An ƙirƙiri wannan shafi ne domin ɗalibai da masana da manazarta Hausa da ke makarantu daban-daban. Za ku iya amfani da wurin rubuta tsokaci (comment) da ke ƙasa domin duba tattaunawar da ta gaba ko tura sabon saƙo.
Manufar wannan kafa ita ce samar da haɗin kai da zamowa farfajiyar ƙaruwa da juna musamman ta hanyar turo tambayoyi, amsa tambayoyi, turo muhimman bayanai da suka shafi karatun Hausa da ilimummumukan zamani da zamantakewa, da makamantansu.
Za ku iya turo tambayoyi ko ku amsa tambayoyi da aka turo.
Mun gode.
6 Comments
Lalle shafin zai taimakawa ɗalibai da maluma da manazarta
ReplyDeleteThank you so much for this initiative. Up Amsoshi
ReplyDeleteMuna biye. Allah ya yi jagora.
ReplyDeleteSlm da fatar an yini lfy. A taimako ni da ayyukan da aka yi a kan sabbin Karin magana musamman wadanda suka shafi Zamantakewar Hausawa. Na gode
ReplyDeleteSlm da fatar an yini lfy. A taimako ni da ayyukan da aka yi a kan sabbin Karin magana musamman wadanda suka shafi Zamantakewar Hausawa. Na gode
ReplyDeleteIdan kana nufin karin maganganu da ake ƙirƙira a zamanance, za ka fi samun su ne ta hanyar interview da mutane. A kan Amsoshi kuwa akwai rubuce-rubuce da dama game da karin magana.
ReplyDeleteZa ka iya samun su ta hanyar searching ɗin "Karin Magana" ta wurin search da aka samar a sama.
Post your comment or ask a question.