Ticker

6/recent/ticker-posts

Tarihin Ginuwar Wasu Al’amuran Siyasar Jam’iyyu a Cikin Rubutun Zuben Hausa Daga 1950-2023 (Manazarta Da Rataye)

Yusuf, J. (2025). Tarihin Ganuwar Wasu Al'amuran Siyasar Jam'iyyu a Cikin Rubutun Zuben Hausa Daga 1950-2023 (Ph.D. Thesis) Department of Nigerian Languages, Usmanu Danfodiyo, Sokoto.

Tarihin Ginuwar Wasu Al’amuran Siyasar Jam’iyyu a Cikin Rubutun Zuben Hausa Daga 1950-2023

TARIHIN GINUWAR WASU AL’AMURAN SIYASAR JAM’IYYU A CIKIN RUBUTUN ZUBEN HAUSA DAGA 1950-2023

Na

Jibril Yusuf
Email: yusuf.jibril@kasu.edu.ng
Phone: +2347030399995

*** ***

MANAZARTA

Abba, A. (Ed). (2000). The Politics of Principles in Nigeria: The Exampe of the NEPU. Kaduna: Vanguard Printers and Publisher, Ltd.

Abdullahi, I. (2022, Fabrairu 3) Bai Kamata Malamai Su Tsame Hannunsu A Cikin Harkokin Siyasa Ba -Dakta Al-Azhari. An samo daga http://hausa.leadership.ng/bai-kamata-malamai-su-tsame-hannunsu-a-cikin-harkokin-siyasa-ba-dakta-al-azhari/

Abdullahi, M. (2011). Political Elites and Elections Crises in Nigeria: A Case Study of Zuru Emirate, Kebbi State, Nigeria in 2007 And 2011 Elections. Kundin Digiri na Biyu, Sashen Kimiyyar Siyasa. Sakkwato: Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo.

Abdullahi, N. U. (2011). Tarken Waƙoƙin Hamayyar Siyasa na Haruna Aliyu Ningi. Kundin Digiri na Biyu. Zaria: Jami’ar Ahmadu Bello.

Abdulkadir, W. (1959, Disamba 9) N.P.C Ce Kadai Za Ta Kafa Gwamnatin ‘Yantacciyar Najeriya. Jaridar Sodangi, Shafi na 3.

Abdulƙadir, Ɗ. (1974). The Poetry, Life and Opinion of Sa’adu Zungur. Zaria: N.N.P.C.

AbdulRahman, A. (2007, Janairu 26) Zai yi wuya a murɗe zaɓen 2007. Jaridar Aminiya, shafi na 6.

Abubakar, M. (1960, Afrilu 13) Mulkin Kai Na Kwankwasa Wa Arewa Kofa. Jaridar Sodangi, shafi na 2.

Adamu, A. I. (2021). Dabarun Jawo Hankali A Wasu Waƙoƙin Siyasa A Jihohin Kano Da Katsina da Zamfara Daga 2007 Zuwa 2018. Kundin Digiri na Uku, Sashen Koyar Da Harsunan Nijeriya. Kano: Jami’ar Bayero.

Adamu, A. I. (2012). Salo Da Sarrafa Harshe A Cikin Wasu Waƙoƙin Jam’iyyun ANPP Da PDP A Jihohin Kano Da Jigawa. Kundin Digiri na Biyu. Sashen Harsunan Nijeriya da Kimiyyar Harsuna. Kano: Jami’ar Bayero.

Adamu, J. (2018, Disamba 3) Wasu Sun Jahilce Ni, Ni Ba Na Bogi Ba Ne- Buhari. An samo daga https://aminiya.ng/wasu-sun-jahilce-ni-ni-ba-na-bogi-ba-ne-buhari/

Adamu, M. (2015). Yabo Tubalin Ginin Tallata ‘Yan Takara Cikin Waƙoƙin Ƙarni Na Ashirin Da Ɗaya: Nazari Daga Wasu Waƙoƙin Siyasar Jumhuriya Ta Huɗu. A cikin ALGAITA Journal of Current Research of Hausa Studies. Vol.1 no.1, 2015. Shafi na 121-132.

Adamu, M. (2014). Salon Tallata ‘Yan Takara A Waƙoƙin Jamhuriya Ta Huɗu: Nazari Kan Wasu Waƙoƙin Siyasar Jumhuriya Ta Huɗu. Kundin Digiri Na Biyu. Zaria: Jami’ar Ahmadu Bello.

Adamu, M. (2019). Kwatanci Tsakanin Rubutattun Waƙoƙin Siyasar Jumhuriya Ta Uku Da Na Jumhuriya Ta Huɗu A Nijeriya. Kundin Digiri na Uku. Katsina: Jami’ar Umaru Musa Yar’adua.

Addinin Musulunci Mazahabar Maliki. (1960, Yuni 4). Jaridar Daily Comet, B.sh.

A. G. Na Maganin Mutuwa Arewa. (1959, Disamba 9). Jaridar Sodangi, shafi na 5.

Ahmad, S. B. (2004). From Oral to Visual: The Adaptation of Daskin-Da-Riɗi to Home Video. A cikin Hausa Home Videos: Technology, Economy and Society. Kano: Gidan Dabino Publishers.

Ahmed, H. (1999, Fabrairu 25). Obasanjo Ya Ce Mata Su Sha Kuruminsu. Jaridar Gaskiya Ta Fi Kwabo. Shafi na 11.

Alasan, M. (1961, February 11) Alla Ya Tsari Musulmin Gaskiya Shiga NPC Da AG. A cikin Jaridar Daily Comet, B. Sh.

Ali, B. Y. (2020) Cuɗanyar Adabi da Al’ada: Nazarin Tarihi a Cikin Wasu Waƙoƙin Baka na Hausa. A cikin Ɗunɗaye Journal of Hausa Studies. Vol.2 no.3, December 2020. Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato. Shafi na 291-300.

Ali, K. Y. (2013, Janairu, 25) Muna Sa Ran Haɗewar Jam’iyyun Hamayya Nan Da Watan Afrilu. Jaridar Aminiya, shafi na 26.

Aliyu, A., Mujaheed, A., Yusuf, J., Nasudan, Y. A. (Ed.). (2023). Ɗaukar Jinka. Katsina: Kangiwa Multimedia and Communication Company LTD.

Aminiya-Trust (2020) Dambarwar Siyasa. Kaduna: Tast and Print Ventures.

Aminu Kano Da Tawagarsa Sun Tashi A Jirgin Sama Zuwa Ziyara A Kaulaha. (1964, Satumba 1). Jaridar Daily Comet, shafi na 4.

