Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa. Ahmadu Bello University Press Limited.
Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:
Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369
SALO DA ZUBI DA
TSARI A WAƘOƘIN BARA
Wannan
babi na shida ya yi bayani ne a kan salon sarrafa harshe da kuma zubi da tsarin
waƙoƙin bara waɗanda almajirai suke bara da su a ƙasar Hausa. A ciki an bayyana ma’anar Salo da ta zubi da
tsari. Sai kuma aka dubi nau’o’in salon tare da kawo misalansu daga cikin waƙoƙin baran da
almajirai ke bara da su. Daga ƙarshe aka dubi
zubi da tsarin waƙoƙin.
Ma anar zubi da tsari
ReplyDelete