Ticker

6/recent/ticker-posts

Kunshiyar Tasamisin Wakakken Ka'idojin Rubutun Hausa

About Tahamisin Waƙaƙƙen Ƙa’idojin Rubutun Hausa

Ƙunshiyar Littafin Tahamisin Waƙaƙƙen Ƙa'idojin Rubutun Hausa

Prof. Aliyu Muhammad Bunza ne ya rubuta littafin Waƙaƙƙen Ƙa'idojin Rubutun Hausa a shekarar 2004. Ashekarar 2023 kuwa, Haruna Umar Maikwari da Abu-Ubaida Sani sun yi tahamisin wannan littafi. Aikin nasu ya fito da sunan Tahamisin Waƙaƙƙen Ƙa'idojin Rubutun Hausa.

A ƙasan shafin nan akwai gurbin tsokaci (comment). Muna maraba da shawarwari da ra'ayoyinku.

Mun gode.

Sadaukarwa -- 

Shimfiɗa -- 

Gabatarwa (Ta Mai Asalin Waƙa) -- 

Muƙaddima -- 

Babi Na Ɗaya -- 

Gabatarwa -- 

Hausa -- 

Abajada -- 

Wasula -- 

Haɗuwar Baƙi da Wasula -- 

Haɗa Kalmomi -- 

Babi Na Biyu -- 

Tagwayen Baƙaƙe -- 

Tagwan Wasula -- 

Baƙaƙe Masu Ƙugiya -- 

Tagwayen Baƙaƙe Masu Ƙugiya -- 

Babi Na Uku -- 

Ɗauri da Dokokinsa -- 

Zubin Gaɓoɓin Kalmomin Hausa -- 

Dokokin Ɗauri -- 

Ɗaurin Tagwayen Baƙaƙe -- 

Ɗaurin Harafin ‘M’ a Rubutu -- 

Ɗaurin Harafin ‘n’ a Rubutu -- 

Ɗaurin Harafin ‘n’ Cikin Mallaka -- 

Ɗaurin Harafin ‘M’ A Ƙarshen Gaɓa -- 

Ɗaurin Harafin ‘r’ a Ƙarshen Suna -- 

Ɗaurin Baƙaƙe Masu Ƙugiya -- 

Ɗaurin Sauran Baƙaƙe -- 

Ɗaurin Harafin ‘n’ A Ƙarshen Gaɓa -- 

Ɗaurin ‘n’ A Nasaba -- 

Ɗaurin ‘r’ A Nasaba -- 

Ɗaurin ‘r’ A Gaɓar Aikatau -- 

Babi Na Huɗu -- 

Gabatarwa -- 

Doguwar Mallaka -- 

Gajeruwar Mallaka -- 

Manuni Ko Ishara -- 

Kalmomin Tambaya -- 

Kalmomin Jam’u (Gama-Gari) -- 

Wararrun Kalmomi -- 

Sababben Lokaci -- 

Haɗuwar Wakilin Suna da Lamirin Lokaci -- 

Haɗuwar Wasalin ‘a’ da Lamirin Lokaci -- 

Haɗuwar Harafin ‘m’ Da Wakilin Suna -- 

Haɗuwar Kalmomin Jam’u da Wakilin Suna -- 

Babi Na Biyar -- 

Suna -- 

Aikatau -- 

Sifa -- 

Babi Na Shida -- 

Gabatarwa -- 

Aya -- 

Ayar Motsin Rai(!) -- 

Ayar Tambaya (?) -- 

Waƙafi (,) -- 

Waƙafi Mai Ruwa(;) -- 

Ruwa Biyu (:) -- 

Karan Ɗori (-) -- 

Zarce (...) -- 

Baka Biyu ( ) -- 

Alamar Buɗe Magana (“) -- 

Alamar Rufe Magana (”) -- 

Babi Na Bakwai -- 

Wuraren Rubuta Manyan Baƙaƙe -- 

Sauyawar Babban Baƙi Zuwa Ƙarami -- 

Muhimmanci Kiyaye Babban Baƙi da Ƙarami -- 

Wuraren Amfani da Ƙaramin Baƙi: -- 

Sauyawar Harufa Cikin Kalmomi -- 

Sauyawar Harafin /d/ Zuwa /j/ -- 

Daddagen Harafin /d/ a Ƙarshen Gaɓa

Sauyawar Harafin z Zuwa j: -- 

Daddagen Harafin z A Ƙarshen Gaɓa -- 

Sauyawar Harafin t Zuwa c A Ƙarshen Gaɓa -- 

Sauyawar Harafin s Zuwa sh A Ƙarshen Gaɓa: -- 

Matsalolin da Rubutun Hausa ke Fuskanta” -- 

Ci Gaban Harshen Hausa a Yau -- 

Babi Na Takwas -- 

Tagwayen Baƙaƙen Turanci --

Tasirin Rubutun Turanci --

Tasirin Rubutun Larabci --

Sautukan Karin harshe --

Masanan Farko ga Tsara Ƙaidojin Rubutun Hausa --

Hamdala -- 

Manazarta

Citation: Maikwari, H.U. & Sani, A. (2020). Tahamisin Waƙaƙƙen Ƙa’idojin Rubutun Hausa. Zaria: Ahmadu Bello University Press Ltd.

Get a copy:

Haruna Umar Maikwari
Call or WhatsApp: 07031280554

Abu-Ubaida Sani
WhatsApp: +2348133529736
Email: abuubaidasani5@gmail.com

Post a Comment

0 Comments