Anwar, A. (2007). Gadar Zare: Waƙoƙi. Zaria: Ahmadu Bello University Press.

An Gabatar da Ɗan Takarar Zama Gwamnan Jihar Kano Na PRP Ga Jama’a. (1979, Afrilu 13). Jaridar Gaskiya Ta Fi Kwabo. Shafi na 11.

An Yi Wa M. Ibrahim Imam Duka An Jejjefi Gidansa. (1958, Yuni 23). Jaridar Daily Comet, B.Sh.

An Yi Wa Ɗan NEPU Tarar €20. (1960, Janairu 13). Jaridar Sodangi, shafi na 3.

Awopeju, A. (2024) From Election Rigging to Vote Buying: Evolving Decay of a Dysfuntional Electoral Process in Nigeria. https://www.researchgate.net/publication/383438553_

Ayuba, R. (2010, Fabrairu 19). Asabe Reza: Jihadin Da Muka Yi a NEPU. Jaridar Aminiya, shafi na 15.

Baba-Aminu, A., Ahemba, T., Salifu, U. F., Bivan N., Malumfashi, B. Y. (2014, Disamba 26) Za Mu Tabbatar Da A Kasa A Tsare A Zaɓe. Jaridar Aminiya, shafi na 2.

Babban Taron NEPU Na Shekara Ya Gafarta Wa Dukkan Wanda Ta Kora Daga Jam’iyar Saboda Murnar Mulkin Kai. (1961, Fabrairu 11). Jaridar Daily Comet, B.Sh.

Babinlata, B. A. (1993). Tsuntsu Mai Wayo. Kano: Sauƙi Publishers.

Bargery, G. P. (1934). A Hausa – English Dictionary and English – Hausa Vocabulary. Zaria: Ahmadu Bello University Press Limited.

Baƙin Ciki Ya Yi Yawa. (1960, Fabrairu 3). Jaridar Sodangi, shafi na 5.

Barry, P. (1995) Beginning Theory: An Introduction to Literary and CulturalTheory. London: Manchester University Press.

Ba Wanda Zai Maido Wa Nijeriya Martabarta sai Obasanjo. (1999, Fabrairu 8). Jaridar Gaskiya Ta Fi Kwabo, shafi na 14.

Bawa, S. (2021). Siyasa da Adabin Hausa: Nazari Daga Wasu Littattafan Labarun Hausa. Kundin Digiri na Biyu. Kaduna: Jami’ar Jihar Kaduna.

Ba Za Mu Yi Maguɗi a Zaɓe Mai Zuwa Ba. (2007, Fabrairu 2). Jaridar Aminiya, shafi na 5.

Bello, M. F., da Bappi, U. (2015). Election Rigging and Democratic Governance in Nigeria Since 1999. International Conference on Research & Development held at Salle Audio Visuelle, University of Abomey-Calavi, Cotonou, Republic of Benin. Vol. 10 No. 2 May 11th – 14th.(2015).

Birnin-Kebbi, U. F. (2023, Yuni 6) Mataimakin Gwamnan Kebbi Ya Nisanta Kansa Da Kalaman PDP. An samo daga https://hausa.leadership.ng/mataimakin-gwamnan-kebbi-ya-nisanta-kansa-da-kiran-pdp-na-a-mi%c6%99a-masa-ragamar-mulkin-jihar/

Birniwa, H. A. (2005). Tsintar Dame a Kala: Matsayin Karin Magana A cikin Waƙoƙin Siyasa. A cikin Ɗunɗaye Journal of Hausa Studies. Vol.1 no.2. Shafi na 56-69.

Birniwa, H. A. (1987). Conservatism and Dissent: A Comparative Study of NPC/NPN and NEPU/PRP Hausa Political Verse from Circa 1946 To 1983. Kundin Digiri na Uku, Sashen Harsunan Nijeriya. Sakkwato: Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo.

Birniwa, H. A. (2004). Siffantawa a Cikin Waƙoƙin Hausa. A cikin Ɗunɗaye Journal of Hausa Studies. Vol.1 no.1. Shafi na 67-81.

 Birniwa, H.A. (2013). Waƙoƙin Siyasa A Matsayin Gishirin Siyasar Zamani. Takardar da aka gabatar a Taron Ƙasa Kan Harshe da Adabi da Al’ada, Cibiyar Nazarin Harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero, Kano. Daga 14-16 ga Janairu, 2013.

Birniwa, H.A(2015). Gudummawar Waƙoƙin Hausa ga Ɗorewar Dimokuraɗiyya: Misalai Daga Waƙoƙin Dauda Kahutu (Rarara). Takardar da aka gabatar a taron bita a Sashen Harsuna da Al’adun Afirka, Jami’ar Ahmadu Bello, Zariya.

Blackburn, S. (1994) Oxford Dictionary of Philosophy. New York: Oxford University Press.

Brigaglia, A. (2017). The outburst of Rage and the Divine Dagger: Invective Poetry and Inter-Tariqa Conflict in Northern Nigeria, 1949. A cikin Journal for Islamic Studies, Vol. 36, 2017, shafi na 101-139.

Bunza, D. B. (2018). Tarihi A Rubutaccen Adabi: Nazari A Kan Rayuwar Kyaftin Umaru Ɗa Suru Daga Waƙoƙinsa. Kundin digiri na Uku, Sashen Harsunan Nijeriya. Sakkwato: Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo.

Bunza, U. A. (2015). Talife-Talifen Hausa a Zamanin Mulkin Mallaka: Yanayinsu da Sigoginsu. Kundin digiri na Uku, Sashen Harsunan Nijeriya. Sakkwato: Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo.

Bunza, U. A. (2018). Auratayyar Zube da Tarihi a Littafin Ganɗoki na Bello Kagara. A Cikin Ife Journal of Languages and Literature. Vol. 4 no.1, December 2018. Department of Linguistics and African Languages, Obafemi Awolowo University, Ile-Ife. Shafi na 174-183.

Bunza, U. A. (2023). Muryar Mata a Adabinsu: Amon Muradun Mata Cikin Wasu Ƙagaggun Labaran Mata Marubuta. Maƙalar da aka Gabatar a Taron Ƙara wa Juna Sani da Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo Sakkwato ya Shirya a Ranar Talata 12 ga Disamba, 2023.

Bunza, U. A., da Mallam, M. T. (2018) Hausa News Papers: An Historical Account. A cikin Scholars Bulletin. Vol. 4, Issue 3. https://www.europub.co.uk/articles/hausa-newspapers-an-historical-account-1938-2015-A-397156

Carr, E. H. (1961) What is History? England: Penguin Books Ltd.

