Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa. Ahmadu Bello University Press Limited.
Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:
Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369
5.7.2 Hikimomin Jan Hankalin Da Ake Samu
Falsafar da ake samu a cikin Waƙoƙin bara sun haɗa da nuna matsayin masu bara da su
mabarata ke son jama’a su lura da shi. Haka ma akwai nuna irin dangantakar masu
bara da mata musamman Almajirai. Akwai kuma nuna irin sifar da mai biɗar abu ta hannun wani ya kamata ya
sifantu da ita tare da nuna irin al’adar girmamawa da ke akwai ga ɗan Afirka da kuma yadda al’umma ke
dubin mace da zarar ta yi aure.
0 Comments
Post your comment or ask a question.