𝐓𝐀𝐌𝐁𝐀𝐘𝐀❓
Assalamu alaikum Shin da gaskene idan mace taje aikin
hajji ba tare da muharramiba wai batada wannan aikin?
𝐀𝐌𝐒𝐀❗️
Wa Alaikis Salaam: Toh akwai malamai waɗanda suka fadi
wannan maganar amma bashi ne abun da
ya fi inganciba duk da cewa ijma'ine na malamai a kan cewa haramunne mace
tatafi aikin hajji babu muharrami inka cire mazhabar Malikiyya su ne kawai a
cikin malamai suke ganin za ta iya tafiya cikin abokan tafiya amintattu, amma
nassin hadisi ya haramta mace taje aikin hajji babu muharrami, toh idan taje baza
ace aikin hajjinta beyiba A'a ya yi amma
zeyi wahala tadace da samun aikin hajji mabrur domin ita ta yi tafiyarne a haramtaccen hanya toh kaga baze yiwuba tasamu
dacewa da aikin hajji kubutacce sedai a ce aikin hajjin nata ya yi amma bashida kamala wannan shi
ne zancenda ya fi inganci. Aikin hajjin nata ya yi amma ba mabruri bane mazmumi sunanshi
Allah Ya sa mudace
Ga Masu Buƙatar Shiga Wannan Group Zaku iya bi ta Links ɗiﺇِﻟَﻴْﻚ
𝐖𝐇𝐀𝐓𝐒𝐀𝐏𝐏👇
https://chat.whatsapp.com/GcU1I5wjOB18K4PA6eURƘƘ
𝐅𝐀𝐂𝐄𝐁𝐎𝐎𝐊👇
Https://www.facebook.com/groups/336629807654177
𝐓𝐄𝐋𝐄𝐆𝐑𝐀𝐌👇
https://t.me/TambayoyiDaAmsoshi
ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚ
**************************
Wannan ɗaya ne daga cikin fatahowin Musulunci da aka gina su kan Ƙur’ani da Hadisan Manzon Allah (SAW) waɗanda ake samu a shafukan Tambayoyi da Amsoshi na Sheik Malam Khamis Yusuf a Facebook, Telegram, da WhatsApp. Za ku iya bibiyar shafukansa domin karanta ƙarin fatawowi.
No comments:
Post a Comment
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.