ASALI
Suna: Abdullahi Bayero Yahya
Mahaifi: Yahya Nawawii
Mahaifiya: Khadijah Iijah
Haifuwa: 1/Disamba/1953
Cibiya: Giɗaɗawa Sakkwato
Ƙ/ Hkm: Sakkwato ta Arewa
Jiha: Jihar Sakkwato
Ƙasa: Najeriya
Iyali: Mata 2 da ‘ya’ya
Dangi: Hausa/Fulani
Harshe: Hausa da Ingilishi, da karatu
da rubutun Larabci kurum
MAKARANTU
1958-1969Makarantar Mallam Haliru, Giɗaɗawa.
1961-1966Waziri Ward (yanzu, Model)
Primary School, Sokoto.
1967-1971Government Secondary School, (yanzu, Nagari College) Birnin Kebbi.
1972-1975 Advanced Teachers College
(yanzu, Shehu Shagari College of Education), Sokoto.
1978-1981Bayero University, Kano.
1982-1983Bayero University, Kano.
1983-1987University of Sokoto (yanzu,
Usmanu Ɗanfodiyo University), Sokoto.
TAKARDUN SHAIDAR KARATU
* Northern Nigeria Certificate of Primary Education – 1966.
*
West
African Examinations Council School Certificate – 1971.
*
Nigeria
Certificate in Education, English/Islamic Studies (affiliated to ABU Institute
of Education) -1975.
*
B.A.(Comb.
Hons,) Hausa/Islamic Studies – 1981.
*
Graduate
Certificate in Education – 1981.
*
National
Youth Service - 1981-1982.
* M.A. (Hausa) – 1983.
* Ph.D. (Hausa) – 1987.
* Professor (Hausa Literature) – 2003
KARRAMAWA
* Fulbright African Senior Research Scholar, an award by Centre for International Exchange of Scholars, U. S. A -1991.
* Certificate of Commendation by University of Sabha, Libya -2002.
* Merit Award on scholarship by Department of Nigerian Languages Bayero University, Kano – 2006.
* Merit Award Certificate, by Department of Arabic Medium, School of Education, S.R.C.O.E. Kumbotso, Kano – 2007.
AIKI
* Town Primary School Teacher, Kware –
Janairu. – Satumba – 1972.
* Master III, Government Secondary
School, Anka – 1975-1978.
* Master II, Government Secondary
School, Anka – 1981-1982.
* Inspector Hausa, Ministry of
Education, Sokoto – 1982.
* Assistant Lecturer har zuwa Professor,
UƊU, Sokoto -1983 zuwa yanzu.
* Deputy Dean, Faculty of Arts and
Islmic Studies, UƊU Sokoto- 1988-1992.
* University Representative on J.A.M.B.
-1988-1989.
* Head, Department of Nigerian Languages
1992 – 97.
* Director, Academic Planning Unit -1994
– 96.
* Council Member U.Ɗ.U., Sokoto- 1993-1996.
* Council Member, Shehu Shagari College
of Education Sokoto 1994-1995.
* Associate Professor, University of
Sabha, Libya-1997-2002.
* Chairman, Health Services Management
Committee, U.Ɗ.U. Sokoto- 2005 – 2007.
* Director – Cibiyar Nazarin Hausa
(Centre for Hausa Studies), Usmanu Ɗanfodiyo University,
Sokoto- 2005 – 2007.
* Provost, Shehu Shagari College of
Education, Sokoto2007- 2012.
* External Examiner da External Assessor
kan ɗalibai da malamai a
jami’o’in B.U.K. da A.B.U. Zariya da Kwalejojin Ilmi ta Argungu da ta Kontagora
da ta Sakkwato tun daga 1994 har zuwa yau.
* Member on Accreditation Panel for
Federal and state Colleges of Education, Katsina, Dutsin-Ma and Gusau for
National Commission for Colleges of Education – 2007.
* Member, NUC Resource Verification
Visit Panel to Umaru Musa ‘Yar Adua University, Katsina – 2014.
* N.U.C. member, Resource Assessment and Accreditation panels at A.B.U. Zariya, B.U Kano University of Maiduguri, Nassarawa State University, Keffi and AL- QALAM University, Katsina -2014, 2017 & 2019.
MUHIMMAN BUGAGGUN RUBUCE-RUBUCE
Yahya, A.B. (1995), “Tattalin Zaɓen Rubutattun Waƙoƙin Hausa Domin Yara” FAIS
JOURNAL Of HUMANITIES Vol. 3/ N0.1 (2004), Bayero University, Kano,
page 217 – 232.
Yahya, A.B. (2002), “Siffantawa Bazar
Mawaƙa: Wani Shaƙo Cikin Nazarin Waƙa” – in Studies in
Hausa Language, Literature and Culture (The fifth Hausa International
Conference), (ed.) Bichi A.Y., Kafin Hausa, A.U. and Yalwa, L.D.,
(2002), - page 220 – 240.
