In 1970 as a Form 4 Government Secondary School Birnin Kebbi student
Among Classmates in 1970
Among co-prefects of GSS B/Kebbi 1970-1971
Malami a Govt. Sec. Sch. Anka a 1976.
'Tsakanin 'yan ajinsa Aji 5 , 1964 na Waziri Ware Primary Sch. Sokoto
Cikin 'yan'uwa da abokai lokacin ban-kwana zan tafi Amerika a Satumba 1991
Cikin É—akunan a Madina, Wisconsin USA 1992
Cikin hoto tare da iyali don ban-kwana da aboki a Libiya, 2001St a committee meeting in the University, 2021
Tare da tsofaffin ɗalibai suna taya murna lokacin da ya gabatar da Laccar Ƙaddamarwa, Yuni 2021
Tare da 'ya'ya da jikoki suna taya murna a Laccar Ƙaddamarwa, Yuni 2021
PROF. ABDULLAHI BAYERO YAHYA
Tare da wasu marubuta waƙoƙin Hausa (wa da ƙane) sun kawo min ziyara
A wani gidan rediyo muna bayani kan wata gasar rubuta waƙoƙin Hausa, 2022
A gidan rediyo muna tattaunawa kan gasar rubuta waƙoƙin Hausa
Tare da wasu 'yan'uwa a Laccar Ƙaddamarwa
Mahaifin A B Yahya, Yahya Nawawi (r.1979) da mahaifiyar A B Yahya, Khadijah Bashar (r. 2002)
A wata lacca a Abuja 2013Wasu É—aliban neman babban digiri da UMYU Katsina da suka kai masa ziyarar bidar sani a gidansa
Yana jagorantar kwamitin gudanar da Gasar Rubutattun Waƙoƙin Hausa kan Tsaro, 2021
A wata lacca a Abuja 2013
Yana jagorantar Kwamitin Tsara Gasar Rubutattun Waƙoƙin Hausa a kan Tsaro a Jami'ar Usmanu Ɗanfodiyo Sokoto a 2021
Tare da abokai 'yan ajinsa a Govt. Sec. Sch. Birnin Kebbi 1970
Tare da abokansa a 1971
Hakimin ÆŠakin Turaki cikin Hoton hakiman Government Secondary School Birnin Kebbi 1970 - 1971Yana É—an makaranta a aji 5 cikin 1964 a Waziri Ward Primary School, Sokoto
Tare da 'yan ajinsa na Waziri Ward Primary School Sokoto, aji 5 cikin 1964.
ÆŠaya daga malaman Sashen Koyar da Harsunan Najeriya UDUS da suka halarci walimar ban-kwana Maris 2023
Yana jawabin godiya ga abokan aikinsa na Sashen Koyar da Harsunan Najeriya, jami'ar Usmanu ÆŠanfodiyo Sokoto a walimar da suka yi masa Maris 2023. Ya aje aiki a Agusta 2022.
Farfesa Aliyah Adamu Ahmad daga Jami'ar Jihar Sokoto tana tofa albarkacin bakinta da ta halarci walimar bankwana da aka yi wa A B Yahya. Maris 2023
Wani É“angaren mahalarta Walimar ban-kwana
Ya É—auki hoto tare da abokai a garin Madison na Amerika.
Yana gabatar da Laccarsa ta Ƙaddamarwa 30/6/2021
A wani taro kan muhimmancin ilmi - AbujaA walimar barka da zuwa Amerika da sakatariyar Sashen Nazarin Afirka na Jami'ar Madison ta shirya masa a gidanta. A sashen ne ya gudanar da nazarin da ya je yi.
A wani taron ƙara wa juna sani kan Afirka a garin Saint Louis na jihar Illinois ta Amerika.
A wata walimar 'yan Afirka a Madison
Tare da abokan koyarwa na Jami'ar Sabha a ƙasar Libya
Abokai sun rako shi filin jirgin Madison don su yi ban kwana zai koma ƙasarsa Najeriya
A wani shafi a birnin Dubai
Hoton bankwana tare da iyali kafin ya kama hanya zuwa Amerika a Satumba 1991.
Tare da 'ya'ya a zaune da wasu mahalarta Laccar Ƙaddamarwa - Yuni 2021
No comments:
Post a Comment
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.