Kamfanin layin waya na MTN ya yi sauye-sauye game da lambobin da ake amfani da su wajen sanya katin waya da duba balas da sauransu. A yau sabbin sauye-sauyen sun fara aiki. Idan ka yi amfani da tsohon tsarin ba zai yi aiki ba.
Ga Yadda Abin ya koma:
Idan Za ka Sa Katin kuɗi *311*Pin# Maimakon *555*Pin#.
Idan Za ka yi duba balance (Duba Asusunka): *310# Maimakon *556#
Idan Za ka Ciyo Bashi/Rancen Kuɗi: *303#
Maimakon *606#
Idan za ka sayi data_r kamfani: *312# Maimakon *131#
A
taƙaice
1) Sa kati: *311#
2) T.Asusunka: *310#
3) Ciyo bashin: *303#
4) Siyan Data: *312#
0 Comments
Post your comment or ask a question.