Yahya, A.B. (1997), “JIGON NAZARIN
WAƙA (The Beacon of Poetry Appreciation) – a Hausa
text-book on Hausa oral and literate poetry – target audience: tertiary
institutions – number of pages: 179, FISBAS, Kaduna.
Yahya, A.B. da A’isha, A. Sheik,
(1999), Yahya, A.B. WANNAN YARO!!(This Child!!), a text book on
children’s cognitive development, target audience: tertiary
institutions, - number of pages: 71, FISBAS, Kaduna.
Yahya, A.B. (1999),“Tsarabar
Madina: A Panegyric Poem In Hausa Traditional Attire” Hausa
Studies 1 Usmanu Ɗanfodiyo University, Sokoto,
p.111-121. Sokoto.
Yahya, A.B. (2001), “Dangantakar Waƙa Da Tarbiyyar ‘Ya’yan Hausawa” – in HARSUNAN
NIJERIYA XIX, Centre for The Study of Nigerian Languages, Bayero
University, Kano, p.94-109, Kano.
Yahya, A.B. (2001), SALO ASIRIN WAƘA (Style: The
Secret of Poetry) – a text book on style in Hausa poetry, - target
audience: tertiary institutions, - number of pages: 120,
FISBAS, Kaduna.
Yahya, A.B andBilal, K. M.
(2001), DARUSSAN HAUSA A LIBIYA I –a Hausa text book for
secondary Schools in Libya – number of pages: 146, Maslahat
al-Wasa’il Wal Mustalzimat al-Ta’alimiyat, Tripoli, LIBYA.
Yahya, A.B. (2004), “Ƙawancen Jigo Tsakanin Waƙoƙin Sarauta Na Baka Da Rubutattu” – in HARSUNAN
NIJERIYA XVII Centre for The Study of Nigerian Languages, Bayero
University, Kano, - page 34-55.
Muhammad, Ɗ., Yahya, A. B. da wasu editoci (2006), Bargon
Hikima, Sokoto: UDU Press.
Yahya, A.B and Bilal, K. M.
(2009), DARUSSAN HAUSA A LIBIYA 2 –a Hausa text book for
secondary Schools in Libya – number of pages: 89, al- Sharkat
al-Khudra’aTripoli, LIBYA
Yahya, A.B and Bilal, K. M. (2010), DARUSSAN
HAUSA A LIBIYA 3 –a Hausa text book for secondary Schools in Libya,
number of pages: 77, al- Sharkat al-Khudra’ a Tripoli, LIBYA. (Lura da cewa an rubuta DARUSSAN
HAUSA A LIBIYA 1, 2,3 tun a shekarun 2000 da 2001 amma na 1 kurum aka
samu bugawa a shekarar 2001, na 2 da na 3 sai daga bisani).
Yahya, A.B. (2016), SALO ASIRIN WAƘA(sabon bugu) (Style: The Secret of Poetry) – a text book on style in Hausa poetry, - target audience: tertiary institutions, - number of pages: 175, Sokoto: GUARANTY Printers.
Yahya, A.B. (2013),“Tsattsafin Raha Cikin Waƙoƙin Alƙali Alhaji Haliru Wurno”- cikin ZAUREN WAƘA: Mujallar Nazarin Waƙoƙin Hausa vol. No 1 Sokoto: Department of Nigerian Languages, UDUS.
Yahya, A.B. (2013), ‘’Tsattsafi: Wani Ɗigo Cikin Gulbin Nazarin Salon Waƙoƙin Hausa’’ – cikin ƊUNƊAYE Jounal Hausa Studies vol I No 5 , Sokoto: Department of Nigerian Languages: Usmanu Ɗanfodiyo University.
Yahya, A.B. (2014), Gudale Waƙar Soyayya: Misalin Gazal (Ghazal) Cikin Rubutattun Waƙoƙin Hausa, cikin GARKUWAN ADABIN HAUSA: a Festscript in Tribute to Abdulƙadir Ɗangambo, Kano: Bayero University.
Yahya, A.B. (2015), ‘Rerawa Ruhin Waƙa: Ma’ana da Matsayinta a Waƙoƙin Hausa Na Baka Da Rubutattu’ cikin ALGAITA Journal of Current Research in Hausa Studies Kano: Bayero University.
Yahya, A.B., Ainu, H.A. and Idris, Y. (1915), SAI ALU! Zaria: ABU Press.
Yahya, A.B., Ainu, H.A. and IDRIS, Y. (2016) ALUN NAN DAI!!! Zaria: ABU Press.
Yahya, A.B. , Ainu, H.A. and Idris, Y.(2018). ALU
YA GODE!!! Kaduna: Amal Printing Press.
Yahya, A.B. da Aliyah, A. A. (2020), Kukan Kurciya Cikin Waƙoƙin Korona Biyu, in press, Zariya: ABUPRESS.
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.