Ticker

6/recent/ticker-posts

Shahara

Yakasai, S. A. & Sani, A-U. (2021). Diwanin Waƙoƙin Aminu Ladan Abubakar (ALA)Kaduna: Amal Printing & Publishing Nigerian LTD. ISBN: 978-978-57624-9-0.

Shahara jerin waƙoƙi ne guda biyar da Amilu Ladan Abubakar (Alan Waƙa) ya rera game da tarihin rayuwarsa, na abin da ya shafi gwagwarmaya da ƙalubale da kuma fice a duniyar waƙa. Waƙoƙin sun kasance rukuni-rukuni, har guda biyar. Wannan ɓangare na littafin zai kawo waɗannan rukunnen waƙoƙi na shahara da suka haɗa da:

a. Rukunin tarihi

b. Rukunin gwagwarmaya

c. Rukunin shahara tsantsa

d. Rukunin ƙalubale da kuma

e. Rukunin nasaraDaga Diwanin Waƙoƙin Aminu Ladan Abubakar (ALA)

Post a Comment

0 Comments