Chinade, S. G. (2013, Maris 1) Haɗewar Jam’iyyun Hamayya Alheri Ne. Jaridar Aminiya, shafi na 26.

CNHN (2006) Ƙamusun Hausa na Jami’ar Bayero. Zaria: Ahmadu Bello University Press

Da Aka Gama Rarraba wa Deliget Kuɗi, Sa Kuma Me? (2022, Yuni 20-30). Leadership Hausa, shafi na 3.

Dambazau, M. L. (1981). Tarihin Gwagwarmayar NEPU Da PRP 1950-1981. Zaria: Gaskiya Corporation LTD.

Dudley, B. J. (1968). Parties and Politics in Northern Nigeria. London: Frank Cass and Co, Ltd.

Dunfawa, A. A. (1999). Ɗariƙun Sufaye A Ƙasar Hausa: Tsokaci A Kan Gwagwarmayar Neman Shugabanci. A cikin Al-Nahadah, Journal of Islamic Heritage. C.I.S., Vol. II No. 1&2, UDU, Sakkwato, shafi 89-95.

Durumin Iya, A. S. (1959, Disamba 23) Sun Fita Daga NEPU. Jaridar Sodangi, shafi na 5.

Ɗambatta, G. U. (2010, Afrilu 2). Rikicin ANPP Ya Sa Na Koma PDP. Jaridar Aminiya, Shafi na 16.

Ɗan’asabe, S. Y., da Aliyu, J. Y., da Mohammed, U. (1995). Baraden Neman ‘Yanci. Kaduna: Books Africana.

Ɗan’illela, A. (2010). Rubutattun Waƙoƙin Siyasa: Nazari A Kan Jihohin Sakkwato Da Kebbi Da Kuma Zamfara. Kundin Digiri na Biyu. Sashen Harsunan Nijeriya. Sakkwato: Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo.

Ɗanjani, M. H. (1961, Fabrairu 13). Wazirin Gumel. A cikin Jaridar Daily Comet. B. Sh.

Ɗanjani, M. H. (1961, Maris 7). Action Group Ta Sayi Wadansu Tsinannun ‘Yan NEPU Don Su Haddasa Fitina Tsakanin M.Lawan Dambazau da Tanko Yakasai. Jaridar Daily Comet, B. Sh.

Ɗanjani, M. H. (1960, Afrilu 11) Faɗin Gaskiya Ya Zama Jafa’i. Jaridar Daily Comet, B.sh.

Ɗangambo, A. (1984). Rabe-Raben Adabin Hausa Da Muhimmancinsa Ga Rayuwar Hausawa. Kano: Maɗaba’ar Kamfanin Triump.

Ɗangulbi, A. R. (2003). Siyasa A Nijeriya: Gudunmawar Marubuta Waƙoƙin Siyasa Na Hausa ga Kafa Dimokuraɗiyya a Jumhuriya ta Huɗu Zango na Farko. Kundin Digiri na Biyu. Sashen Harsunan Nijeriya. Sakkwato: Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo.

Ɗangulbi, A. R. (2015). Tasirin Baitocin Suka da Mai da Martani a Cikin Rubutattun Waƙoƙin Siyasa a Ƙasar Hausa. A cikin The Hausa People Language and History: Past, Present and Future. Shafi na 185-200.

Ɗangulbi, A. R. (2021). Salo a Cikin Wasu Rubutattun Waƙoƙin Siyasa. A cikin A Great Scholar and Linguist: A Festschrift in Honour of Professor Ibrahim Ahmad Mukoshy. Shafi na 415-427. Kaduna: Amal Printing Press.

Ɗiso, A. H. (1997). Zambo da Yabo a Matsayin Dabarun Jawo Hankali a Waƙoƙin Siyasa na Hausa. Kundin Digiri na Biyu. Kano: Jami’ar Bayero.

Ɗiso, M. D. (1979). A Case Study of Mudi Sipikin: His Works and Contribution Toward Hausa literature. Kundin Digiri na Ɗaya. Kano: Jami’ar Bayero.

Egwim, A. I. (2007). PDP Party Politics and the Subversion of Federalism in Nigeria. A cikin Ibadan Journal of the Social Sciences Volume 5, Number 2, September 2007. Shafi na 123-129.

Ejituwu, C. N. (1997). Election Process and Governance: Election Rigging in the USA And Nigeria. In: Oyin Ogunba (ed.), Governance and the Electoral Process: Nigeria and the United States of America, Lagos: American Studies Association of Nigeria.

Ekwueme Zai Ba Mu Kunya. (1999, Fabrairu 8). A cikin Jaridar Gaskiya Ta Fi Kwabo, shafi na 9.

Funtua A. I. (2005). Some Reflections on Language for Stability: An annotation on the Poem of Shayk Uthman Bn Fudi “Wallahi-Wallahi”. Takardar da ka gabatar a taron ƙara wa juna sani a Kwalejin Ilimi ta jihar Katsina.

Funtua A. I. (2003). Waƙoƙin Siyasa na Hausa a Jumhuriya ta Uku: Yanaye-Yanayensu da Sigoginsu. Kundin Digiri na Biyu, Sashen Harsunan Nijeriya. Kano: Jami’ar Bayero.

Galadanci, M. K. M. da Yahaya, I. Y. Da Ɗangambo, A. da Salim, B. A. da I brahim, M. S. (1992) Hausa: Don Ƙananan Makarantu. Littafi Na 1-3. Nigeria: Longman Plc.

Gasakas. U. (1961, February 13). Na Fita Daga NPC, Ina Fata Allah Ya Nunawa Saura Batattu Hanyar Fita. A cikin jaridar Daily Comet B.Sh.

Gandu, G. D. (2016) Thematization and Style in Hausa Political Language in the Politics of Nigeria from 1998 to 2010. Kundin Digiri na Uku. Sashen Harsuna da Al’adun Afirka. Zaria: Jami’ar Ahmadu Bello.

Garba, A., da Mu’azu, A. (2022). Ƙarya Fure Take Ba Ta ‘Ya’ya: Tsokaci Daga Labaran Dandalin Sada Zumunta Na Zamani (Social Media). A cikin Bakura, A.R. et al (eds). Tasambo Journal of Language, Literature, and Culture, Vol. 1, Issue 1, p. 235-242

Giwa, S. D. (2023, Afrilu 26)Buhari: Ga Wani Darasi. Buhari: Ga wani darasi. An samo daga http://manhaja.blueprint.ng/buhari-ga-wani-darasi/

Gowon Ya Yi Tir Da Zaɓen Da Aka Yi. (2007, Mayu 4-10). Jaridar Aminiya, shafi na 1.

