Ticker

6/recent/ticker-posts

Ko Taba Gaba Yana Warware Alwala

TAMBAYA (110)

Aslm. Ina yini y aiki. Am please inada tambaya ne

First one ance idan mutum yayi alwala and yataba private part dinshi ta karye koh

So dole sai idan hannu Yayi using yataba ko kuma anything he used shine alwalan yakarye

And mace dake haila sai ta biya ma mijinta bukata not through sex zatayi wankan janaba a lokacin or no

Please inason reply

AMSA

Waalaikumussalam, warahmatullahi, Wabarakatuh

Alhamdulillah

Idan mace ce kuma tana sane ta tura yatsanta a gabanta to alwalanta ya karye

Idan ba ta sane ta taba kamar idan ta shagala da wankan janaba to alwalan ta bai karye ba tunda ba ta sane

Sai kuma game da wankan janaba;

Wankan haila kawai zatayi, la'akari da janaba ba ta kama ta ba kamar mijin

In sha Allah

Wallahu ta'ala a'alam

Amsawa

Usman Danliti Mato (Usmannoor_Assalafy)

Zauren Fatawoyi Bisa Alkur'ani Da Sunnah. Ku kasance Damu...

ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ

**************************

Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.

Question and Answers in Islam

Post a Comment

0 Comments