𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀❓
Wanne ne ya fi, mace ta yi Sallah a ɗakinta ne, ko ta
tafi masallaci, in ya zamo akwai wa’azuzzuka da tunatarwa?
𝐀𝐌𝐒𝐀❗️
Abin da ya fi, mace ta yi Sallah a dakinta, saboda
Hadisin Annabi ﷺ da ke cewa: “Gidajen mata shi ya fi alheri su yi SaIlah
a ciki don fitar mata akwai fitina a ciki. Don haka mace ta zauna a dakinta ya
fi mata aIheri.
Dangane da wa’azi kuma da ta ji a masallaci ta samu kaset
ta sanya a dakinta ya fi.
WALLAHU A'ALAM
𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇
https://chat.whatsapp.com/LMfHgWHKrUG9c16dKf9ZBH
𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ
**************************
Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.
0 Comments
Post your comment or ask a question.