Muna farin cikin sanar da masana da manazarta da ɗalibai a fannin waƙa da ɗaukacin masoya waƙoƙin Alhaji Aminu Ladan Abubakar (ALA) cewa diwanin da aka daɗe ana jira, Allah ya yi fitowarsa.
Bayanin Littafi
Suna: Diwanin Waƙoƙin Aminu Ladan Abubakar (ALA)
Mawallafa: Prof. S.A. Yakasai da Abu-Ubaida Sani
Yawan Shafuka: 635 (25 + 610)
Nau'in Bugu: Tattauran Bango (Hardcover) da Tattausan Bango (Softcover)
Farashi: Tattauran Bango #5,000 - Tattausan Bango #4,000
Ga masu sha'awar mallakar wannan littafi, za su iya tura kuɗin nau'in kwafe da suke buƙata (mai tattauran bango ko mai bango gama-gari). Za a iya tura kuɗin littafin kai tsaye zuwa asusun bankin Alhaji Aminu Ladan Abubakar (ALA):
Sunan Banki: Kuda
Lambar Akawun: 2006574254
Sunan Mai Akawun: Aminu Ladan Abubakar
Sannan za a iya sayen littafin daga kamfanin ALA mai adireshi kamar haka:
TASKAR ALA GLOBAL
NO. 88 Suit 4, Atop Union Bank, Zoo Road, Kano
(+234) 08050204070
Idan kuka biya kuɗin littafin, ko kuma kuna buna buƙatar wani ƙarin bayani kafin biyan kuɗin, za ku iya tuntuɓar:
Alhaji Aminu Ladan Abubakar (ALA): (+234) 07030006666
Abu-Ubaida Sani (WhatsApp kawai): (+234) 08133529736
0 Comments
Rubuta tsokaci.