Greenblatt, S. (1980) Renaissance Self-Fashioning: From More to Shakespeare: Chicago: University of Chicago Press.

Gusau, H. H. (1983). NPP Tana Zargin Tsunduma Ma’aikatan Gwamnati Cikin Siyasa. (1983, Maris 8). Jaridar Gaskiya Ta Fi Kwabo, shafi na 11.

Gwammaja, A. S. I. (2007) Kowa Ya Bi. Kano: ASIN Publishers.

Habib, M. A. R. (2008) Modern Literary Criticism and Theory: A History. UK: Blackwell Publishing.

Haɗejia, G. (1959, Disamba 23). Kasuwa Ta Ci Ta Bar Dila Da Kala. Jaridar Sodangi, shafi na 6.

Hakimai Na Za Su Nada Wakilan Akwatunan Zaben 1961. (1961, Maris 11). Jaridar Daily Comet, B.sh.

Hiskett, M. (1975). A History of Hausa Islamic Verse. London: University of London SOAS.

https://govote.ng/political-parties/

https://www.inecnigeria.org/wp-content//uploads/2019/02/ANNEURE-1.pdf

Hukumar EFCC Da Tsoffin Gwamnoni. (2010, Fabrairu 12). Jaridar Aminiya, shafi na 40.

Hussaini, B. (2009). Haruna Aliyu Ningi da Waƙoƙinsa. Bauchi: Ramadan Press Limited.

Ibrahim, B. S. Da Abubakar, Y. (2015). Political Parties and Intra party Conflict in Nigeria’s Fourth Republic: The Experience of the Peoples Democratic Party (PDP). An samo daga https://Www.Academia.Edu/9564694/The_State_Political_Parties_And_Crisis_Of_Internal_Democracy_In_Nigeria_A_Study_Of_Peoples_Democratic_Party_Pdp

Ibok, A. K. da Ogar, A. O (2018) Political Violence In Nigeria and its Implication for National Development a cikin GNOSI: Interdiciplinary Journal of Human Theory and Praxis vol. 1(1).

Ibrahim, S. (2022, Aktoba 28) Hotunan Ganawar Dan Takarar Shugaban Kasa Peter Obi da Sheikh Dahiru Bauchi. An samo daga https://hausa.legit.ng/siyasa/1500626-hotonan-ganawar-dan-takarar-shugaban-kasa-peter-obi-da-sheikh-dahiru-bauchi/

Ibrahim, U. F. (2007, Fabrairu 2) Tasirin Janar Buhari A Siyasar Nijeriya A Yau. Jaridar Aminiya, shafi na 6.

Idris, Y. (2016). Bijirewa A Waƙoƙin Siyasa: Bincike Kan Waƙoƙin 1903-2015. Kundin Digiri na Uku. Sashen Harsuna da Al’adun Afirka. Zaria: Jami’ar Ahmadu Bello.

Idris, Y. (2021). Bijirewa Ta Hanyar Adon Magana a Cikin Waƙoƙin Siyasa Na Hausa. A cikin A Great Scholar and Linguist: A Festschrift in Honour of Professor Ibrahim Ahmad Mukoshy. Shafi na 415-427. Kaduna: Amal Printing Press.

Iliyasu, W. Da Ƙanƙara, I. S. (2016). Katsina State and the Return of Democratic Rule, 1999-2015. A cikin Journal of History and Military Studies, Department of History and International Studies, Nigerian Defence Academy, Kaduna. Vol. 2 No. 2, September, 2016. Shafi na 201-223.

Iliyasu, W. (2018). Party Defection and Party Switching in Katsina State, 1999-2018. Being a Paper Presented at the Departmental Seminar Series, Department of History and Security Studies, UMYU, Katsina, 22nd January, 2018.

Imam, M. J. (2007). Leadership and Development: An Analysis of The Buhari Regime (1983-1985). Kundin Digiri na Biyu. Sashen Kimiyyar Siyasa. Sakkwato: Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo.

Imam, A. H. (2019). Rayuwa da Jigogin Waƙoƙin Malam Gambo Hawaja Jos. Kundin Digiri na Biyu. Sakkwato: Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo.

Isa, M. I. (1961, Fabrairu 27) Talakawan Jihar Arewa ‘Yan‘uwana Kada Ku Sake Kuskuren Zaɓen NPC Ku Zaɓi Sawaba. Jaridar Daily Comet. B.sh.

Isa, A. S. (2007) Kowa Ya Bi. Kano: ASIN Publishers.

Isah, A. (2022, Aktoba 5) ATIKU ya kai wa SHEIKH DAHIRU BAUCHI ziyara. A samo daga http://gaskiyatafikwabo.com/atiku-ya-kai-wa-sheikh-dahiru-bauchi-ziyara/

Isah, Y. (2023). Siyasa Da Adabin Hausa: Nazari Dagan Wasu Waƙoƙin Zamani Game da Nijeriya. Kundin Digiri na Ɗaya. Kaduna: Jami’ar Jihar Kaduna.

Jafar, J. (2019, January, 12) 2019: Ku Zaɓi Buhari, Umarnin Ƙungiyar Izala. An samo daga http://dailynigerian.com/hausa/2019-ku-zabi-buhari-umarnin-kungiyar-izala-ga-mabiyanta-

Jam’iyyar PRP Za Ta Ceto Jama’a Daga Danniya, Zalunci Da Fatara. (1979, Fabrairu 23). Jaridar Gaskiya Ta Fi Kwabo, shafi na 11.

Jam’iyyar PRP Na Ci Da Adddini. (1979, Janairu 26). Jaridar Gaskiya Ta Fi Kwabo, shafi na 12.

Jamilu Ya Ji Kunya. (1959, Disamba 9). Jaridar Sodangi, shafi na 6.

Jega, A. da Wakili, H. da Ahmad, M. da Lawal, M. (Eds). (2002). Waɗansu Zaɓaɓɓun Jawabai da Rubuce-Rubucen Malam Aminu Kano 1950-1982. Kano: Benchmark Pubishers Limited.

Jega, A. M. da Bello-Kano, I. da Sa’eed, A. G. (Eds). (2003). The Public Poet: A Biography of Mudi Sipikin. Kano: Centre for Democratic Research and Training, Mambayya House, Bayero University.

Jiƙamshi, I. I. (1997). Kan Mage Ya Waye. Kano: Adamu Joji Publishers.

Kabara, A. M. C. (2005). Siyasarmu a Yau. Kano: Government Printers.

