Ticker

6/recent/ticker-posts

Jerin Manazartan Diwanin Hajiya Fati Nijar

An ciro daga littafin:

FASIHIYA BINTA LABARAN
Fati Nijar Da Waƙoƙinta

Na

Abu-Ubaida Sani
Halima Daura Kabir
Abdullahi Bashir

Manazarta

Sani, A-U., Kabir, H.D., & Bashir, A. (2024). Fasihiya Binta Labaran (Fati Nijar Da Waƙoƙinta). SAS Publishers. ISBN: 978-978-795-635-7. DOI: https://doi.org/10.5281/zenodo.19513195

Fasihiya Binta Labaran (Fati Nijar Da Waƙoƙinta)







Ahmad, S. B. (2017). Tasirin Waƙa A Cikin Alummar Hausawa: Tsokaci Daga Wasu Waƙoƙin Aminu Ladan Abubakar (Alan Waƙa). Takardar da aka gabatar a wajen taron Masoya Aminu Ladan Abubakar Alan Waƙa a ɗakin taro na Makrantar Ado Gwaram da ke kan titin Gidan Namun Daji, Kano.

Bakura, A.R. & Sani, A-U.  (2023). Tsattsafin fanɗare wa addinin Musulunci: Wata yasasshiyar gona a gandun waƙoƙin baka na Hausa. East African Scholars Journal of Education, Humanities and Literature, (6)10, 482-489. https://doi.org/10.36349/easjehl.2023.v06i10.002.

Bakura, A.R. & Sani, A-U. (2022). Kishi A Bakin Makaɗan Baka. In South Asian Research Journal of Arts, Language and Literature (SARJALL), (4)2, 45-57. DOI:  www.doi.org/10.36346/sarjall.2022.v04i02.002.

Bashir, A. (2021). Cushen Kalmomin Sunan-Aikatau a Cikin ‘Waƙar Duniya Abin Tsoro ta Zabiya Fati Nijar. 1st  International Conference on Women and their Contributions to Hausa Society at Al-Qalam University, Katsina. 28th 30th November.

Faragai, N. A. (2008). Nazarin Salo Da Sarrafa Harshe A Waƙoƙin Aminu Ladan Abubakar (ALA). Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jamiar Bayero, Kano

Gobir, Y. A. & Sani, A-U. (2018). Traces of Supernatural in Hausa Oral Songs: A Special Reference to Dr. Mamman Shata. In International Journal of Recent Advances in Multidisciplinary Research, Vol. 05, Issue 04, pp 3755-3760. ISSN: 2350-0743. Available at: https://www.ijramr.com/issue/traces-supernatural-hausa-oral-songs-special-reference-dr-mammanshata.

Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

Hamza, M. K. (2011). “Nazarin Salon Sarrafa Harshe a Waƙoƙin Aminuddeed Ladan Abubakar (ALA). Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jamiar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

Hamza, M. K. (2011). Salo da Sarrafa Harshe a Waƙoƙin Aminu Ladan Abubakar. Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jamiar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato

Imran, A. L. (2008). Jigo da Salo a Waƙoƙin Aminu ALA. Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jamiar Ahmadu Bello, Zariya

Lawal, M. (2015). “Yabon Sarakuna A Waƙoƙin ALA: Nazari Daga Waƙar Bakan Dabo Da Waƙar Farar Aniya Farar Atafa. Kundin digiri na biyu da aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya da Kimiyyar Harshe, Jamiar Jahar Kaduna.

Lawan, M. B. (2011). Waƙoƙin Aminu Ladan Abubakar ALAn Waƙa, Littafi na Ɗaya. Kano: Iya Ruwa Publishers.

Maikwari, H.U. & Sani, A. (2020). Tahamisin Waƙaƙƙen Ƙaidojin Rubutun Hausa. Zaria: Ahmadu Bello University Press Ltd. ISBN: 978-978-984-563-6.

Malami, U. (2010). “Jami’a Gidan Ban Kashi: Nazarin Matsayi Da Kimar Jami’a Ga Cigaba da Bunƙasa Alummar Hausawa. Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jamiar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

Malumfashi, I. A. M. (2002). Adabi da bidiyon kasuwar Kano a bisa faifai: Taƙaitaccen Tsokaci. Maƙalar da aka gabatar a taron ƙara wa juna sani mai taken; Sabon Salon Tafiyar Adabin Hausa, a kan kaset-kaset na Hausa da littatafan zamani (1980-2002), a Cibiyar Nazarin Hausa, Jamiar Usmanu Ɗanfodiyo, Sakkwato.

