Kunshiyar Littafin Cimakar Hausawa (Nau'ukan Abincin Hausawa Guda Dari Biyu Da Casa'in Da Uku - 293)

    Cimakar Hausawa littafi ne da yake ɗauke da nau'ukan abincin Hausawa kimanin ɗari biyu da casa'in da uku (293). An kawo bayanin da dama daga cikin ire-iren abincin, ciki har da bayanin kayan haɗinsu da yadda ake sarrafa su. 

    Nau'ukan abinci nawa ka/kika sani daga cikinsu?

    Guda nawa ka/kika taɓa ci?

    Guda nawa ka/kika iya dafawa?

    Ku turo mana tsokacinku (comments) a comment section da ke ƙasa. Za mu duba sannan mu ba ku amsa. Ku sanar da mu game da waɗansu nau'ukan abinci da muka tsallake. Idan kuka turo mana bayanansu, za mu hallafa su tare da suna da lambar wayarku.

    Ƙunshiya

    Sadaukarwa -- iii

    Godiya -- iv

    Forward I -- vi

    Forward II -- vii

    Forward III -- viii

    Forward IV -- x

    Muƙaddima V -- xi

    Preface -- xii

    Muhimman Kalmomi -- xiv

    Ƙunshiya -- xxv

    Babi Na Ɗaya

    Shimfiɗa

    1.0 Gabatarwa -- 1

    1.1 Matashiya -- 2

    1.2 Ra’ayin Masana Game da Bahaushen Asali -- 3

    1.3 Yunƙurin Bankaɗo Tarihin Hausawa da Ƙasar Hausa -- 9

    1.4 Bahaushen Asali da Duniyarsa -- 10

    1.5 Sauyi a Rayuwar Bahaushe -- 13

    1.6 Manyan Daulolin Ƙasar Hausa -- 14

    1.6.1 Daular Gobir: Gidan Faɗa -- 15

    1.6.2 Katsina: Ta Dikko Ɗakin Kara -- 16

    1.6.3 Kano: Tumbin Giwa ta Dabo Ci Gari (Jalla Babbar Hausa) -- 17

    1.6.4 Daura: Ta Abdu Tushen Hausa -- 18

    1.7 Kammalawa -- 19

    Babi Na Biyu

    Abinci

    2.0 Gabatarwa -- 20

    2.1 Kalmar “Abinci” -- 20

    2.2 Sunan Abinci a Wasu Harsuna -- 20

    2.3 Abinci a Idon Hausawa -- 21

    2.3.1 Abinci a Adabin Bakan Bahaushe -- 23

    2.3.1.1 Abinci a Karin Maganganun Bahaushe -- 23

    2.3.1.2 Abinci a Waƙoƙin Bakan Bahaushe -- 24

    2.3.1.3 Abinci a Tatsuniyoyin Bahaushe -- 26

    2.3.1.3 Tatsuniyar Icen Ƙosai -- 26

    2.3.1.4 Abinci a Kacici-kacicin Bahaushe -- 30

    2.3.1.5 Abinci a Yanken Bahaushe -- 30

    2.3.1.6 Abinci a Adon Maganar Bahaushe -- 30

    2.3.1.7 Abinci a Wasannin Kwaikwayo na Gargajiya -- 32

    2.3.1.7.1 ‘Yar Tsana -- 32

    2.3.1.7.2 Tuwon Ƙasa -- 35

    2.3.1.8 Abinci A Almarar Bahaushe -- 36

    2.3.1.8.1 Almarar Kura da Akuya da Dawa -- 37

    2.3.1.8.2 Almarar Falke da Raƙuma Huɗu -- 37

    2.3.1.8.3 ‘Yan Mata da Mangoro -- 37

    2.3.1.9 Abinci a Kirarin Bahaushe -- 38

    2.3.2 Abinci a Adabin Bahaushe na Zamani -- 38

    2.3.2.1 Abinci a Rubutattun Waƙoƙin Bahaushe -- 38

    2.3.2.1.1 Waƙar Yunwar Shago ta Dr. Alhaji Umaru Nasarawa -- 39

    2.3.2.1.2 Waƙar Damina Mai Albarka ta Alhaji Aƙilu Aliyu -- 40

    2.3.2.2 Abinci A Littattafan Zube na Hausawa -- 40

    2.3.2.3 Abinci A Waƙoƙin Zamani (Waƙoƙi Ruwa Biyu) -- 41

    2.4 Kammalawa -- 42

    Babi Na Uku

    Tushen Abincin Hausawa

    3.0 Gabatarwa -- 43

    3.1 Noma a Matsayin Hanyar Samun Abinci -- 43

    3.1.1 ‘Ya’yan Itatuwa a Matsayin Abinci -- 46

    3.1.2 Ganyaye a Matsayin Abinci -- 46

    3.1.3 Saiwoyi a Matsayin Abinci -- 47

    3.1.4 Furanni a Matsayin Abinci -- 48

    3.2 Farauta a Matsayin Hanyar Samun Abinci -- 48

    3.2.1 Namun Daji a Matsayin Abinci -- 49

