Ticker

6/recent/ticker-posts

Salon Kamance

 Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

Salon Kamance

Cikin wannan dabara akan kwatanta abubuwa biyu (ko fiye), masu halayya iri daban, a kwatanta su. Ɗangambo(2007:43).

Salon Kamance salo ne da mawaƙa ke amfani da shi wajen kwatanta wasu abubuwa guda biyu domin nuna ƙimar wanda aka kwatanta da wanda aka kwatanta shi da shi. Kamance ya kasu kashi uku; kamancen daidaito da kamancen fifiko da kuma kamancen kasawa. Bayanai da misalan waɗannan za su biyo baya.


Post a Comment

0 Comments