Ticker

6/recent/ticker-posts

Motar Langa-langa

5.45 Motar Langa-langa

Zubi da tsarin wasamotar langa-langa daidai yake da na motar kara. Abin da ya bambanta su kawai shi ne, motar kara akan yi ta ne da sillayen kara. Ita kuwa motar langa-langa ana yin ta ne da gwangwanin madara ko na bombita ko makamancin wannan. Akan kuma yi da kwano irin wanda ake rufin ɗaki da shi.

WASANNI A ƘASAR HAUSA

Citation: Sani, A-U. & Gobir, Y.A. (2021). Wasanni a Ƙasar Hausa. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-1-8.


Post a Comment

0 Comments