Ticker

6/recent/ticker-posts

3.5 Niƙa - Daga Littafin WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA (Page - 106)

Citation: Gobir, Y.A. & Sani, A-U. (2021). Waƙoƙin Hausa Na Gargajiya. Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-59094-0-01.

3.5 Niƙa

Niƙa ma aiki ne da aka san manyan mata da shi. Hanya ce ta amfani da duwatsu na musamman domin sarrafa hatsi ko wani abin da ya shafi abinci zuwa gari ko dai mai laushi. Yayin da mata ke niƙa, sukan yi waƙoƙi iri-iri da suka haɗa da:

WAƘOƘIN HAUSA NA GARGAJIYA

Post a Comment

0 Comments