Header Ads Widget

Visit www.writersdepository.com

Ticker

6/recent/ticker-posts

Dandalin Kacici-Kacici

An ƙirƙiri wannan dandali ne domin turo kacici-kacici da amsoshinsu. Za ku iya turo tambayoyin kacici-kacici domin samun amsa daga ma'abota ziyartar wannan dandali.

Ku yi amfani da wurin rubuta tsokaci (comment) da ke ƙasa domin turo saƙonninku.

Tambaya

Post a Comment

3 Comments

 1. Kacici-kacici: Rigata ɗaya aljifanta dubu. Ina jiran amsata.

  ReplyDelete
 2. Slm
  Kacici kacicinku.
  Abu uku ya yi kama da abu uku amma abu uku ya hana.
  In jiran amsarku.

  ReplyDelete
 3. Masha'Allah! Allah ya sa mu amfana.

  ReplyDelete

Rubuta tsokaci.