Ticker

6/recent/ticker-posts

Manazarta Daga Littafin Cimakar Hausawa (Abincin Hausawa)

An ɗauko wannan manazartar ne daga littafin Cimakar Hausawa. Wannan littafi yana ɗauke da nau’ukan Ababan ci da na sha waɗanda Hausawa ke ta’ammuli da su guda ɗari biyu da casa’in da uku (293).

Manazarta

Abba, S. (2011). “Nason Al’adun Turawa a Bukin Aure a Ƙasar Sakkwato. Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Sashen Koyar Da Harsunan Nijeriya, Sakkwato: Jami’ar Usmanu Danfodiyo.

Adamu, M. (1978). Hausa Factor in West African History. Zaria: Ahmadu Bello University Press.

Adamu, M. (2010). “The Major Landmarks in the History of Hausaland” The Eleventh Inaugural Lecture Delivered at Usmanu Ɗanfodiyo University, Congregation Hall, City Campus Sakkwato. P. P. L. Sakoto.

Adamu, M. T. (1997). Asalin Hausawa Da Harshensu. Kano: Dan Sarki Kura, Publishers Ltd.

Adamu, M. T. (2015). Haihuwa Da Suna A Bahaushiyar Al’ada. Sashen Koyar Da Harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero, Kano. Kano: Salma- A’aref Publishers.

Alhassan, H. Da Musa, U. I Da ZarruƘ, R. M. (1982). Zaman Hausawa. Bugu Na Biyu. Sakkwato: Ministry of Education.

Aliyu, A. A. (2007). Fasaha AƘiliya (Sabon Bugu). Zariya: Northern Nigerian Publishing Company.

Amfani, A. H. (2011). “Hausa Da Hausawa Jiya Da Yau Da Gobe” Maƙalar Da Aka Gabatar A Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya, Jami’ar Jihar Kaduna, Ƙarƙashin kulawar Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya.

Amin, M. L. (2011). BaƘin Shuri. Zaria: Ahmadu Bello University Press Ltd.

Amin, M. L. (2014). “Re-Interpreting Hausa Proverbs on Duniya.” In Harshe 2.Department of African Languages and Cultures, Zaria:Ahmadu Bello University.

Baba, F. A. (2009). Ɗanɗanon Girki: Girke-girke a SauwaƘe. Kano: GAFA Books.

Bada, D. B. (1989). “Women in Hausa Karin Magana.”In Journal of Language and Literature Hotoro voll. No: 2. Sakkwato: Usmanu Danfodiyo University.

Birnin-Tudu, S. Y. (2002). “Jigo da Salon Rubutattun WaƘoƘin Furua na Ƙarni na Ashirin.” Kundin Babban Digiri Na Uku (Ph. D. ) wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Sakkwato: Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo.

Bunza, A. M. (1990). HayaƘi Fid Da Na Kogo: Nazarin Siddabaru Da Sihirin Hausawa. Kundin Binciken Digiri Na Biyu (M.A). Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya, Kano: Jami’ar Bayero.

Bunza, A.M. (2002). Rubutun Hausa Yadda Ya ke Da Yadda Ake Yin Sa ( Don Masu Koyo Da Koyarwa). Lagos:Al-Ibrash Islamic Publication Ltd.

Charanci, L. (1999), Katsina Ɗakin Kara. Zaria: N.N.P.C .

Cibiyar Nazarin Hausa, Jami’ar Usmanu Danfodiyo.(2006).Wa’azi Gonar Malam. Sakkwato: Usmanu Danfodiyo Printing Press.

Danyaya, B. M. (2007). “Karin Maganar Hausa.” Sakkwato: Makarantar Hausa.

Dikko, I. da Macciɗo, U. (1991). Ƙamus Na Adon Maganar Hausa. Zariya: Northern Nigerian Publishing Company.

Dokaji, A. A. (1978). Kano Ta Dabo Cigari. Zaria: NNPC Ltd.