    3.2.2 Tsuntsayen Daji a Matsayin Abinci -- 49

    3.3 Kiwo a Matsayin Hanyar Samun Abinci -- 49

    3.3.1 Dabbobin Gida a Matsayin Abinci -- 50

    3.3.2 Tsuntsayen Gida a Matsayin Abinci -- 50

    3.3.3 Kiwon Kifi a Matsayin Abinci -- 50

    3.3.4 Ƙwarin Gida a Matsayin Abinci -- 51

    3.4 Sarkanci a Matsayin Hanyar Samun Abinci -- 51

    3.5 Kammalawa -- 52

    Babi Na Huɗu

    Matakan Kasafta Abincin Bahaushe

    4.0 Gabatarwa -- 54

    4.1 Rabe-Raben Abincin Hausawa ta Fuskar Dalilin Cin Abinci -- 54

    4.1.1 Abincin Yau-Da-Gobe -- 54

    4.1.1.1 Abincin Safe/Kalaci -- 55

    4.1.1.2 Abincin Rana -- 55

    4.1.1.3 Abincin Dare -- 55

    4.1.2 Abincin Bukukuwa -- 56

    4.1.3 Abincin Maƙulashe -- 57

    4.2 Rabe-Raben Abincin Hausawa ta Fuskar Yanayin Sarrafawa -- 57

    4.2.1 Abincin da Ake Dafawa -- 58

    4.2.2 Abincin da Ake Soyawa -- 58

    4.2.3 Abincin da Ake Jiƙawa -- 58

    4.2.4 Abincin da Ake Nukawa -- 60

    4.2.5 Abincin Tsinki-Ka-Ci -- 60

    4.3 Rabe-raben Abincin Hausawa ta Fuskar Lokacin Samuwarsu ga Bahaushe -- 60

    4.3.1 Abincin Bahaushe na Gargajiya -- 61

    4.3.2 Abincin Bahaushe na Zamani -- 61

    4.4 Rabe-Raben Abincin Hausawa ta Fuskar Sifa -- 62

    4.4.1 Ababen Ci -- 62

    4.4.2 Ababen Sha -- 62

    4.4.3 Ababen Tsotsawa -- 62

    4.5 Kammalawa -- 63

    Babi Na Biyar

    Tuwo da Ire-Irensa a Gargajiyance

    5.0 Gabatarwa -- 64

    5.1 Tuwon Ƙasari -- 65

    5.2 Tuwon Tsaki -- 67

    5.3 Tuwon Dusa -- 68

    5.4 Tuwon Ƙullu -- 69

    5.5 Tuwon Gero -- 70

    5.6 Tuwon Dawa -- 72

    5.7 Tuwon Maiwa -- 73

    5.8 Tuwon Masara -- 74

    5.9 Tuwon Shinkafa -- 74

    5.10 Tuwon Bado -- 75

    5.10 Kammalawa -- 76

    Babi Na Shida

    Miyar Gargajiya da Ire-Irenta

    6.0 Gabatarwa -- 77

    6.1 Miyar Sure/ Miyar Yakuwa -- 77

    6.2 Miyar Soɓorodo -- 79

    6.3 Miyar Kwata -- 80

    6.4 Miyar Kuka -- 81

    6.5 Miyar Guro/Kuɓewa -- 83

    6.6 Miyar Wake -- 84

    6.7 Miyar Ayoyo -- 85

    6.8 Miyar Yoɗo (Karkashi/Kalkashi) -- 86

    6.9 Miyar Lalo -- 86

    6.10 Miyar Gauta/Ɗwata -- 87

    6.11 Miyar Alayyafo/Alayyafu/Alayyaho -- 88

    6.12 Miyar Zogale -- 89

    6.13 Miyar Tafasa -- 89

    6.14 Miyar Ganyen Aduwa -- 90

    6.15 Miyar Shuwaka -- 91

    6.16. Miyar Sanga-Sanga/ Majanfari/ Rai-ɗore -- 91

    6.17 Miyar Kabushi (Kabewa) -- 92

    6.18 Miyar Tumatur -- 93

    6.19 Miyar Gudai -- 93

    6.21 Miyar Soyayyiyar Rama -- 94

    6.22 Miyar Garafuni/Garafunu -- 95

    6.23 Miyar Gyaɗa -- 96

    6.24 Miyar Ƙuli-Ƙuli/Ƙaraƙo -- 96

    6.25 Kammalawa -- 96

    Babi Na Bakwai

    Ire-Iren Kwaɗo (Gwaɓe/Ɗatu) da Yadda Ake Yin Su a Gargajiyance

    7.0 Gabatarwa -- 97

    7.1 Ma’anar Kwaɗo (Gwaɓe Ko Ɗatu) -- 97

    7.2 Kashe-Kashen Kwaɗo/Ɗatu/Gwaɓe -- 98

    7.2.1 Kwaɗon Sure Ko Soɓorodo -- 98

    7.2.2 Kwaɗon Rama -- 98

    7.2.3 Kwaɗon Tafasa -- 99

    7.2.4 Kwaɗon Zogale -- 99

    7.2.5 Kwaɗon Tuwon Dawa Ko Masara Ko Shinkafa -- 100

    7.2.6 Kwaɗon Tuwo da Alayyafu ko Zogale ko Tafasa ko Sanga-Sanga ko Yaɗiya -- 100

    7.2.7 Kwaɗon Ƙanzo -- 100

    7.2.8 Ɗatun Ɓula -- 101

