Citation: Bungudu, H. U. (2023). Zaɓaɓɓun waƙoƙin mawaƙan baka na noma. Ahmadu Bello University Press Ltd.
Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:
Dr. Haruna Umar Bungudu
(Sarkin Gobir Na BunguÉ—u)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369
Ka Riƙe Kalme Ka Yi Gona
G/Waƙa: To ka riƙe
kalme ka yi gona,
: Yaƙi
rashin aiki bari wargi[1].
Jagora: To ka riƙe
kalme ka yi gona,
: Ka
yaƙi rashin aiki mu ji daɗi.
. ‘Y/
Amshi: To ka riƙe kalme ka yi gona,
: Yaƙi
rashin aiki bari wargi.
Jagora: Najeriya ƙasarmu
ta gado,x2
: Mu
gukiyammu da rai mun bat a,
‘Y/ Amshi: Do haka sai kowa ya yi
himma,
: Mu
yaÆ™I rashin É—a’a mu ji daÉ—i.
: To
ka riƙe kalme ka yi gona,
: Yaƙi
rashin aiki bari wargi.
Jagora: Najeriya ƙasarmu
ta gado,
: Mu
dukiyammu da rai mun ba ta,
‘Y/ Amshi: Do haka sai kowa ya yi
himma,
: Mu
yaÆ™i rashin É—a’a mu ji daÉ—i.
: To
ka riƙe kalme ka yi gona,
: Yaƙi
rashin aiki bari wargi.
Jagora: Ko hassada zunɗe ko ƙeta.
‘Y/ Amshi: Wannan ba tarbiyya ta ba.
; Ka
ji rashin É—a’ag gat a banza.
Jagora: Ko hassada zunɗe ko ƙeta.
‘Y/ Amshi: Wannan ba tarbiyya ta ba.
; Ka
ji rashin É—a’ak ka ta hwarko.
: To
ka riƙe kalme ka yi gona,
: Yaƙi
rashin aiki bari wargi.
Jagora: Do na jiya a wajen malammai,
: Na ƙara
ji a wajen manyanmu,
:
Buyadin illa biyadin Musa,
: Bin
na gaba shi ne bin Allah,
‘Y/ Amshi: Mu bi sarkinmu da
malammanmu,
:
Yadda ƙasan nan za ta yi daidai.
: To
ka riƙe kalme ka yi gona,
: Yaƙi
rashin aiki bari wargi.
Jagora: ‘Yan hwasa Æ™wabri
da wasu É“arayi,
; Ga
wani horo wanda na yo maku
:
Kowas san Allah ke baiwa,
:
Kuma yas san Allah ke karɓa.
‘Y/ Amshi: Ka san wannan ba ya da wani
jahilci.
: In
dai ba niyyar rikici ba,
: To
ka riƙe kalme ka yi gona,
: Yaƙi
rashin aiki bari wargi.
Jagora: ‘Yan hwasa Æ™wabri
da wasu É“arayi,
; Ga
wani horo wanda na yo maku
:
Kowas san Allah ke baiwa,
:
Kuma yas san Allah ke karɓa.
‘Y/ Amshi: Ka san wannan ba ya da wani
jahilci.
: In
dai ba niyyar rikici ba,
: To
ka riƙe kalme ka yi gona,
: Yaƙi
rashin aiki bari wargi.
Jagora: Ina shugaban ƙasa
ko Gwamna?
: WaÉ—anda suke zamani
yanzu,
: Ku É—auki halin Sa Amadu
Bello,
:
Zamanin da yana yin mulki,
:
Hangi gusun kadiba Arewa.
‘Y/ Amshi: Eburbody yaÉ— É—auke mu,
: Bai
yi ƙabilanci ga ƙasa ba.
: To
ka riƙe kalme ka yi gona,
: Yaƙi
rashin aiki bari wargi.
Jagora: Ku kuma mat azan maku horo,,
: Ku
kuma mat azan jishe ku,
:
Yawon banza ko sakarci,
: Shi
ma Wannan bay a da kyawo,
: Don
Allah kowace ta yi aure,
‘Y/ Amshi: Mu kama yaÆ™i
da rashin É—a’a,
:
Musa ba É“acin ku ya yo ba.
: To
ka riƙe kalme ka yi gona,
: Yaƙi
rashin aiki bari wargi.
Jagora: Ku kuma matazan maku horo,,
: Ku
kuma matazan jishe ku,
:
Yawon banza ko sakarci,
: Shi
ma Wannan bay a da kyawo,
: Don
Allah kowace ta yi aure,
‘Y/ Amshi: Mu kama yaÆ™I
da rashin É—a’a,
:
Musa ba É“acin ku ya yo ba.
: To
ka riƙe kalme ka yi gona,
: Yaƙi
rashin aiki bari wargi.
Jagora: Abin da ya ci mani tuwo a ƙwarya,
: Ka
ga mutun na aikin Gammen,
: To
amman kuma bai riƙa noma,,
‘Y/ Amshi: Ya yi rashin É—a’a ÆŠan’bau,
:
Sannan bai kyauta ma ƙasa ba.
Jagora: Ma’aikatan Gwamnati ga horo,
: In
dai kun je aikin Gwammen,
: To
ku riƙe shi amanr Allah.
‘Y/ Amshi: In ka Æ™i
yi ka cuci ƙasa.
: Ka
cuci mutan ƙauye da na birni.
Jagora: Ku kuma mat azan maku horo,,
: Ku
kuma mat azan jishe ku,
:
Yawon banza ko sakarci,
: Shi
ma Wannan bay a da kyawo,
: Don
Allah kowace ta yi aure,
‘Y/ Amshi: Mu kama yaÆ™I
da rashin É—a’a,
:
Musa ba É“acin ku ya yo ba.
: To
ka riƙe kalme ka yi gona,
: Yaƙi
rashin aiki bari wargi.
[1] Rashin yin aikin gona shi ne wargi ga makaÉ—a alhaji Musa ÆŠan Ba’u, wato mutum ya tsaya yana wasa da
rayuwarsa.
No comments:
Post a Comment
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.