Gobir, S.H. (Babu Shekara, babu wurin bugu). Kunne Ya Girmi Kaka: Ingantaccen Tarihi Hausa.

Gobir, Y. A. (2012). Tasirin Iskoki Ga Cutuka Da Magungunan Hausawa. Kundin Digiri Na Uku (PhD) Wanda Aka Gabatar A Sashen Koyar Da Harsunan Nijeriya, Sakkwato: Jami’ar Usmanu Danfodiyo.

Gummi, M. F. (2008). “Tsumagiyar Kan Hanya: Nazarin Wasu WaƘoƘin Yunwa Na Baka A Sakkwato Da Zamfara Da Kabi. Kundin Digiri Na Biyu Wanda Aka Gabatar A Sashen Koyar Da Harsunan Nijeriya, Sakkwato:Jami’ar Usmanu Danfodiyo.

Gusau, G. U. (2012). Bukukuwan Hausawa. Gusau: Ol-faith Prints.

Habib, A. da wasu. (1982). Zaman Hausawa, Bugu Na Biyu. Lagos: Academy Press Ltd.

Habibu, L. (2001). “BunƘasar Rubutattun WaƘoƘin Hausa A Ƙarni Na Ashirin (20).” Kundin Digiri Na Farko Wanda Aka Gabatar A Sashen Koyar Da Harsunan Nijeriya, Sakkwato:Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo.

Ibrahim, M.S. (1982), “Dangantakar Ala’da Da Addini: Tasirin Musulunci Kan Rayuwar Hausawa.” Kundin Digiri Na Biyu. Kano:Jami’ar Bayero.

Imam, A. A. (2002). Magana Jari Ce (Littafi Na 2; Sabon Bugu). Zariya: Northern Nigerian Publishing Company.

Junju, H. (1985). “Asalin Hausawa Da Harshensu.” MaƘala Da Aka Gabatar A Taron Ƙasa- Da- Ƙasa A kan Harshe Da Adabi Da Al’ada. Kano:Jami’ar Bayero.

Koko, H. S. (2011). Hausa Cikin Hausa. Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya Kwalejin Ilimi ta Shehu Shagari, Sakkwato: Nijeriya.

Magaji, A. (1986). “Gudunmuwa A kan ƘoƘarin Da Aka yi Na Samar Da Cikakken Tarihin Hausawa Da Harshensu” Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya, Kano:  Jami’ar Bayero.

Malumfashi, I. & Nahuce, M. I. (2014). Kamusun Karin Maganar Hausa. Kaduna: Garkuwa Media Services.

Matazu, H. A. (2013). Amon ‘Yanci. Kano: Gidan Dabino Publishers.

Muhammad, M. L. (2011). Mu Koyi Girki Mata. (Babu maɗaba’a)

Muhammad, Y. M. (2011). ‘‘Hausa A Yau” Taswirar Ƙasar Hausa da MaƘwabtanta’’ Ɗab’in Samaru-Zaria: Ahmadu Bello University Press Ltd.

S/Tudu, H. Z. (1987). Tasirin Zamani A Kan Al’adun Aure A Ƙasar Sakkwato. Kundin Digiri Na Farko Wanda Aka Gabatar A Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya, Sakkwato: Jami’ar Usmanu Danfodiyo.

Sa’id, B. edita (2006). Ƙamusun Hausa na Jami’ar Bayero. Zaia: Ahmadu Bello University Press.

Smith, A. (1987). A Little New Light: Selected Historical Writings of Abdullahi Smith. Zaria:Center for Historical Reseach, Gaskiya Corporation.

Sulaiman, M. D. (1983). “The Evolution of Hausa Migrant Community In Lokoja” M. A Department of History, Kano:University of Bayero.

Uba, A. Da Shu’abu, A. (2009). “Language And Religious Perspective of Naming Convention in Hausa” Ojola Obudu: Jounal of languages vol.9 No 1. Federal College of Education Obudu, Cross Rever.

