Citation: Bunguɗu, U.H. (2022). Waƙoƙin Amali Sububu. Ahmadu Bello University Press Limited.
Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:
Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369
Maroƙan Amali/ ‘Yanma’abbansa
- Makwashi Namore Tsibiri.
- Sada Sabon Goje Gidan Kwando.
- Isah Maba Tsibiri.
- Ibrahim Jema Sububu.
- Ɗansanda Tohi.
Waɗannan su ne yaran da suke yi wa Amali ‘Y/Amshi a ko’ina ya je wajen waƙarsa,
Ga yadda taswirar ta kasance:
0 Comments
Post your comment or ask a question.