Kafin Hausa, M. M. S. (1960, Janairu 6) Ya Bar NEPU Ya Koma NPC. Jaridar Sodangi, shafi 5.

Kankiya, A. S. (2010, Fabrairu 26) Fitar Janar Buhari Daga Jam’iyyar ANPP. Jaridar Aminiya, Shafi na 34.

Kano, A. A. (1973). Rayuwar Ahmad Mahmud Sa’adu Zungur. Zaria: NNPC.

Kano, A. M. K. (1961, Fabrairu 11). Nigeria Kasa Mai Mulkin Kanta Har Yanzu Ba Mu Ji Kanshin ‘Yanci Ba Anan Jihar Arewa. A cikin Jaridar Daily Comet shafi na 2.

Kano, Y. R. (1960, Aprilu 13). Jaridar Northern Star. Jaridar Sodangi, shafi na 8.

Katsina, S. A. (2022, Disamba 30 zuwa Janairu 5). Ɗimbin ‘Ya’yan Jam’iyyar PDP Sun Sauya Sheƙa Zuwa APC A Ƙaramar Hukumar Ɗanja. Jaridar Leadership Hausa, shafi na 11.

Katsina, S. I. (1983) Tura Ta Kai Bango. Zaria: Northern Nigerian Publishing Company LTD.

Kashe Wasu Jaridu. (1960, Afrilu 13). Kashe Wasu Jaridu. Jaridar Sodangi, shafi na 2.

Kuskuren Awolowo. (1959, Disamba 9). Jaridar Sodangi, shafi na 1.

Ƙawancen NPN da NPP. (1981, Fabrairu 13). Jaridar Gaskiya Ta Fi Kwabo, shafi na 1.

Lawal, N. (2018). Adabi da Tarihanci: Nazarin Wasu Wasanni na Rudolf Prietze. Kundin Digiri na Biyu. Zaria: Jami’ar Ahmadu Bello.

Lallai Babu Tarbiyya. (1957, Disamba 9). Jaridar Sodangi, shafi na 8.

Majalisar Birnin Kano. (1960, Janairu 20). Jaridar Sodangi, shafi na 8.

Majid, R. A. (2004). Tuwon Ƙaya. Kano: Gidan Dabino Publishers.

Majid, R. A. (2006). Mace Mutum. Kano: Iyaruwa Publishers.

Maƙera, S. (2010, Fabrairu 5). Buhari Ya fice Daga ANPP. Jaridar Aminiya, Shafi na 40.

Maƙera, S, (2013, Maris 8). An Amince da Tuta Da Taken Jam’iyyar APC. Jaridar Aminiya, shafi na 6.

Maƙera, S. da Agbese, A. da Jimoh, A. (2013, Maris 1) PDP Ta Yi Shirin Ci Gaba Da Mulki Ko Ta Halin Ƙaƙa. Jaridar Aminiya, shafi na 26.

Malam Shekarau a Tsarawatar wa ‘Yan Bangar Siyasa. (2007, Maris 23). Jaridar Aminiya, shafi na 7.

Malumfashi, I. A. (2018). Labarin Hausa A Rubuce. Zaria: Ahmadu Bello University Press Limited.

Malumfashi, I. A. (2013). Taƙaddama Da Gwagwarmayar Siyasar Arewacin Nijeriya Daga Mawaƙan Siyasa A Bisa Faifan Nazari. Maƙalar Da Aka Gabatar A Taron Ƙasa Da Ƙasa Na Cibiyar Harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero Kano, daga 14-16 Ga Watan Janairu 2013.

 Malumfashi, A. I. (2009). Yankan Kunkurun Bala: Nazarin Tashin-Tashina da Samuwar Ayyukan Adabi a Arewacin Nijeriya. Maƙalar da aka Gabatar a taron ƙara wa juna sani, a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Umaru Musa Yar’aduwa, Katsina.

Malumfashi, I. A. da Kuna, M. J. (2014). The Politics of Abuse and poetic of Violence in Northern Nigeria, 1946-1966. A cikin Garkuwar Adabin Hausa: A Festchrift in Tribute to Abdulƙadir Ɗangambo. Shafi na 181-198.

Malumfashi, A. I. (1984) The Development of Written Hausa Drama: Islam and Ajami Factors. Seminar Presented at Ahmadu Bello University, Zaria.

Malumfashi, M. (2023, Yuli 23) APC: Darajar Buhari ba za ta yi mana aiki a zaben 2023 ba : https://hausa.legit.ng/1350327-apc-darajar-buhari-ba-za-ta-yi-mana-aiki-a-zaben-2023-ba---udoedeghe.html

Marubutan Mace Mutum (2014) Hannu Da Yawa. Kano: Mace Mutum Writers Association.

Mashi, M. B. (1986). Waƙoƙin Baka na Siyasa, Dalilansu da Sababinsu ga Rayuwar Hausawa. Kundin Digiri na Biyu. Kano: Jami’ar Bayero.

Mata ‘Yan Uwana Mu Nemi Ilimi Tun da Gwamnatin Jihar Arewa Ta Kasa Ba Mu. (1961, Maris 11) Jaridar Daily Comet, B.sh.

Merriam-Webster Dictionary(2024). https://www.merriam- webster.com/dictionary/politics

Mijinyawa, I. (2007, Afrilu 20). Jami’an Tsaro Sun Taimaka Wajen Maguɗi. Jaridar Aminiya, shafi na 7.

Micaheal, E., Ogunrotimi, O., Roland, U. A. (2023). Election Rigging and Violence in Historical Perspective: A Case Study of 1959, 1964, 1965 and 1983 Elections. International Journal of Multidisciplinary Research and Analysis. Shafi na 28-36. DOI: 10.47191/ijmra/v6-i1-04.

Mohamed. Z. (1960, Janairu 20). Dan Tauraro Da Sata. A cikin jaridar Sodangi. Shafi na 8.

Mohammed, K. (2013). The Role of History, Historiography and Historian in Nation Building. A cikin International Journal of Humanities and Social Science Invention, Volume 2, Issue 7. https://www.ijhssi.org/papers/v2(7)/Version-2/J0272050057.pdf

Mudathir, I. (2019, February 21) Da ku zabi dan Izalah, gwara ku zabi Kirista - Sheik Dahiru Bauchi ya yi kira ga jama'a su zabi Yakubu Dogara. An samo daga : https://hausa.legit.ng/1223356-da-duminsa-da-ku-zabi-dan-izalah-gwara-ku-zabi-kirista-sheik-dahiru-bauchi-ya-yi-kira-ga-jamaa-su-zabi-yakubu-dogara.html

Muhammad, A. K. (2017). Intra-Party Politics and Primary Elections in Peoples Democratic Party: A Study of the Emergence of Gubernotorial Candidates In Kaduna State, (1999-2015). A Ph.D Thesis Submitted to the Department of Political Science and International Studies. Zaria: Ahmadu Bello University.