    7.2.9 Kwaɗon Shinkafa Da Alayyafu Ko Zogale Ko Tafasa Ko Sanga-Sanga -- 101

    7.2.10 Kwaɗon Garin Kwaki Da Salat ko Zogale ko Tafasa ko Rama -- 101

    7.2.11 Kwaɗon Tumatur -- 101

    7.2.12 Kwaɗon Gayan Tuwo -- 102

    7.3 Kammalawa -- 102

    Babi Na Takwas

    Fate da Yadda Ake Yin Sa

    8.0 Gabatarwa -- 103

    8.1 Kashe-Kashen Fate -- 103

    8.1.1 Faten Tsakin Masara -- 103

    8.1.2 Faten Shinkafa -- 104

    8.1.3 Faten Wake -- 104

    8.1.4 Faten Dankalin Hausa -- 104

    8.1.5 Faten Kabewa -- 105

    8.2 Kammalawa -- 105

    Babi Na Tara

    Dafa-Duka da Yadda Ake Sarrafa Ta

    9.0 Gabatarwa -- 106

    9.1 Kashe-Kashen Dafa-Duka -- 106

    9.1.1 Dafa-Dukan Shinkafa -- 106

    9.1.2 Dafa-Dukan Shinkafa da Wake -- 106

    9.1.3 Dafa-Dukan Wake -- 107

    9.1.4 Dafa-Dukan Dankalin Hausa -- 107

    9.1.5 Dafa-Dukan Taliya -- 107

    9.3 Kammalawa -- 108

    Babi Na Goma

    Garau-Garau/Wasa-Wasa da Yadda Ake Yin Ta

    10.0 Gabatarwa -- 109

    10.1 Kashe-Kashen Garau-Garau -- 109

    10.1.1 Wasa-Wasar Dawa -- 109

    10.1.2 Wasa-Wasar Shinkafa -- 109

    10.1.3 Wasa-Wasar Gero -- 110

    10.1.4 Wasa-Wasar Dambu -- 110

    10.1.5 Wasa-Wasar Burabusko -- 110

    10.1.6 Wasa-Wasar Wake -- 110

    10.2 Kammalawa -- 111

    Babi Na Goma Sha Ɗaya

    Ɗanwake da Tubani

    11.0 Gabatarwa -- 112

    11.1 Ɗanwake -- 112

    11.2 Tubani -- 113

    11.2 Kammalawa -- 113

    Babi Na Goma Sha Biyu

    Dambu da Yadda Ake Sarrafa Shi

    12.0 Gabatarwa -- 114

    12.1 Ma’anar Dambu -- 114

    12.2 Kashe-Kashen Dambu -- 114

    12.2.1 Dambun Gero -- 115

    12.2.2 Dambun Masara -- 116

    12.2.3 Dambun Tsakin Masara -- 116

    12.2.4 Dambun Shinkafa -- 116

    12.2 Kammalawa -- 117

    Babi Na Goma Sha Uku

    Soye-Soye

    13.0 Gabatarwa -- 118

    13.1.1 Masar Gero -- 118

    13.1.2 Masar Masara -- 119

    13.1.3 Masar Shinkafa -- 119

    13.1.4 Ɗan Bagalaje -- 119

    13.1.5 Nakiyar Gero -- 120

    13.1.6 Nakiyar Shinkafa -- 120

    13.1.7 Ƙuli-Ƙuli -- 121

    13.1.8 Ƙosen Wake -- 121

    13.1.9 Ƙosen Rogo -- 122

    13.1.10 Soyayyen Dankali -- 122

    13.1.11 ‘Yar Tsame -- 122

    13.1.12 Ƙwalan -- 123

    13.1.13 Alkaki -- 123

    13.2 Kammalawa -- 124

    Babi Na Goma Sha Huɗu

    Nama da Yadda Ake Sarrafa Shi

    14.0 Gabatarwa -- 125

    14.1 Farfesun Nama -- 125

    14.2 Soyayyen Nama -- 125

    14.3 Tsiren Nama -- 126

    14.4 Gasasshen Nama -- 126

    14.5 Farfesun Kayan Ciki -- 127

    14.6 Farfesun Kai -- 127

    14.7 Kilishi -- 127

    14.8 Farfesun Kaza -- 128

    14.9 Soyayyiyar Tattabara -- 128

    14.10 Farfesun Kifi -- 128

    14.2 Kammalawa -- 129

    Babi Na Goma Sha Biyar

    Kunu da Fura

    15. 0 Gabatarwa -- 130

    15.1 Kunun Gero (Kunun Tsaki) -- 130

    15.2 Kunun Sabara -- 131

    15.3 Kunun Sanga-Sanga -- 131

    15.4. Kunun Aduwa -- 131

    15.5 Kunun Maiwa -- 132

    15.6 Kunun Shinkafa -- 132

    15.7 Furar Gero -- 132

    15.8 Furar Maiwa -- 133

    15.9 Furar Shinkafa -- 133

    15.10 Kunun Kanwa -- 134

    15.2 Kammalawa -- 134

    Babi Na Goma Sha Shida

    Ƙwalama (Maƙulashe)

