Ticker

6/recent/ticker-posts

Goyon Baya

6.89 Goyon Baya

Wannan ma wasan mata ne na dandali da ke da zubi da tsari irin na wasan goye-goye. Sai dai abin da ya bambanta su shi ne, a wasan goyon baya akan haɗa baya da baya ne yayin goyon. Wato dai wadda za a goya za ta kwanta bisa bayan wadda za ta goye ta.

WASANNI A ƘASAR HAUSA

Citation: Sani, A-U. & Gobir, Y.A. (2021). Wasanni a Ƙasar Hausa. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-1-8.


Post a Comment

0 Comments