"Hay yazzo yas sabka
bakin Soron Inyanga
Mai abun rabo Ɗan Musa
kai kag gadi Amadu Bello
Ɗan Ya'u mai adon zinari
Ɗan Sanda mai ado na azurfa"
Inji Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a cikin Waƙarshi mai amshi ' Gagara ƙarya mai ban tsoro, Mamman jikan Audu' wadda ya yi ma Mai Martaba Sarkin Daura, Alhaji Muhammadu Bashar Allah ya kyauta makwanci, amin.
0 Comments
Post your comment or ask a question.