    16. 0 Gabatarwa -- 135

    16.1 Ɗanmalele -- 135

    16.2 Alewar Gyaɗa -- 135

    16.3 Kantun Gana -- 136

    16.4 Hanjin Ligido/Ligidi -- 136

    16.5 Tabar Malam -- 136

    16.6 Gugguru -- 137

    16.7 Riɗi/Kantun Riɗi -- 137

    16.8 Daƙuwar Aya -- 137

    16.9 Ƙamƙam/Kantun Gana -- 138

    16.10 Gyaɗa (Ƙwaras-Ƙwaras) -- 138

    16.11 A Ci Da Mai -- 138

    16.2 Kammalawa -- 138

    Babi Na Goma Sha Bakwai

    Ya’yan Itatuwa da Saiwoyi a Cimakar Hausawa

    17.0 Gabatarwa -- 139

    17.1 Aduwa -- 139

    17.2 Aya -- 139

    17.3 Bado -- 140

    17.4 Dabino -- 140

    17.5 Dankali -- 140

    17.6 Ɗinya -- 141

    17.7 Ɗorawa -- 141

    17.8 Durumi -- 141

    17.9 Gawasa -- 142

    17.10 Giginya -- 142

    17.11 Gwanda -- 142

    17.12 Goruba -- 142

    17.13 Gyaɗa -- 143

    17.14 Jinɓiri (Ɗanye Wake) -- 143

    17.15 Kaɗe -- 144

    17.16 Kankana -- 144

    17.17 Kanya/Kaiwa -- 144

    17.18 Karas -- 144

    17.19 Kurna -- 145

    17.20 Kwaruru/Gujiya/Maiƙoƙo -- 145

    17.21 Ƙwame/Yayan Kuka -- 145

    17.22 Lemon Tsami -- 145

    17.23 Magarya -- 146

    17.24 Makani/Gwaza -- 146

    17.25 Mangoro -- 146

    17.26 Nunu -- 147

    17.27 Rake -- 147

    17.28 Rogo -- 147

    17.29 Tanzarin -- 147

    17.30 Taura -- 147

    17.31 Tsamiyar Biri (Tuwon Biri) -- 148

    17.32 Kammalawa -- 148

    Babi Na Goma Sha Takwas

    Tasirin Zamani a Kan Abincin Hausawa

    18.0 Gabatarwa -- 149

    18.1 Ire-iren Tasirin da Zamani Ya Yi a Kan Abincin Hausawa -- 149

    18.1.1 Sauye-sauye ga Abincin Gargajiya -- 150

    18.1.2 Sababbin Abinci -- 151

    18.1.2.1 Sababbin Abinci Na Bukukuwa -- 151

    18.1.2.2 Sababbin Abinci Na Yau-Da-Kullum -- 152

    18.1.2.3 Sababbin Abincin Maƙulashe/Ƙwalama -- 152

    18.1.2.3 Sababbin Ababen Sha -- 152

    18.2 Dalilan Tasirin Abincin Zamani a Kan na Hausawa -- 152

    18.3 Sakamakon Tasirin Zamani a Kan Abincin Hausawa -- 153

    18.3.1 Ci Gaban da Zamani ya Samar wa Noman Bahaushe -- 153

    18.3.2 Naƙasun Kayan Noman Zamani -- 154

    18.3.3 Ci Gaban da Zamani ya Samar ga Dafa Abincin Bahaushe -- 155

    18.3.4 Naƙasun Tasirin Zamani Kan Dafa Abincin Bahaushe -- 155

    18.3 Kammalawa -- 155

    Babi Na Goma Sha Tara

    Tuwo da Ire-Irensa a Zamanance

    19. 0 Gabatarwa -- 156

    19.1 Tuwon Ƙasari -- 156

    19.2 Tuwon Tsaki -- 157

    19.3 Tuwon Bado -- 157

    19.4. Tuwon Ƙullu -- 157

    19.5 Tuwon Gero -- 157

    19.6 Tuwon Dawa -- 158

    19.7. Tuwon Maiwa -- 158

    19.8 Ɓula -- 158

    19.9 Tuwon Masara -- 159

    19.10 Tuwon Shinkafa -- 159

    19.11 Tuwon Alkama -- 159

    19.12 Tuwon Acca -- 160

    19.13 Tuwon Rogo/Alabo -- 160

    19.14 Tuwon Wake -- 160

    19.15 Tuwon Semo -- 161

    19.16 Sakwara -- 161

    19.17 Amala -- 161

    19.18 Tuwon/Masar Ƙwai -- 162

