Citation: Bunguɗu, U.H. (2022). Waƙoƙin Amali Sububu. Ahmadu Bello University Press Limited.
Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:
Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369
Yaran Amali Sububu
Yaran Amali Sububu waɗanda suke yi masa amshi
guda shida ne kafin rasuwarsa, tare suke yawon waƙar da su waɗanda
suka haɗa da:
1. Abu Amali.
2. Babbo (Labaran).
3. Hamidu.
4. Sanusi kamaye,
5. Usman Ƙyamas, da kuma
6. Muhammadu Masha.
Akwai kuma wasu tsofaffin yaran Amali waɗanda daga baya sun daina
tafiya wajen yawon kiɗan
da shi, waɗannan su
ne:
1. Isihu cucu,
2. Muhammadu Kura.
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.