Mohammed, Y. (2014). “Kwatanta Salon Wasu Waƙoƙin Aminu ALA Da Na Fati Nijar. Kundin digiri na biyu wanda aka gabatar a Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya, Jamiar Bayero, Kano.

Ramatu, L. (2012). Communication Through Performance: A Case Study of Some Selected Folksongs of Fatima Binta Labaran (Fati Niger). M.A. Thesis, Department of Modern European Languages and Linguistics. Usmanu Danfodio University Sokokto.

Sani, A.U. (2023). Bitar Tasirin Musulunci Kan Al’adun Hausawa na Mutuwa. Takardar da aka gabatar a ajin HAU 933: Hausa Culture and Islam, a Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya, Jami'ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

Sani, A-U. & Abdullahi, M. (2016). Kwatanci Tsakanin Waƙar Tabban Haƙiƙan da Waƙar Lalura. In Yahya, A. B. Journal of Hausa Poetry Studies Vol. 1, No. 3. PP 10-22. Sakkwato, Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya.

Sani, A-U. & Adamu, S. (2023). The Origin and Spiritual Distribution of Zamfara Drummers and Singers. South Asian Research Journal of Arts, Language and Literature, (5)4, 108-123. www.doi.org/10.36346/sarjall.2023.v05i04.003

Sani, A-U. & Suleiman, M. (2022). Tsattsafin Haliya: Wani Ɗigo Cikin Tafashen Aminu Ladan Abubakar (ALA). South Asian Research Journal of Arts, Language and Literature, (4)2, 77-77. ISSN 2664-8067 (Print) & ISSN 2706-5782 (Online). DOI:  www.doi.org/10.36346/sarjall.2022.v04i02.005.

Sani, A-U.; Hamma, A.; Aliyu, I. & Aliyu, K. A. (2022). Mawaƙa A Idon Hausawa: Ƙorafi A Cikin Waƙar Ranar Mawaƙa Ta Fati Da Kasim. Scholars International Journal of Linguistics and Literature, 5(7): 209-216. DOI: www.doi.org/:10.36348/sijll.2022.v05i07.002.

Sulaiman, I. M. (2017). Salon Hoton Zuci: Nazari A Waƙar Ta’aziyyar Yahaya Mahmud Da Ta Ado Bayero na Aminu Ladan Abubakar (Alan Waƙa). Takardar da aka gabatar a wajen taron Masoya Aminu Ladan Abubakar Alan Waƙa a ɗakin taro na Makrantar Ado Gwaram da ke kan titin Gidan Namun Daji, Kano.

Umar, M. M., Sani, A-U., & Yahaya, S. (2019). Attitudes of Male Undergraduate Students towards Choosing the Female Under/Graduate Students as Marriage Partners within the Hausa-Folk. In Asian Journal of Advanced Research and Reports, 4(1), 1-8. DOI: www.doi.org/10.9734/AJARR/2019/v4i130102.

Umar, R. A. (2011). “Matsayin Uwa a Bahaushiyar Al’ada: Nazarin Waƙar Ummina ta Aminu Ladan Abubakar. Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jamiar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

Usman, B.B. & Sani, A-U. (2019). Gargaɗi ga Kyautata Zamantakewa: Faɗakarwa Daga Alƙalamin Isan Kware Ɗan Shehu. In East African Scholars Journal of Education, Humanities and Literature, (2)10, 621-632. Available at: https://www.easpublisher.com/get-articles/950.

Usman, B.B. (2018). Ruwa-Biyu: Sabon Zubin Waƙoƙin Ƙarni na Ashirin da Ɗaya. https://www.amsoshi.com/2018/03/ruwa-biyu-sabon-zubin-wakokin-karni-na.html.

Yakasai, S. A. & Sani, A-U. (2021). Diwanin Waƙoƙin Aminu Ladan Abubakar (ALA). Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-57624-9-0.

Post a Comment

0 Comments