    19.19 Taiba -- 162

    19.30 Kafa -- 163

    19.17 Kammalawa -- 163

    Babi Na Ashirin

    Miya da Ire-Irenta a Zamanance

    20.0 Gabatarwa -- 164

    20.1 Miyar Sure -- 165

    20.2 Miyar Guro/ Kuɓewa -- 166

    20.3 Miyar Alayyafu -- 167

    20.4 Miyar Zogale -- 168

    20.5 Miyar Shuwaka -- 169

    20.6 Miyar Tumatur -- 169

    20.7 Miyar Egushi -- 171

    20.8 Miyar Ganyen Ka-fi-Likita -- 172

    20.9 Miyar Gyaɗa -- 173

    20.10 Miyar Kabeji -- 174

    20.11 Miyar Albasa -- 175

    20.12 Miyar Ugun -- 176

    20.13 Miyar Karas -- 176

    20.14 Miyar Ogobonno -- 177

    20.15 Miyar Ƙoda da Karas -- 178

    20.16 Miya Soyayyiya ko Dafaffiya da Babu Ruwa a Ciki -- 178

    20.17 Kammalawa -- 179

    Babi Na Ashirin da Ɗaya

    Kwaɗo (Gwaɓe/Ɗatu) da Yadda Ake Sarrafa Shi a Zamanance

    21.0 Gabatarwa -- 180

    21.1 Kwaɗon Dambu da Kabeji -- 180

    21.2 Kwaɗon Garin Kwaki da Salat ko Zogale ko Tafasa ko Rama -- 180

    21.3 Kwaɗon Salat -- 180

    21.4 Kwaɗon Kabeji -- 181

    21.5 Kwaɗon Tumatur -- 181

    21.6 Kammalawa -- 181

    Babi Na Ashirin da Biyu -- 182

    Fate da Yadda Ake Sarrafa Shi a Zamanance -- 182

    22.0 Gabatarwa -- 182

    22.1 Faten Shinkafa Ɗanya -- 182

    22.2 Faten Wake -- 182

    22.3 Faten Dankalin Turawa -- 183

    22.4 Faten Alkama -- 183

    22.5 Faten Acca -- 183

    22.6 Faten Doya -- 184

    22.7 Faten Makani -- 184

    22.8 Faten Kabewa -- 184

    22.9 Kammalawa -- 185

    Babi Na Ashirin da Uku

    Dafa-Duka a Zamanance

    23.0 Gabatarwa -- 186

    23.1.1 Dafa-dukan Shinkafa -- 186

    23.1.2 Dafa-Duka Mai Kayan Haɗi da Yawa -- 186

    23.1.2 Dafa-Dukan Shinkafa da Wake -- 187

    23.1.4 Dafa-Dukan Shinkafa da Taliya -- 187

    23.1.5 Dafa-Dukan Shinkafa da Ganye -- 188

    23.1.6 Dafa-Duka Shinkafa da Doya -- 188

    23.1.7 Dafa-Dukan Wake da Taliya -- 188

    23.1.8 Dafa-Dukan Dankalin Turawa da Taliya -- 189

    23.1.9 Dafa-Dukan Dankalin Hausa da Kabeji -- 189

    23.1.10 Dafa-Dukan Kuskus da Wake -- 189

    23.1.11 Dafa-Dukan Soyayyar Shinkafa -- 190

    23.1.12 Dafa-Dukan Dankalin Turawa da Ƙwai -- 190

    23.1.13 Dafa-Dukan Makaroni da Kabeji -- 191

    23.1.14 Dafa-Dukan Indomi -- 191

    23.1.15 Dafa-Dukan Dafaffen Ƙwai da Tattasai Ɗanye -- 191

    23.1.16 Dafa-Dukan Doya -- 192

    23.2 Kammalawa -- 192

    Babi Na Ashirin da Huɗu

    Garau-Garau a Zamanance

    24.0 Gabatarwa -- 193

    24.1.1 Wasa-Wasar Kuskus -- 193

    24.1.2 Wasa-Wasar Dambu -- 193

    24.1.3 Wasa-Wasar Taliya -- 194

    24.1.3 Wasa-Wasar Makaroni -- 194

    24.2 Kammalawa -- 194

    Babi Na Ashirin da Biyar

    Alalen Zamani da Yadda Ake Sarrafa Shi

    25.0 Gabatarwa -- 195

    25.1 Alalen Wake -- 195

    25.2 Alale Mai Miya -- 195

    25.3 Alale Mai Ƙwai a Tsakiya -- 196

