Ticker

6/recent/ticker-posts

Babi Na Bakwai: Wasannin Tarayya

Wasannin Tarayya

7.0 Shimfiɗa

Bayan wasannin da suka keɓanta ga yara maza, da kuma waɗanda suka keɓanta ga yara mata, akwai kuma wasu jerin wasannin da aka yi tarayya wurin gudanar da su tsakanin yara maza da mata. Dangane da irin waɗannan wasanni, ko dai yara maza da mata sukan haɗu domin gudanar da shi, ko kuma ya kasance yara maza na irin wasan tsakanin junansu sannan yara mata ma na yi. Wannan babi na bakwai yana ɗauke da irin waɗannan wasanni, tare da taƙaitaccen bayani game da kowanne.

WASANNI A ƘASAR HAUSA

Citation: Sani, A-U. & Gobir, Y.A. (2021). Wasanni a Ƙasar Hausa. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-1-8. 


Post a Comment

0 Comments