalle -- 

6.54 Mai Naƙiye -- 

6.55 ‘Yar Ato -- 

6.56 Ayye Mama -- 

6.57 Carmama -- 

6.58 A CikinWannan Rana -- 

6.59 Inna Leliya -- 

6.60 Kaɗa -- 

6.61 Karya Gaɗiɗi -- 

6.62 Salo-Salo -- 

6.63 Alo NaTaro Na Tattaro -- 

6.64 Tattaba-Tattaba -- 

6.65 Yaraye Dije -- 

6.66 Ke Kika  JeGidansu Direba -- 

6.67 Jar  Miya -- 

6.68 Afurka-Afurka -- 

6.69 Kwalliyar La’asar -- 

6.70 Sama Indo -- 

6.71 Son Makaru -- 

6.72 Iye Nanaye -- 

6.73 Ruwaye -- 

6.74 Gyara Zamanki Kamar Ba Ke Ba -- 

6.75 Cillo-Cillo -- 

6.76 Lokos -- 

6.77 Mama Ta Ƙi Shillona -- 

6.78 Farin Zoben Azurfa -- 

6.79 Ɗura-Ɗura -- 

6.80 Mamin Jatau -- 

6.81 Soyayya Iri-Iri Ce -- 

6.82 Goɗiyallare -- 

6.83 Gariye -- 

6.84 Sadam -- 

6.85 Tambo -- 

6.86 Shanyar Kuluri -- 

6.87 Goye-Goye -- 

6.88 Goyon Kura -- 

6.89 Goyon Baya -- 

6.90 Kifi-Kifi -- 

6.91 Faɗi Mana -- 

6.92 Tsakiyata Ta Tsinke -- 

6.93 Ga Mairama Ga Dauda -- 

6.94 Tama Yaki Tama -- 

6.95 Rabi  Da Audu -- 

6.96 Ga KuɗinToshinki Na Bara -- 

6.97 Ɗan Mutumi-Mutumi -- 

6.98 Ɗanmaliyo-Maliyo -- 

6.99 Yau Na Zama Baran Mata -- 

6.100 To Iya -- 

6.101 Ni  Karkashi -- 

6.102 Sillen  Kara -- 

6.103 Taɓarya -- 

BABI NA BAKWAI -- 

WASANNIN TARAYYA -- 

7.0 Shimfiɗa -- 

7.1 ‘Yartsana -- 

7.2 Na Ɗiba -- 

7.3 Tuwon Ƙasa -- 

7.4 Biyar Ko Goma -- 

7.5 Lakkuma-Lakkuma Lale -- 

7.6 Kasko-Kasko -- 

7.7 Cankuloto-Kuloto -- 

7.8 Talili Tali Yambo -- 

7.8 Ɗan Kurege -- 

7.9 Efa-Efa -- 

7.10 Dundunge -- 

7.11 Sai  Ka YiRawa A Nan -- 

7.12 Tserel -- 

7.13 Ba Za Ku Ga Tafiyar ‘Yata  Ba -- 

7.14 Ɓoyel -- 

7.15 O Maciji -- 

7.16 Gidan Kurciya -- 

7.17 Waran Warash -- 

7.18 Za  Ni  Za Ni  Ye -- 

7.19 ‘Yar Sarki -- 

7.20 Ƙwaƙwale -- 

7.21 Kumbukululu -- 

7.22 Zuciyar Mai Tsumma -- 

7.23 Ɗakin Tsuntsu -- 

7.24 ‘Yar Canka -- 

7.25 Caccayya -- 

7.26 Allah Koro Ruwa -- 

7.27 Hajijiya -- 

7.28 ‘Yar Akuyata -- 

7.29 Dunguren  Kule -- 

7.30 ‘Yar  Cake -- 

7.31 Lasko -- 

7.32. Sunkuya Dundu -- 

7.34 Na Ƙale -- 

7.35 Na  Jej Je -- 

7.36 Odi-Odi -- 

BABI NA TAKWAS -- 

WASANNIN MANYA -- 

8.0 Shimfiɗa -- 

8.1 Girjim -- 

8.2 Uku Saɓi -- 

8.3 Gwauro -- 

8.4 Boka Kake Ko Malami? -- 

8.5 Jatau Mai Magani -- 

8.6 Wandara A Sha Maganin Ƙaba -- 

8.7 Macukule -- 

Contact to get a copy:

Abu-Ubaida Sani
WhatsApp: +2348133529736
Email: abuubaidasani5@gmail.com

Prof. Yakubu Aliyu Gobir
Email: yagobir@gmail.com

WASANNI A ƘASAR HAUSA

Citation: Sani, A-U. & Gobir, Y.A. (2021). Wasanni a Ƙasar Hausa. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-1-8.

Post a Comment

0 Comments