    25.4 Alale Mai Ganye -- 196

    25.5 Alale Mai Kayan Ciki -- 196

    25.6 Alalen Ƙwai da Kifi -- 197

    25.7 Awaran Waken Suya/Ƙwai da Ƙwai -- 197

    25.8 -- Tubani -- 198

    25.9 Ɗanwake -- 198

    25.10 Kammalawa -- 199

    Babi Na Ashirin da Shida

    Dambu da Ire-Irensa a Zamanance

    26.0 Gabatarwa -- 200

    26.1.1 Dambun Gero -- 200

    26.1.2 Dambun Shinkafa -- 200

    26.1.3 Dambun Alkama -- 202

    26.1.4 Dambun Acca -- 202

    26.1.5 Dambun Dankali -- 202

    26.1.6 Dambun Kuskus -- 203

    26.1.7 Burabusko -- 203

    26.2 Kammalawa -- 204

    Babi Na Ashirin da Bakwai

    Abincin Suya da Ire-Irensu a Zamanance

    27.0 Gabatarwa -- 205

    27.1 Masar Shinkafa -- 205

    27.2 Funkasau -- 206

    27.3 Funkasau na Fulawa -- 206

    27.4 Alkubus -- 207

    27.5 Sinasir -- 207

    27.6 Gurasa -- 207

    27.7 Fanke -- 208

    27.8 Diɓila -- 208

    27.9 -- Alkaki -- 208

    27.10 Nakiyar Shinkafa -- 209

    27.11 Tsattsafa -- 209

    27.12 Hikima -- 209

    27.13 Cin-Cin -- 210

    27.14 Ƙuli-Ƙulin Fulawa (Doughanut) -- 210

    27.15 Kyak (Cake) -- 210

    27.16 Kyak na Ayaba -- 211

    27.17 Samosa -- 211

    27.18 Shawarma -- 212

    27.19 Ƙuli-Ƙuli -- 212

    27.20 Ƙosen Wake -- 213

    27.21 Ƙosen Rogo -- 213

    27.22 Ƙosen Doya -- 213

    27.24 Ƙosan Dankali Da Nama -- 214

    27.25 Soyayyen Dankali Turbuɗe Cikin Ƙwai -- 214

    27.26 Kammalawa -- 214

    Babi Na Ashirin da Takwas

    Nama da Ire-Irensa a Zamanance

    28.0 Gabatarwa -- 215

    28.1 -- Soyayyen Nama -- 215

    28.2 Tsiren Nama Cikin Tukunya -- 215

    28.3 Tsiren Nama -- 216

    28.4 -- Tsinken Nama -- 216

    28.5 Dambun Nama -- 217

    28.6 Nama da Karas -- 217

    28.7 Kabeji Da Nama -- 217

    28.8 -- Farfesun Kayan Ciki -- 218

    28.9 Soyayyiyar Kaza Tare Da Kayan Lambu -- 218

    28.10 Gasasshiyar Kaza -- 218

    28.11 Gasasheyar Kaza Banƙarara -- 219

    28.12 Soyayyar Kaza Da Nama -- 219

    28.13 Farfesun Kifi da Kayan Lambu -- 219

    28.18 Soyayyan Kifi Da Soyayyiyar Miya -- 220

    28.19 Soyayyiyar Fara -- 220

    28.2 Kammalawa -- 220

    Babi Na Ashirin da Tara

    Kunu da Fura a Zamanance

    29.0 Gabatarwa -- 221

    29.2 Kunun Zogale -- 221

    29.3 Kunun Alkama -- 222

    29.4 Kunun Zaki -- 222

    29.5 Kunun Acca -- 223

    29.6 Kunun Gyaɗa -- 223

    29.7 Kunun Nono -- 223

    29.8 Kunun Dankali -- 224

    29.9 Kunun Aya -- 224

    29.10 Kunun Kwakwa -- 224

    29.11 Kunun ’Ya’Yan Itace -- 225

    29.12 Kunun Kuskus (Couscous) -- 225

    29.13 Kunun Yara -- 225

    29.14 Kwastad (Custard) -- 226

    29.15 Yogot (Yoghurt) -- 226

    29.16 Ayis Kirim (Ice-Cream) -- 227

    29.17 Kammalawa -- 227

    Babi Na Talatin

    Ire-Iren Ƙwalama (Maƙulashe) A Zamanance da Yadda Ake Sarrafa Su

    30.0 Gabatarwa -- 228

