Ticker

6/recent/ticker-posts

Ka'idojin Rubutun Hausa (Darashi Na Ashirin): Kalmomin Nuni Ko Ishara

A cikin Hausa, kalmomin “wannan, wancan, waɗannan, da waɗancan” suna daga cikin kalmomin nuni ko ishawa (wani lokaci akan kira su da “nunau”). Sun kasance kalmomin da ake amfani da su wajen nuna abu ko bambance shi da wani.

wannan – this (tilo, kusa)

wancan – that (tilo, nesa)

waɗannan – these (jam’i, kusa)

waɗancan – those (jam’i, nesa)

A cikin rubutu, ana rubuta kowannensu a haɗe, ba a rabe ba. Rubuta su a rabe kuskure ne.

A wannan bidiyo, an yi bayanin yadda ake amfani da su tare da misalai.

Translation

In Hausa, the words “wannan, wancan, waɗannan, and waɗancan” are demonstrative words, used to point out or distinguish things.

wannan – this (singular, near)

wancan – that (singular, far)

waɗannan – these (plural, near)

waɗancan – those (plural, far)

Each of them must be written as one word, not separated. Writing them apart is incorrect.

In this video, we explain how to use them correctly with examples.

Post a Comment

0 Comments