Muna ƙoƙarin tattara jerin sunaye da bayanan mujallun da suke wallafa maƙalu cikin harshen Hausa a faɗin duniya. Za ku
iya taimaka mana domin cigaba da bunƙasa wannan jerin mujallu. Idan kuna da wasu mujallu da ba mu saka
ba, to kuna iya turo mana su ta sashen tsokaci (comment) da yake ƙasa.
Mun gode da gudummawarku.
JOURNAL ACCEPTING
ARTICLES IN THE HAUSA LANGUAGE
📌Tasambo
Mujalla: Tasambo Journal of Language, Literature, and Culture
(Tasambo JLLC)
Masu Gudanarwa: Department of Languages and Cultures, FUGUSAU,
Nigeria
Haɗin Guiwa: Scholars Academic and Scientific Society, India
Kafar Intanet: https://www.tasambo.com
Imel: tasambo@fugusau.edu.ng
📌Algaita
Mujalla: Algaita: Journal of
Current Research in Hausa Studies
Masu Gudanarwa: Department of Nigerian Languages, Bayero
University, Kano, Nigeria
Haɗin Guiwa: Babu Bayanin
Kafar Intanet: Babu Bayanin
Imel: algaitajournal@buk.edu.ng
📌Harsuna
Mujalla: Harsunan Najeriya
Masu Gudanarwa: Centre for Research in Nigerian Languages,
Translation and Folklore CRNLT&F, Bayero University, Kano
Haɗin Guiwa: Babu Bayanin
Kafar Intanet: Babu Bayanin
Imel: Babu Bayanin
📌ZAJOLA
Mujalla: Zaria Journal of Liberal
Arts (ZAJOLA)
Masu Gudanarwa: Faculty of Arts, Ahmadu Bello University, Zaria,
Nigeria
Haɗin Guiwa: Babu Bayanin
Kafar Intanet: Babu Bayanin
Imel: zajola@abu.edu.ng
📌ZAMIJOH
Mujalla: Zamfara International
Journal of Humanities (ZAMIJOH)
Masu Gudanarwa: Faculty of Humanities, FUGUSAU, Nigeria
Haɗin Guiwa: Babu Bayanin
Kafar Intanet: https://www.zamijoh.com
Imel: zijoh@fugusau.edu.ng
📌YOJOLLAC
Mujalla: Yobe Journal of
Langauge, Literature and Culture (YOJOLLAC)
Masu Gudanarwa: Department of Languages and Linguistics, Yobe State
University, Damaturu, Nigeria
Haɗin Guiwa: Babu Bayanin
Kafar Intanet: Babu Bayanin
Imel: yojollac2012@gmail.com
📌Al-Qalam
Mujalla: Al-Qalam - Journal for
Language, Literature and Linguistics Studies
Masu Gudanarwa: Department of Languages, Yusuf Maitama Sule
University Kano, Nigeria
Haɗin Guiwa: Babu Bayanin
Kafar Intanet: Babu Bayanin
Imel: Babu Bayanin
📌LIWURAM
Mujalla: LIWURAM Journal of
Humanities
Masu Gudanarwa: Faculty of Arts, University of Maiduguri, Nigeria
Haɗin Guiwa: Babu Bayanin
Kafar Intanet: Babu Bayanin
Imel: Babu Bayanin
📌SIJLL
Mujalla: Scholars
International Journal of Linguistics and Literature (SIJLL)
Masu Gudanarwa: Scholars Middle East Publishers, UAE
Haɗin Guiwa: Department of Languages and Cultures, FUGUSAU, Nigeria
Kafar Intanet: https://saudijournals.com/journal/sijll/home
Imel: editor@saudijournals.com
📌EASJEHL
Mujalla: East African Scholars
Journal of Education, Humanities and Literature
Masu Gudanarwa: East African Scholars Publisher, Kenya, Kenya
Haɗin Guiwa: Department of Languages and Cultures, FUGUSAU, Nigeria
Kafar Intanet: https://easpublisher.com/journal/easjehl/home
