Ticker

6/recent/ticker-posts

Kunshiyar Littafin Zogale a Kasar Hausa (Magani, Abinci, Tattalin Arziki)

An Ciro Daga: Bakura, A.R., & Sani, A-U. (2026). Zogale a ƙasar Hausa: Magani, abinci, tattalin arziki. SAS Publishers. ISBN: 978-978-63958-1-4. https://doi.org/10.5281/zenodo.22682300

 Na

Adamu Rabi’u Bakura

Da

Abu-Ubaida Sani

Zogale a Kasar Hausa: Magani, Abinci, Tattalin Arziki

Sadaukarwa -- v

Godiya -- vi

Muƙaddima -- viii

Foreword -- x

Tsokaci I -- xiv

Tsokaci II -- xvii

Ƙunshiya -- xix

Gabatarwa -- xxiv

Introduction -- xxvii

BABI NA ƊAYA

SAMUWAR ITACIYAR ZOGALE DA YAƊUWARTA

1.0 Shimfiɗa -- 1

1.1 Asalin Zogale -- 1

1.1.1 Ra'ayin Tarihin Addini da Al'adu -- 3

1.1.2 Yaɗuwar Zogale Zuwa Sassan Duniya -- 4

1.2 Ƙasar Hausa -- 5

1.2.1 Sunayen Zogale a Yankunan Ƙasar Hausa -- 6

1.2.2 Hasashen Hanyoyin Zuwan Zogale Ƙasar Hausa -- 7

1.2.3 Ƙayyadadden Lokacin Zuwan Zogale -- 10

1.3 Zogale a Idon Duniya -- 11

1.4 Zogale Da Kimiyyar Zamani -- 16

1.5 Naɗewa -- 20

BABI NA BIYU

ZOGALE A MATSAYIN MAGANI

2.0 Shimfiɗa -- 22

2.1 Bayyanar Cuta a Tsakanin Al’umma -- 23

1.1.1 Rabe-Raben Cututtuka -- 24

1.1.1.1 Cututtukan Sarari -- 24

1.1.1.2 Cututtukan Ɓoye -- 26

2.2 Ma’anar Magani -- 26

2.2.1 Asalin Magani -- 29

2.2.2 Ƙaidojin Bayar Da Magani Da Karɓarsa -- 32

2.2.3 Abubuwan Da Masu Bayar Da Magani Ya kamata Su Yi -- 35

2.2.4 Rabe-Raben Magani a Bahaushiyar Al’ada -- 37

2.3 Rabe-Raben Magunguna Daga Zogale -- 41

2.3.1 Zogale a Fagen Maganin Waraka -- 42

2.3.1.1 Ƙaiƙayin Ido -- 42

2.3.1.2 Ƙaiƙayin Jiki -- 45

2.3.1.3 Ƙaiƙayin Alaura -- 47

2.3.1.4 Ciwon Ido da Kunne -- 48

2.3.1.5 Ciwon Kai -- 49

2.3.1.6 Ƙurajen Jiki -- 49

2.3.1.7 Ciwon Haƙora -- 50

2.3.1.8 Ciwon Ɗankakkare -- 50

2.3.1.9 Harbin Kunama -- 51

2.3.1.10 Ciwon Sanyi -- 52

2.3.1.11 Ciwon Sanyin Mata -- 53

2.3.1.12 Sanyin Ƙashi Da Kumburi -- 54

2.3.1.13 Sanyin Ƙashi -- 54

2.3.1.14 Tsayar Da Zubar Jini -- 55

2.3.1.15 Rauni Ko Gyambo -- 55

2.3.1.16 Gyambon Ciki (Olsa) -- 56

2.3.1.17 Ciwon Shawara -- 56

2.3.1.18 Suga a Jikin Bani Adam -- 58

2.3.1.19 Ciwon Suga -- 59

2.3.1.19.1 Zogale a Fagen Warkar Da Ciwon Suga -- 60

2.3.1.20 Ciwon Hanta Da Ƙoda -- 61

2.3.1.21 Tsakuwar Ciki (Appendis) -- 62

2.3.1.22 Tsutsar Ciki -- 63

2.3.1.23 Maganin Bugun Aljani -- 63

2.3.2 Zogale a Mahaɗin Magungunan Kariya Da Buƙatun Zuci -- 63

2.3.2.1 Hawan Jini Da Ƙarin Kuzari -- 63

2.3.2.2 Kare Kai Daga Cuta -- 64

2.3.2.3 Hawan Jini (Tashin Jini) -- 64

2.3.2.4 Ƙara Yawan Ruwan Mama (Nono) -- 64

2.3.2.5 Ƙarin Nishaɗi -- 65

2.3.2.6 Ƙara Niimar Kwanciyar Aure -- 65

2.3.2.7 Sa Maigida Sambatu -- 65

2.3.2.8 Rage Ƙiba -- 65

2.3.2.9 Ƙarin Niima Da Kuzari Ga Maza -- 66

2.3.2.10 Tsaraka -- 66

2.4 Zogale a Matsayin Sinadarin Tace Ruwan Sha -- 68

2.4.1 Matakan Tsaftace Ruwan Sha da Garin Zogale -- 69

2.5 Naɗewa -- 70

BABI NA UKU

GURBIN ZOGALE A MAHAƊIN ABINCI DA ƘWALAMA

3.0 Shimfiɗa -- 72

3.1 Ma’anar Abinci -- 73

3.2 Ma’anar Ƙwalama -- 73

3.3 Zogale a Mahaɗin Ƙwalama Da Abinci -- 75

3.3.1 Dambun Zogale -- 76

3.3.1.1 Yadda Ake Dambun Zogale -- 77

3.3.2 Faten Zogale -- 78

3.3.3 Kwaɗon Zogale (Ɗatun Zogale) -- 79

3.3.4 Miyar Zogale -- 80

3.3.5 Ƙarin Nauukan Kwaɗo Da Ake Yi Da Zogale -- 82

3.3.5.1 Kwaɗon Shinkafa Da Zogale -- 82

3.3.5.2 Kwaɗon Garin Kwaki Da Zogale -- 82

3.3.5.3 Kwaɗon Tuwo Da Zogale -- 83

3.3.6 Kunun Zogale -- 84

3.4 Zogale a Wasu Nau’ukan Abincin Zamani -- 84

3.4.1 Kuskus da Zogale -- 85

3.4.2 Soyayya ko Toyon Ƙwai da Zogale -- 86

3.5 Naɗewa -- 87

BABI NA HUƊU

ZOGALE A MUHALLIN TATTALIN ARZIKI

4.0 Shimfiɗa -- 89

4.1 Dalilan Daukakuwar Darajar Zogale -- 89

4.2 Sana’o’i Masu Alaƙa Da Zogale -- 91

4.2.1 Gonar Zogale (Lambun Zogale) -- 91

4.2.2 Sayar Da Ganyen Zogale -- 92

4.2.3 Sayar Da Dafaffen Zogale -- 95

4.2.4 Sayar Da Busasshen Zogale -- 96

4.2.5 Sayar Da Sassan Zogale a Matsayin Mahaɗin Magani -- 97

4.3 Naɗewa -- 102

Manazarta -- 103

Rataye -- 113

Post a Comment

0 Comments