Ticker

6/recent/ticker-posts

Ka'idojin Rubutun Hausa (Darashi Na Bakwai): 'wa' a Matsayin Wakilin Suna

Masana sun bayyana “wa” a matsayin taƙadariya. Dalili kuwa shi ne, akwai wadda take zuwa a ƙarƙashin ƙa’idojin haɗe rubutu, akwai kuma wadda take zuwa a ƙarƙashin ƙa’idojin raba rubutu. A wannan bidiyon, an tattauna yadda “wa” take zuwa a matsayin wakilin suna. Yana ɗaya daga cikin ƙa’idojin raba rubutu.

Translation

Scholars describe the word “wa” as ambiguous, because it appears under two different orthographic rules: sometimes it falls under the rules of word joining, and other times under the rules of word separation. In this video, we focus on how “wa” functions as a pronoun, which is one of the cases where it must be written as a separate word.

Post a Comment

0 Comments