Imel: easpublisher@gmail.com
📌Gaɗau
Mujalla: Gadau Journal of Arts
and Humanities
Masu Gudanarwa: Babu Bayanin
Haɗin Guiwa: Babu Bayanin
Kafar Intanet: Babu Bayanin
Imel: Babu Bayanin
📌Ɗunɗaye
Mujalla: Ɗunɗaye Journal of Hausa
Studies
Masu Gudanarwa: Department of Nigerian Languages, UDUSOK, Nigeria
Haɗin Guiwa: Babu Bayanin
Kafar Intanet: https://www.dundaye.com
Imel: dnludus@gmail.com
📌Tauraruwa
Mujalla: Tauraruwa Journal of
Hausa Studies
Masu Gudanarwa: Department of Nigerian Languages, Federal
University of Lafia, Nigeria
Haɗin Guiwa: Babu Bayanin
Kafar Intanet: Babu Bayanin
Imel: Babu Bayanin
📌Zauren
Waƙa
Mujalla: Zauren Waƙa Journal of
Hausa Poetry Studies
Masu Gudanarwa: Department of Nigerian Languages, UDUSOK, Nigeria
Haɗin Guiwa: Babu Bayanin
Kafar Intanet: Babu Bayanin
Imel: Babu Bayanin
📌FUDMA
Mujalla: FUDMA Journal of Hausa
Studies
Masu Gudanarwa: Department of Hausa, Federal University Dutsinma
Haɗin Guiwa: Babu Bayanin
Kafar Intanet: Babu Bayanin
Imel: johas21@fudutsinma.edu.ng
📌TASKAR
WAKOKI
Mujalla: TASKAR WAKOKI Journal of
Hausa Poetry Studies
Masu Gudanarwa: Department of Hausa, Federal University Dutsinma,
Nigeria
Haɗin Guiwa: Babu Bayanin
Kafar Intanet: Babu Bayanin
Imel: taskarwakokijournalofhausapoetrystudy@fudutsinma.edu.ng
📌Ɗanyamusa
Mujalla: Danyamusa Journal of
Current Research in Hausa Studies
Masu Gudanarwa: Department of Nigerian Languages, Nasarawa State
University, Keffi, Nigeria
Haɗin Guiwa: Babu Bayanin
Kafar Intanet: Babu Bayanin
Imel: danyajorhausa@gmail.com
📌JAOLLS
Mujalla: Jalingo Journal of
Linguistics and Literary Studies (JAJOLLS)
Masu Gudanarwa: Department of Languages and Linguistics Taraba
State University, Jalingo, Nigeria
Haɗin Guiwa: Babu Bayanin
Kafar Intanet: Babu Bayanin
Imel: Victoriouspublications@gmail.com
📌Harshe
Mujalla: Harshe Journal of
African Languages
Masu Gudanarwa: Department of African Languages and Cultures,
Ahmadu Bello University, Zaria, Nigeria
Haɗin Guiwa: Babu Bayanin
Kafar Intanet: Babu Bayanin
Imel: Babu Bayanin
Mujalla:
Masu Gudanarwa:
Haɗin Guiwa:
Kafar Intanet:
Imel:
6 Comments
Of course, this is a good development to the students teachers and researchers in language, Literature and Culture.
ReplyDeleteKudos to Amsoshi Languages Services.
FUDMA Journal of Hausa Studies
ReplyDeleteDepartment of Hausa
Federal University Dutsinma
johas21@fudutsinma.edu.ng
TASKAR WAKOKI Journal of Hausa Poetry Studies
Department of Hausa
Federal University Dutsinma
taskarwakokijournalofhausapoetrystudy@fudutsinma.edu.ng
Dr. Ga ƙarin namu nan🫡
Added
DeleteHarshe, Journal of African Languages.
ReplyDeleteDepartment of African Languages and Cultures, Ahmadu Bello University, Zaria, Kaduna State.
ReplyDeleteAdded
DeleteENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.