Audu Kana Da Geron Daka

    Citation: Bungudu, H. U. (2023). ZaÉ“aÉ“É“un waÆ™oÆ™in mawaÆ™an baka na noma. Ahmadu Bello University Press Ltd.

    Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

    Dr. Haruna Umar Bungudu
    (Sarkin Gobir Na BunguÉ—u)
    Email: harunaumarbungudu@gmail.com
    Phone: 08065429369

    WaÆ™oÆ™in Noma 

    Audu Kana Da Geron Daka

     

     G/ WaÆ™a: Ya yini gona ÆŠan Amadu,

    : Audu kana da geron daka.

     

      Jagora: Ya yini gona ÆŠan Amadu,

    : Audu kana da geron daka.

    ‘Y/Amshi: Ya yini gona ÆŠan Amadu,

    : Audu kana da geron daka.

     

      Jagora: Baban Muntari,

    ‘Y/Amshi: Mai baje Æ™asa ta baje,

    : Da ƙarhi kake.

    : Ya yini gona ÆŠan Amadu,

    : Audu kana da geron daka.

     

     Jagora: Jikan Magaji,

    : ÆŠan Magaji,x2

    ‘Y/Amshi: Na Bawa,

    : Ma’aikaci sai duhu.x

    : Ya yini gona ÆŠan Amadu,

    : Audu kana da geron daka.

     

     Jagora: Mu tai Sado[1],

    : Mu ishe Maikano. X2

    ‘Y/Amshi: Mu ba shi kiÉ—i,

    : Ya san mun iya.x2

    : Ya yini gona ÆŠan Amadu,

    : Audu kana da geron daka.

     

     Jagora: Baban Muntari,

    ‘Y/Amshi: Mai baje Æ™asa ta baje,

    : Da ƙarhi kake.

    : Ya yini gona ÆŠan Amadu,

    : Audu kana da geron daka,.

     

    Jagora: An yi wuta kura ta biya,

    : Ta ga awaki sun toye,

    : An ko ja an kai daji,

    : Ta ce arha gasassa,

    : Na ci É—anye balle wanga,

    ‘Y/Amshi: Nan muka shirin baye duniya,

    : Ya yini gona ÆŠan Amadu,

    : Audu kana da geron daka,.

     

     Jagora: Jikan Magaji ÆŠan Magaji,

    ‘Y/Amshi: Na Bawa,

    : Ma’aikaci sai duhu.

    : Ya yini gona ÆŠan Amadu,

    : Audu kana da geron daka,.

     

      Jagora: Baban Muntari,

    ‘Y/Amshi: Mai hwashe Æ™asa ta baje,

    : Da ƙarhi kake.

    : Ya yini gona ÆŠan Amadu,

    : Audu kana da geron daka.

     

     Jagora: Mu tai Sado,

    : Mu ishe Maikano.

    ‘Y/Amshi: Mu ba shi kiÉ—i,

    : Ya san mun iya.

    : Ya yini gona ÆŠan Amadu,

    : Audu kana da geron daka.



    [1]  Sunan wani gari ne na cikin Æ™aramar hukumar Talata Mafara.

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.