    30.1 Alewar Madara -- 228

    30.2 Gullisuwa -- 228

    30.3 Kwakumeti -- 229

    30.4 Ɓalɓalo (Carbin Malam) -- 229

    30.5 Alewar Gyaɗa -- 229

    30.6 A Ci Da Mai -- 229

    30.7 Alallaɓa/Ƙwalan (Ƙwalan Na Taɓi) -- 230

    30.8 Ɗan Madaro -- 230

    30.9 Ɗan Tama-Tsitsi -- 230

    30.10 Ƙwanƙwalati (Kakan Daɗi) -- 231

    30.11 Alewar Madara (Tuwon Madara) -- 231

    30.12 Garin Ɗan Buɗiɗis/Garin Buɗus -- 231

    30.13 Gugguru -- 232

    30.14 Baba Dogo -- 232

    30.15 Fitsarin Abiyola -- 232

    30.16Ƙamƙam/Kantun Gana -- 233

    30.17 Suya -- 233

    30.18 Karashiya (Ka Fi Amarya) -- 233

    30.19 Kammalawa -- 234

    Babi Na Talatin da Ɗaya

    Nau’o’in Lemo na Zamani da Yadda Ake Yin Su

    31.0 Gabatarwa -- 235

    31.1 Lemon Tsamiya -- 235

    31.2 Lemon Ɗanyar Citta -- 235

    31.3 Lemon Abarba -- 236

    31.4 Lemon Abarba da Kwakwa -- 236

    31.5 Lemon Kukumba da Abarba -- 236

    31.6 Lemon Gwaiba da Tuffa da Abarba da Kwakwa -- 237

    31.7 Lemon Abarba Da Citta -- 237

    31.8 Lemon Kukumba -- 237

    31.9 Lemon Kukumba da Citta -- 238

    31.10 Lemon Kukumba da Lemon Zaƙi -- 238

    31.11 Lemon Gwanda -- 238

    31.12 Lemon Gwanda da Ɗanyar Citta -- 239

    31.13 Lemon Mangoro -- 239

    31.14 Lemon Lemon Zaƙi -- 239

    31.15 Lemon Kwakwa -- 239

    31.16 Lemon Kwakwa da Madara -- 240

    31.17 Lemon Karas -- 240

    31.18 Lemon Ayaba -- 240

    31.19 Lemon Zoɓo -- 241

    31.20 Lemon Gwaiba -- 241

    31.21 Lemon Kankana -- 241

    31.22 Lemon Inibi -- 242

    31.23 Lemon Magarya -- 242

    31.24 Lemon Rake -- 242

    31.2 Kammalawa -- 243

    Babi Na Talatin da Biyu

    ’Ya’yan Itatuwa da Saiwowi

    32.0 Gabatarwa -- 244

    32.1 Abarba -- 244

    32.2 Ayaba -- 244

    32.3 Agwaluma -- 245

    32.4 Dankali -- 245

    32.5 Ɗan Furut -- 245

    32.6 Faru -- 245

    32.7 Gazari -- 245

    32.8 Gwandar Masar -- 245

    32.9 Inibi -- 246

    32.10 Kukumba -- 246

    32.11 Kashu -- 246

    32.12 Kwakwa -- 246

    32.13 Lemon Zaƙi -- 247

    32.14 Oro/Malu -- 247

    32.15 Kammalawa -- 247

    Babi Na Talatin da Uku

    Yunwa a Idon Bahaushe

    33.0 Gabatarwa -- 248

    33.1 Ma’anar Yunwa -- 248

    33.2 Dangantakar Yunwa Da Abinci -- 248

    33.3 Yunwa a Adabin Bakan Bahaushe -- 252

    33.3.1 Kirarin Yunwa -- 252

    33.3.3 Yunwa a Tatsuniyoyin Bahaushe -- 254

    33.3.4 Yunwa a Karin Maganganun Bahaushe -- 255

    33.4 Yunwa a Adabin Bahaushe na Zamani -- 255

    33.4.1 Yunwa a Rubutattun Waƙoƙi -- 256

    33.4.2 Yunwa A Littattafan Zube -- 257

    33.4.3 Yunwa a Waƙoƙin Zamani -- 257

    33.5 Kammalawa -- 258

    Manazarta -- 259

    Waɗanda Aka Yi Hira Da Su -- 263

    Rataye -- 266

    Fihirisan Kalmomi -- 366