Muhammed, M. A. U. (1960, Janairu 27). Hakokin Shari’a. Jaridar Sodangi, shafi na 7.

Murnai, A. (2023, October 21). Yadda ‘Yan Majalisar Nijeriya Suka Karya Dokar Ƙasa Suka Sayi Zabga-Zabgan Motocin Alfarma Da Kuɗaɗen Talakwa. An samo daga http://hausa.premiumtimesng.com/2023/10/yadda-yan-malaisar-najeriya-suka-karya-dokar-kasa-suka-sayi-zabga-zabgan-motocin-alfarma-da-kudin-talakawa/

Murnai, A. (2019, February 14). Duk Wanda Ya Tona Asirin Masu Sayen Kuri’a Za Mu Biya Shi Lada-EFCC. An samo daga http://hausa.premiumtimesng.com/2019/02/duk-wanda-ya-tona-asirin-masu-sayen-kuria-za-mu-biya-shi-lada-efcc/

Musa, A. (2022, Afrilu 6) Ziyarar Kaduna: Tinubu Ya Samu Tubarraki Daga Wajen Sheikh Ɗahiru Bauchi. An samo daga https://hausa.legit.ng/news/1464429-ziyarar-kaduna-tinubu-ya-samu-tabarraki-daga-wajen-sheikh-dahiru-bauchi/

Musa, I. I. (2007). Nazarin Yabo da Zambo a Rubutattun Waƙoƙi na Siyasa na Haruna Aliyu Ningi. Kundin Digiri na Ɗaya. Kano: Jami’ar Bayero.

Musa, S. Z. (2021). Ƙarya a Musulunci. Takardan da aka Gabatar a Taron Ƙara wa Juna Sani, Sashen Hausa, Kwalejin Ilimi ta Tarayya da ke Zariya, Ranar 18/10/2021.

Mustapha, O. (2015, Janairu 8) APC ta gargadi ’yan takara masu hada hotunansu da na Buhari. An samo daga http://aminiya.ng/apc-ta-gargadi-yan-takara-masu-hada-hotunansu-da-na-buhari/

Mustapha, O. (2015, Afrilu 2) Darussan Da Za A Amfana Da Su A Cin Zaɓen Janar Buhari. https://aminiya.ng/darussan-da-za-a-amfana-da-su-a-cin-zaben-janar-buhari/#google_vignette

Mustapha, O. (2015, Satumba 4) Yarfen Siyasa Ce A Ce Muna Gaba Da Buhari – Ali Wakil. An samo daga https://aminiya.ng/yarfen-siyasa-ce-a-ce-muna-gaba-da-buhari-ali-wakili/

Mustapha, O. (2018, February 9) Yadda Muka Kafa Jam’iyyar NEPU Da PRP. An samo daga http://aminiya.ng/yadda-muka-kafa-jamiyyar-nepu-da-prp/

Mustapha, S. da Sabe, B. A. da Aliyu, A. (Ed.). ( 2023). Mizani: Labarai da Waƙoƙin da suka Samu Nasara a Gasar Dr. Dikko Umaru Raɗɗa Sabon Shafi 2023. Katsina: AGF Publishers Nigeria Limited.

Mutane Huɗu Sun Rasa Rayukansu. (1956, Mayu 16). Jaridar Daily Mail, shafi na 3.

Mutum 84 Sun Fita Daga NEPU. (1960, Maris 2). Jaridar Sodangi, shafi na 5.

Na’Allah, A. (2004). The Cinema House in Northern Nigeria, and a Theory of its Continued Struggle. A cikin Hausa Home Videos: Technology, Economy and Society. Kano: Gidan Dabino Publishers.

Na Bar ANPP Ne Saboda PDP Ta Lasa Min Zuma. (2007, Fabrairu 16). Jaridar Aminiya, shafi na 6.

Nadabo, Y. (1960, Janairu 5). Fam Biyar Ta Yi Mana Kaɗan. Jaridar Sodangi, shafi na 5.

Nadabo, Y. (1960, Fabrairu 3). Kada Ruwa Ya Ci Mu. Jaridar Sodangi, shafi na 4.

N.E.P.U Ke Ɗaure Kanta. (1960, Janairu 20). Jaridar Sodangi, shafi na 4.

Newman, R. M. (1997) An English-Hausa Dictionary. Lagos: Longman Nigeria PLC.

NPN ta zarce kowace jam’iyyar siyasa a ƙasar nan. (1979, Fabrairu 28). A cikin jaridar Gaskiya Ta Fi Kwabo, shafi na 11.

Odunayo, A. S. (2016). Intra-Party Crisis In People’s Democratic Party. An samo daga https://www.academia.edu/29572307/intraparty_crisis_in_pdp_by_ajayi_stepn.o.docx ranar 13/11/2021.

Olafioye, E. P (1974). “The Theme of Politics in African Poetry”. Kundin Digiri na Uku, U.S.A: University of Denver.

Omilusi, M. da Ajibola, O. P. A. (2016). Party Politics And Democratic Governance In Nigeria: Historical Perspective. A cikin International Journal of Multidisciplinary Academic Research Vol. 4, No. 4. Shafi na 37-46.

Omar, S. (1984). Style and Theme in the Poem of Malam Mu’azu Haɗeja. Kundin Digiri na Biyu. London: SOAS.

Oni, M. A. (2016). Election and electoral process. In Yagboyaju, D., Ojukwu, C., Salawu, M., &Oni, E. (eds.). Fundamentals of politics and governance. Lagos; concept publications.

Oxford, (1999). Mini Dictionary. London: Oxford University Press.

Paden, J. N (1973). Religion and Political Culture in Kano. London: University of California press.

Paul, N. da Roxana, M. N. (2022) Hausa Dictionary for Everyday Use. Kano: Bayero University Press.

Sabo Bakin Zuwo Ya Yi Nasarar Yaƙin Zaɓe. (1959, Nuwamba 20). Jaridar Gaskiya Ta Fi Kwabo, shafi na 1.

Sa’id, B. (2002). Rubutattun Waƙoƙin Hausa na Ƙarni na Ashirin a Jihohin Sakkwato da Kabi da Zamfara: Nazari a kan Bunƙasarsu da Hikimomin da ke Cikinsu. Kundin Digiri na Uku. Kano: Jami’ar Bayero.

