Ticker

6/recent/ticker-posts

Kunshiyar Littafin Damfara a Duniyar Intanet

Sadaukarwa - v

Godiya - vi

Muƙaddima - viii

Peer Review Report I - xi

Peer Review Report II - xii

Ƙunshiya - xiv

Executive Summary - xx

Gabatarwa - xxiii

Fassar Wasu Kalmomin Fannu - xxvi

Kalmomin Fannu - xxix

1.0 Shimfiɗa - 1

1.1 Ma’anar Damfara - 2

1.2 Ma’anar Intanet - 4

1.2.1 Samuwa Intanet - 9

1.2.3 Bunƙasar Intanet Da Ke Haɗa Na’urori - 10

1.2.4 Bunƙasar Sabis Ɗin Intanet - 15

1.2.5 Samuwar Kafafen Intanet - 18

1.2.6 Tasirin Intanet a Duniyar Yau - 21

1.2.7 Tasirin Intanet Ga Hausawa - 27

1.2.8 Tasirin Hausawa a Kan Intanet - 32

1.2.8 Illolin Intanet Ga Hausawa - 40

1.3 Naɗewa - 43

2.0 Shimfiɗa - 45

2.1 Hanyoyin Neman Kuɗin Hausawa - 46

2.2 Tasirin Zamani a Neman Kuɗin Hausawa - 50

2.3 Neman Kuɗi a Kan Intanet - 54

2.3.1 Hanyoyin Neman Kuɗin Hausawa a Duniyar Intanet - 55

2.3.1 Ƙwadagon Kan Intanet (Online freelancing) - 55

2.3.1.1 Ƙwadagon Da Suka Shafi Kimiyyar Harshe (Language And Linguistic Services) - 56

2.3.1.2 Ƙwadagon Kan Intanet Da Suka Shafi Intanet Da Na’urori - 60

2.3.2 Baje Haja/Koli - 65

2.3.3 Dillanci - 68

2.3.4 Kasuwancin Kuɗin Intanet - 71

2.3.5 Talla (Advertisement) - 73

2.4 Wurin Da Gizo Ke Saƙa - 76

2.5 Naɗewa - 77

3.0 Shimfiɗa - 79

3.1 Alaƙar Neman Kuɗi a Kan Intanet Da Damfarar Kan Intanet - 80

3.2 Alaƙar Kafafen Sada Zumunta Da Damfara a Kan Intanet - 81

3.3 Ire-Iren Damfarar Duniyar Intanet - 89

3.3.1 Tatsar Bayanai (Phishing Scams) - 90

3.3.1.1 Fitattun Hanyoyin Tatsar Bayanai (Phishing Scams) - 92

3.3.1.2 Tatsar Bayanai Daga Kafafen Sada Zumunta - 100

3.3.2 Damfarar Saka Hannun Jari (Investment Scams) - 102

3.3.3 Kasuwanni Da Shagunan Boge (Online Shopping Scams) - 104

3.3.4 Cin Kyauta (Prize Scams) - 106

3.3.5 Kutse a Imel Ɗin Kamfani (Business Email Compromise (BEC)) - 108

3.3.6 Tsokacin Boge (Fake Reviews and Endorsements) - 109

3.3.7 Manhajar Fansa (Ransomeware) - 112

3.3.8 Tarkon Rajista (Subscription Traps) - 113

3.3.9 Damfarar Soyayya (Romance Scam) - 117

3.3.10 Damfarar Ayyuka (Job Scam) - 120

3.3.11 Damfarar Karɓar Tallafi (Fake Charity Scam) - 121

3.3.12 Tarkon Batsa a Soyayya (Online Dating Extortion (Sextortion)) - 123

3.3.14 Damfarar Kaɗaɗen Intanet (Cryptocurrency Sams) - 124

3.4 Fahimtar Tarkon ‘Yan Damfarar Kan Intanet - 125

3.4.1 Fitar Kuɗi Daga Akawun - 126

3.4.2 Kwaɗaitarwa - 128

3.4.3 Amfani Da Wani Muhimmin Abu Da Yake Faruwa - 129

3.5 Naɗewa - 131

4.0 Shimfiɗa - 132

4.1 An Ci Wawa An Watse - 132

4.2 MyBonus2u - 134

4.3 Insme - 137

4.4 Uwork - 140

4.5 Getapp - 142

4.6 Sha Yanzu Magani Yanzu (Instant Profit Investment) - 143

4.7 Mai Rabon Shan Duka, Ba Ya Jin Bari - 147

4.7.1 52u - 147

4.7.2 Anchor - 149

4.7.3 Hannunka Mai Sanda - 151

4.8 Naɗewa - 154

5.1 Shimfiɗa - 155

5.2 Sabubban Hasara a Harkokin Kirifto - 156

5.3 Wasu Misalan Kuɗaɗen Intanet Da Suka Rufta Da Hausawa - 164

5.3.1 Inksnation - 164

5.3.2 Telegram P2P - 169

5.3.3 COTP (Crypto OTC Trading Platform) - 170

5.3.4 AI Mining (Haƙon Kuɗin Intanet Ta Amfani Da Ƙirƙirarriyar Basira) - 172

5.3.5 Gleam/Agua Protocol - 173

5.3.6 Cold Wallet - 175

5.3.7 Tomato - 177

5.3.8 Goats - 182

5.4 Naɗewa - 183

6.0 Shimfiɗa - 185

6.1 Nisantar Kwaɗayi - 185

6.2 A Lura Da Nasarar Da Ba a Nema Ba - 190

6.3 Inganta Tsaron Akawun - 190

6.3.1 Sabunta Manhajoji - 193

6.4 Fahimtar Take-Taken ‘Yan Damfara - 194

6.5 Naƙaltar Matakan Tantance Kafafen Intanet Na Gaskiya - 196

6.6 Naɗewa - 202

Manazarta - 203

 An ciro daga littafin:

Damfara a Duniyar Intanet

Na
Abu-Ubaida Sani
Jibril Yusuf
Muhammad Sulaiman Abdullahi

Manazarta: 

Sani, A-U.,  Yusuf, J. & Abdullahi, M.S. (2025). Damfara a duniyar intanet. SAS Publishers. ISBN: 978-978-695-575-9. DOI: https://doi.org/10.5281/zenodo.19513307

Damfara a Duniyar Intanet

Post a Comment

0 Comments