Ticker

6/recent/ticker-posts

Yarin Magami mai ido da ja, yanzu mutun yanzu ba mutun ba

 Yarin Magami mai ido da ja, yanzu mutun yanzu ba mutun ba
"Yarin Magami mai ido da ja, yanzu mutun yanzu ba mutun ba... Inji Makaɗa Musa Ɗanƙwairo Maradun a cikin Waƙarsa mai amshi 'Ɗan Amadu tsayayye, ko dauri baya wargi' wadda ya yi wa Marigayi Mai girma Sarkin Ƙayan Maradun, Alhaji Muhammadu Bello/Tambari Ahmadu (Ya yi sarauta daga shekarar 1960 zuwa Shekarar 1980/81 lokacin da aka cire shi). Allah ya jiƙan magabatanmu ya sa mu wanye lafiya mu cika da kyau da imani, amin.

Madogara: Muryar Adabi

Post a Comment

0 Comments