    The book “Cimakar Bahaushe” (Diets of the Hausa People) is a collection of 293 traditional and modern diets of the Hausa people. Detailed explanations of the recipes and ingredients are provided. Comments are provided on the areas of the Hausa land where specific diets are mostly found, the age categories of people that usually use it, as well as the scientific impact of some of the diets to human biology.  Data is collected from interviews with different categories of people including:  i.                    Food sellers within the Hausa land: Mainly to have an idea of recipes on the diets.  ii.                  People of older age: Mainly to have insights on traditional diets of the Hausas.  iii.               Hausa scholars: Mainly to verify and justify the validity of the information obtained as well as provide further expert explanations on the diets.  Moreover, over two hundred (200) pieces of literature were reviewed to have better insight on the topic in question as well as get scientific and professional clarifications on some key concepts relevant to the research. The pieces of literature cover major relevant phenomena such as diet and hunger. Others are on the Hausa land and the Hausas.  The book contains thirty-three (33) chapters. Chapter one is the main introduction in which a concise explanation is provided on the Hausas, their history, their land, social life, and transformations due to globalization, acculturation, and modernity. Chapter two detailly discusses the concepts of diet and food from the Hausa point of view. That includes the meaning and the usage of diets in some Hausa works of literature both verbal and written (i.e. prose, poetry, proverbs, etc.).  Chapters three and four discuss the sources of Hausa diets and their forms accordingly. Chapters five to seventeen discuss some traditional Hausa diets including hard and soft ones. Chapter eighteen concentrates on the influence of modernity and globalization on Hausa diets. It has been discovered that there have been some significant changes in the Hausa diets ranging from recipes to kitchenettes.  Chapters nineteen to thirty-two discuss modern Hausa diets. Some traditional diets are still retained with little modifications, while on the other hand, there are a lot of new ones. Chapter thirty-three discusses “hunger” from the Hausa point of view. The relationship between hunger and food is examined. Additionally, the use of hunger in various Hausa literary works is studied. It is concluded that hunger is like a disease whereby its cure is food.  7th November 2022
    Citation (Manazartar Littafin): Sani, A-U. & Umar, H.A. (2022). Cimakar Hausawa. Kano: WT Press. ISBN: 978-978-984-562-9.

    Get a copy:
    To obtain a copy of this book, kindly send a WhatsApp message to:
    +2348133529736

    You can also write an email to:

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.