Ticker

6/recent/ticker-posts

5.7 Hikimomin Jan Hankali A Cikin Waƙoƙin Bara

 Citation: Bunguɗu, U.H. (2021). Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar HausaAhmadu Bello University Press Limited.

Domin samun cikakken littafi, a tuntuɓi:

Dr. Haruna Umar Bunguɗu
(Sarkin Gobir Na Bunguɗu)
Email: harunaumarbungudu@gmail.com
Phone: 08065429369

Bara da wasu waƙoƙin bara a ƙasar Hausa

5.7 Hikimomin Jan Hankali A Cikin Waƙoƙin Bara

Kowane nau’i na waƙa yakan ƙunshi wata hikima wadda ake iya hangowa a cikin jigo ko salon waƙar wadda ke nuna yadda mawaƙin ke kallon rayuwa ko yadda yake son a dubi matsayinsa a rayuwa. Irin wannan kalami da waƙa kan ƙunsa shi ake nufi da falsafar da ake iya samu a cikin waƙa. A cikin waƙoƙin bara ma ana iya hango irin wannan saƙon kamar yadda za a gani a bayanan da za su zo. Sai dai kafin wanna za mu kawo ma’anar kalmar falsafa domin ƙara haska wajen da aka sa gaba.


Post a Comment

0 Comments