Ticker

6/recent/ticker-posts

Maigirma Sarkin Gobir na Isa

 

Maigirma Sarkin Gobir na Isa

Wani aiki kasan sai Sarki

Saukam mu Isa babu lalura

Ga Rago ga kwaryar Goro

Kuddi bamu akai ko ina 

Shi ya shaida irin Shehu na

Mai Isa ba akai mai wargi

Ahmadu, Bello, Atiku hali nai

Jankidi a wakar "Mai Isa ba a kai ma wargi " ta Sarkin Gobir na Isa Ahmadu I. Allah ya kyauta makwanci

Maigirma Sarkin Gobir na Isa mai yanzu. Allah ya ja kwana da rinjaye da yawan shekaru masu albarka.

Daga Zauren:

Makaɗa Da Mawaƙa

Post a Comment

0 Comments