Ganuwar Gusau Da Kofofinta (1)

    Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Sashen Harsuna da Al’adu, Jami’ar Tarayya Gusau.

    Ganuwar Gusau Da Kofofinta (1)

    NA

    UMAR YAHAYA DOGARA

    Ganuwa

    SADAUKARWA

                Na sadaukar da wannan bincike nawa ga mahaifina Alh. Yahaya Dogara wanda Allah ya yi ma rasuwa a shekarar (2002), ina rokon Allah subuhanahu wata’ala daya gafarta masa kura kuransa.

    GODIYA

                Dukkan godiya da yabo sun tabbata ga Allah madaukakin sarki wanda ya cancanci a bauta masa, ba tare da an haÉ—a shi da kowa ba. Wanda shi ne mai iko a kan komai kuma baya bukatan komai daga garemu. Wanda shi ne ya bani lafiyya da hankali da hikima har na kai matsayin da na ke a yanzu, wadda kuma ba wayau nab a ne kuma ba dubara tab ace ya san a ka sance a wannna matakiin. Tsira da aminci Allah sun tabbata ga fiyeyyen halitta tare da sahabbansa da alayensa da juminai baki daya.

                Godiya ta musamman ga iyayena Alh. Yahaya Dogara da Hajiya Sa’adatu Iliya. Bias tarbiyar da suka ba ni da kuma dawainiya da suke yi da nit un a farkon rayuwata har zuwa yanzu. Ina rokon Allah (S.W) da ya saka musu da alheri, kuma Allah yaa sa aljanna fiddausi ce makomarsu. Sannan kuma ina kara mika godiya ta musamman ga malamina wanda ya dauki nauyin duba wannan aiki nawa Dr. Suleiman Isah Ibrahim, ina godiya ga irin yadda ya yi ta sani akan hanya danganin wannan bincike nawa ya zama cikakke kuma kammalalle ga duk wani tsari na kiundin bincike, tare kuma da shawarwari da ya yi ta bani da kuma hankuri da ni da ya yi na bani lokacinsa don sauraren bukatuwata game da wannan bincike nawa. Ina addua’ar Allah ya saka ma Malam da alheri, kuma Allah ya kara daukaka shi, Allah ya kara ma yaruwar sa albarka, kuma Allah yasa Aljannar Fiddausi ce makomarsa.

                Godiya  ta musammam ga Malamaina Farfesa Aliyu Muhamamd Bunza da Ferfesa  Amani da Farfesa Dunfawa da Farfesa Balarabe ABdullahi da Malam Aliyu Dan Gulbi da Malam  Musa Abdullahi da Malam Isa. S. Fada da Malam Sadisu Sadi, Allah ya sakama musa da alheri.

                Ina kara mika godiya tag a yan uwa na wadanda su ma sun taimaka a wanna harkar karatunawa kamr, irin su: Alhaji Bala Yahaya Dogara da Alhaji Garba Yahaya Gogara da Alhaji Suleman Yahaya Dogara da Hajiya Kulu Yahaya Dogara da Hajiya Maryam Yahaya Dogara, du kina godiya a garesu.

                Godiya ta musamman ga Tukur Yahaya Dogara, Yasir Yusuf da Yahaya Buba da Umar Bello da Bashari da Yusuf Bala Dogara da Fatima da Firdausi da Maryam da Hafasat da Habiba da Rabi’u da Bilya da Abdulmalik du kina godiya.

    Godiya ta Musamma ga abokan karatu na Bilya da Sama’ila da Mukhtar da Bashar da Aminu da Abdurahman da Jafar da Shafa’atu da Sadiya.

     

    TSAKURE

    Wannan bincike mai suna “Ganuwar Gusau da Kofofinta, bincike ne akan Gusau da Kofofinta. A babi na farkos an yi gabatarwa sai kuma aka yi Magana a kan ma’anarganuwa sai dalilin bincike da muhimmancin bincike, manufar bincike has ashen bincike da farfajiyar bicnike hanyoyin bincike da nadewa. A babi na biyu kuwa, bayan an yi gabatarwa sai aka waiwayi ayyukan da suka gabata wandada. Suke da alaka da wannan binciken. A babi na uku kuwa sai fara gabatar da kumatarihin Ganuwar Gusau da tarihin garin Gusau tasirin ganuwa. A babi na hudu in da aka yi maganar kofofin gusau da luma sharhin kofofn na Gusau domin babu wani littaf da ya yi sharhin wadannan  kofofin sai kuma aka yi maganar wasu unguwoyin garin Gusau da kuma nadewa. Sai a babi na biyar, bayan an yi gabatarwa sai aka nade aikin sannan kuma sai  aka bad a shawarwari a kan yadda al’umma ya kamata sun riga gu danar da rayuwar su.

    No comments:

    Post a Comment

    ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

    HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.