Umar, K. F. (2007). Tasirin Zamani Kan Ire-iren Auren Hauswa. Kundin Digiri Na Farko Wanda Aka Gabatar A Sashen Koyar Da Kimiyyar Hausa Da Kimiyyar Harsuna, Maiduguri: Jami’ar Maiduguri.

Umar, H.A. (2016). Sunayen Bahaushe A Idon MaƘwabtansa. Kundin Digiri Na Biyu Wanda Aka Gabatar A Sashen Koyar Da Harsunan Nijeriya, Sakkwato: Jami’ar Usmanu Danfodiyo.

Wurma, G. A. (1991). “Tasirin Hausawa A Tarihin Afrika Ta Yamma Fassarar Littafin: The Hausa Factor In West African History Na Mahdi Adamu. Kundin Digiri Na Biyu. Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya Da Afrika. Zaria:Jami’ar Ahmadu Bello.

Yabo, B. A. (2006). “Kirarin Abincin Hausawa.” Kundin Digiri Na Farko Wanda Aka Gabatar A Sashen Koyar Da Harsunan Nijeriya, Sakkwato: Jami’ar Usmanu Danfodiyo.

Yakubu, M. M. (2003). Adabin Hausa. Zaria: Ahmadu Bello University Press.

Zarruk, R. M. da Habib,M. (1982). Kirarin Duniya 222. Kaduna: Ganuwa Publishers Ltd. 

The book “Cimakar Bahaushe” (Diets of the Hausa People) is a collection of 293 traditional and modern diets of the Hausa people. Detailed explanations of the recipes and ingredients are provided. Comments are provided on the areas of the Hausa land where specific diets are mostly found, the age categories of people that usually use it, as well as the scientific impact of some of the diets to human biology. Data is collected from interviews with different categories of people including: i.          Food sellers within the Hausa land: Mainly to have an idea of recipes on the diets. ii.         People of older age: Mainly to have insights on traditional diets of the Hausas. iii.        Hausa scholars: Mainly to verify and justify the validity of the information obtained as well as provide further expert explanations on the diets. Moreover, over two hundred (200) pieces of literature were reviewed to have better insight on the topic in question as well as get scientific and professional clarifications on some key concepts relevant to the research. The pieces of literature cover major relevant phenomena such as diet and hunger. Others are on the Hausa land and the Hausas. The book contains thirty-three (33) chapters. Chapter one is the main introduction in which a concise explanation is provided on the Hausas, their history, their land, social life, and transformations due to globalization, acculturation, and modernity. Chapter two detailly discusses the concepts of diet and food from the Hausa point of view. That includes the meaning and the usage of diets in some Hausa works of literature both verbal and written (i.e. prose, poetry, proverbs, etc.). Chapters three and four discuss the sources of Hausa diets and their forms accordingly. Chapters five to seventeen discuss some traditional Hausa diets including hard and soft ones. Chapter eighteen concentrates on the influence of modernity and globalization on Hausa diets. It has been discovered that there have been some significant changes in the Hausa diets ranging from recipes to kitchenettes. Chapters nineteen to thirty-two discuss modern Hausa diets. Some traditional diets are still retained with little modifications, while on the other hand, there are a lot of new ones. Chapter thirty-three discusses “hunger” from the Hausa point of view. The relationship between hunger and food is examined. Additionally, the use of hunger in various Hausa literary works is studied. It is concluded that hunger is like a disease whereby its cure is food. 7th November 2022
Citation (Manazartar Littafin): Sani, A-U. & Umar, H.A. (2022). Cimakar Hausawa. Kano: WT Press. ISBN: 978-978-984-562-9.

Get a copy:
To obtain a copy of this book, kindly send a WhatsApp message to:
+2348133529736

You can also write an email to:

Post a Comment

0 Comments