Sakatariyar Jam’iyyar PRP Kan Manufofin Jam’iyyar Ga Matan Ƙasar Nan. (1979, Maris 30). Jaridar Gaskiya Ta Fi Kwabo, shafi na 11.

Salihu, A. (1959, Disamba 23) Mun Amince Sardauna Jikan Shehu Ne. Jaridar Sodangi, shafi na 8.

Saminu, S. (2020). Nazarin Turke Da Tubalin Zamantakewar Hausawa A Waƙoƙin Kabiru Yahaya Kilasik. Kundin Digiri na Biyu, Sashen Koyar Da Harsunan Nijeriya. Kano: Jami’ar Bayero.

Sanarwar ƙaddamar da Yekuwar Takarar Zaɓen 1983 na Ƙasa. (1983, Afrilu 7). Jaridar Gaskiya Ta Fi Kwabo, shafi na 2.

Sani, S. (1988). Political Language as a Source of Lexical Expansion: The Case of Hausa. Kundin Digiri na Uku. Indiana: Jami’ar Indiana.

Sani, M. M. (2012). Tunanin Siyasa a Waƙoƙin Malam Hassan Nakutama. Kundin digiri na Biyu. Sakkwato: Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo.

Sani, N. (2018). Nazarin Salo a Wasu Waƙoƙin Baka na Dauda Adamu Kahutu (Rarara). Kundin Digiri na Biyu. Katsina: Jami’ar Umaru Musa.

Scott, P.H.G. (1952) A Survey of Islam in Northern Nigeria. Kaduna: Government Printing Office.

Shagari Ya Fi Kowa Cancanta. (1983, Yuli 28). Jaridar Gaskiya Ta Fi Kwabo, shafi na 8.

Shari’ar ‘Yan NEPU a Katsina. (1958, Mayu 11). Jaridar Daily Comet, B.Sh.

Sheshe, A. Z. (1960, Janairu 20) A Daina Jin Haushin Mai Arziƙi. Jaridar Sodangi, shafi na 4.

Shirin gina ƙasaitacciyar ƙasa mai ginshiƙin tattalin arziƙi. (1999, Fabrairu 11) Gaskiya Ta Fi Kwabo, shafi na 6

Shuaibu, Y. (2022, January 7). Bangar Siyasa Ce Silar Rashin Cigaban Arewa. An samo daga http://hausa.leadership.ng/bangar-siyasa-ce-silar-rashin-ci-gaban-arewa-alhaji-ibrahim/

Shuaibu, Y. (2022, September 30 zuwa Nuwamba 6). Yayin da Yaƙin Neman Zaɓen 2023 ya Kankama Jaridar Leadership Hausa, shafi na 4.

Shuaibu, Y. (2022, Oktoba 14-20). Sayen Ƙuri’u Zai Mamaye Zaɓen 2023. Jaridar Leadership Hausa, shafi na 4.

Sifawa, A. A. (2017) The Genesis of Political Thuggery in Party Politics in Mordern Nigeria: A Case Study of Sakkwato Province, 1950-1960. An samo daga http://www.reseacrhgate.net

Sulaiman (2023, January 11) Za Mu Sa Ƙafar Wando Ɗaya da Dillalan Masu Sayen Ƙuri’a. An samo daga http://Hausa.leadership.ng/2023-za-mu-sa-kafar-wando-daya-da-dillalan-masu-sayen-kuria-inec/

Surajo, B. I. (2006). Da Bazarku. Kano: Gidan Dabino Publishers.

The True Position of Women in Islam. (1958, Yuli 7). Jaridar Nigerian Citizen, shafi na 8.

 Uba, A (2006). Ra’ayin Riƙau da Sauyi a Siyasar Nijeriya: Tsokaci a kan Waƙoƙin NEPU da NPC. A cikin ZOBIAWA journal of the Department of Nigerian Language, School of Languages, Adeyemi College of Education, Ondo. Vol. 2. No1, December, 2006. Shafi na 146- 158.

Ujo, A. A. (2000). Understanding the 1998-99 election in Nigeria. klamidas: Indiana University

Umar, A. U. (2022) Jagoran Nazarin Wasan Kwaikwayo. Zaria: Ahmadu Bello University Press.

Usman, B. B. Da Bunza, D. B. (2021) Finafinan Hausa a Mahangar Al’umma: Gyara ko Ɓarna? An samo daga Finafinan Hausa a Mahangar Al’umma: Gyara ko Ɓarna? (amsoshi.com)

Usman, M. S. (1960, Afrilu, 6) Baruwan Malaman Tafsiri Da Maganar Mr G. Jaridar Sodangi, shafi na 4.

Usman, M. Y. (2016). Waƙa: Tubalin Gina Tarihin Ƙasar Hausa. Kundin Digiri na Biyu. Zaria: Jami’ar Ahmadu Bello.

Yaba, M. (2013, Janairu 22) Zan Tsaya Takara Idan Janar Buhari. Jaridar Aminiya, shafi na 26.

Ya fita Daga NEPU. (1960, Janairu 6). Jaridar Sodangi, shafi na 8.

Yahaya, I. Y. (1988). Hausa a Rubuce: Tarihin Rubuce-Rubuce Cikin Hausa. Zaria: Gaskiya Coporation.

Yahaya, S. (2012). Waƙoƙin Hausa na Baƙin Abubuwa: Misalai Daga Waƙoƙin Baka da Rubutattu. Kundin digiri na Biyu. Sakkwato: Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo.

Yahya, A.B. da Dunfawa, A. A. (2010). Waƙar Motar Siyasa: Saƙon Talakawa Zuwa ga ‘Yan Siyasar Zamani. A cikin Ɗunɗaye Journal of Hausa Studies. Vol.1 no.3, December 2010. Shafi na 213-224.

Yakasai, W. (1960, Janairu 13). Alƙwuran NPC. Jaridar Sodangi, shafi na 6.

Yakasai, W. (1960, Janairu 20). Yaya Namiji Zai Shugabanci Mata? Jaridar Sodangi, shafi na 2.

Yakubu, A.M. (1999). Sa’adu Zungur: An Anthology of the Social and Political Writings of a Nigerian Nationalist. Kaduna: Nigerian Defence Academy Press.

Yusuf, J. (2016). Alƙalami Ya Fi Takobi: Nazarin Kaifin Alƙalamin Malam Sa’adu Zungur a Fagen Dagar Siyasar Nijeriya. Maƙalar da aka gabatar a taron ƙara wa juna sani na Ƙasa da Ƙasa na Biyu Kan ‘Gwarzayen Ƙasar Hausa’ da Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya da Ilimin Kimiyyar Harsunan, Jami’ar Jihar Kaduna ya shirya, a ranakun 3-5 ga watan Yuni, 2016.

Yusuf, J. (2018). Tarihin Jam’iyyar PDP A Bakin Marubuta Waƙa. Kundin Digiri na Biyu. Sakkwato: Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo.

Yusuf, M. A. (2008) Ajami: Samuwarsa da Bunƙasarsa a Ƙasar Hausa. ALGAITA Journal of Current Research in Hausa Studies. Vol.1, No. 5. Shafi na 84-99.

‘Yan Banga a Jam’iyyun Siyasar Nijeriya. (1983, Afrilu 12). Jaridar Gaskiya Ta Fi Kwabo, B.sh.

‘Yanɗaki, A. I. da Iliyasu, W. (2016). The Heroes of Radical Politics in Katsina Emirate. Maƙalar da aka gabatar a taron ƙara wa juna sani na Ƙasa da Ƙasa na Biyu Kan ‘Gwarzayen Ƙasar Hausa’’ da Sashen Koyar da Harsunan Nijeriya da Ilimin Kimiyyar Harsunan, Jami’ar Jihar Kaduna ya shirya, a ranakun 3-5 ga watan Yuni, 2016.

‘Yan NEPU 3 Sun Fita. (1960, Janairu 20). Jaridar Sodangi, Shafi na 8.

 ‘Yar’aduwa, T. M. (2007) Wasan Kwaikwayo na Hausa: Nau’o’insa da Sigoginsa. Kano Benchmark Publishers Ltd.

Zage-zage. (1960, Fabrairu, 24). Jaridar Sodangi, shafi na 2.

Zakka, B. A. L. (2010, Mayu 7) Shugabannin Jam’iyyar ANPP da Magoya Bayansu a Jihar Kebbi Sun Canza Sheƙa Zuwa CPC. Jaridar Aminiya, Shafi na 26.

Zargin da NPN Ke Wa Gwamna Rimi Ba Shi Da Tushe. (1980, Janairu 25). Jaridar Gaskiya Ta Fi Kwabo, Shafi na 11.

Zukogi, A. A. (1994). Siyasa Waina Ce. Ba Maɗaba’a.

HIRA DA TATTAUNAWA:

Dr. Kabir Sufi Sa’id, masani a kan al’amuran siyasa, kuma mai sharhi a kan al’amuran yau da kullum, malami a CAS Kano, ta wayar tarho. Ranar 27/1/2024 da misalin 5:20 na yamma.

Malam Abdul’aziz Katsina, tsohon ɗan jam’iyyar PRP a gidansa da yake unguwar filin Samji, Katsina. Ranar 03/12/2022 da misalin ƙarfe 5:47na yamma.

Farfesa Atiku Ahmad Dunfawa, malami a sashen Koyar da Harsunan Nijeriya Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo, Sakkwato a ofishinsa, ranar 10 ga watan Yuni, 2024, da misalin ƙarfe 2:15 na rana.

Dr. Isa Abdullahi Muhammad, malami a sashen Koyar da Harsunan Nijeriya Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo, Sakkwato a ofishinsa, ranar 15 ga watan Yuli, 2024, da misalin ƙarfe 4:33 na rana.

Dr. Rabiu Bashir, ɗan siyasa, kuma malami a sashen Harsunan Nijeriya da Kimiyyar Harshe, Jami’ar jihar Kaduna a ofishinsa, ranar Alhamis 16 ga watan Mayu, 2024, da misalin ƙarfe 2:10 na rana.

Dr. Dano Balarabe Bunza, tsohon ɗan siyasa, kuma malami a sashen Koyar da Harsunan Nijeriya Jami’ar Usmanu Ɗanfodiyo, Sakkwato a ofishinsa, ranar 10 ga watan Yuni, 2024, da misalin ƙarfe 2:37 na rana.

Malam Yusuf Nadabo mai shekaru 90, a gidansa da yake Dokan Lere, Jihar Kaduna. Ranar 15/10/2021 da misalin ƙarfe 10 na safe.

Uwargidan Alhaji Ibrahim Lazuru, tsohon shugaban ƙaramar hukumar Lere, jihar Kaduna, a gidansa da yake Sabon Kawo Kaduna. Ranar 22 ga Maris, 2021, da misalin ƙarfe 5:40 na yamma.

RATAYE NA I

Jerin jaridun da aka yi aiki da su:

Jaridar Daily Comet

Jaridar Sodangi ­

Jaridar Daily Mail

Jaridar Gaskiya Ta Fi Kwabo

Jaridar Aminiya­

Jaridar Premium Times Hausa

Jaridar Leadership Hausa

Jaridar Manhaja Blue Print

Jaridar Daily Nigerian Hausa

RATAYE NA II

Jerin Littattafan ƙagaggun labaran da aka yi amfani da su:

Tura Ta Kai Bango Na Sulaiman Ibrahim Katsina (1983). Northern Nigerian Publishingcompany.

Dambarwar Siyasa na Aminiya Trust(2020). Tast and Print Ventures.

Kan Mage Ya Waye na Ibrahim Isah Jiƙamshi(1997). Adamu Joji Publishers, Kano.

Da Bazarku na Ibrahim Babangida Suraj(2006). Gidan Dabino Publishers.

Tsuntsu Mai Wayo na Bala Anas Babinlata(1993). Sauƙi Bookshop Publishers.

Kowa Ya Bi na Abdurrashid Sani Isah(2007). ASIN Publishers.

Hannu da Yawa na Marubutan Mace Mutum(2014). Mace Mutum Writers Association.

Mace Mutum na Rahma A. Majid(2006). Garkuwa Publishers.

Tuwon Ƙaya na Rahma A. Majid(2004). Gidan Dabino Publishers.

Ɗaukar Jinka na Dangiwa Literary Foundation(2023). Kangiwa Multimedia and Communicatin Company LTD.

Mizani na Mun Gani a Ƙasa(2023). AGF Publishers Nig. Limited.

Siyasa Waina Ce na Abubakar Zukogi(1994). Babu Maɗaba’a.

Siyasarmu a Yau na Abdullahi Muhammad Chiroma Kabara(2005). Government Printers.

Waɗansu Zaɓaɓɓun Jawabai da Rubuce-Rubucen Malam Aminu Kano 1950-1982. Jega da wasu(2002). Benchmark Publishers Limited.

Post a Comment

0 Comments