WaÉ—annan jerin sunaye ne na waÉ—ansunau’ukan ‘ya’yan itatuwa da abincin Hausawa da
ke da wuyan samu cikin harshen Ingilishi.
1. ’Ya’yan Kalaba ko Kuka
-- Baobab Fruit
2. Aduwa -- Balanites
3. Awara -- Tofu
4. Aya -- Tigernut
5. Dambu -- Chicoins
6. Danya -- Sclerocarya birrea
7. ÆŠinya -- Black Plum
8. ÆŠoÉ—É—oya -- Scent Leaf
9. ÆŠorawa -- Honey Locust
10. ÆŠumame -- Recheuffe
11. Fura -- Millet flour balls
12. Goruba -- Doum Palm
13. Gujiya -- Bambara Nut
14. Gwate -- Porride
15. Kabewa -- Pumpkin
16. KaÉ—anya
-- Shea
17. Kanya -- Ebony tree
18. Kunu -- Gruel
19. Kurna -- Ziziphus
20. Lansir -- Cress
21. Laulawa
-- bicycle
22. Magarya
-- Jujube
23. Mummuƙi
-- Bread
24. Rama -- Jute
25. RiÉ—i/Kantu
-- Sesame Seed
26. Rinji -- Senna
27. Tsamiya
-- Tamarind
28. Tuwo -- Fufu
29. Zogale -- Moringa
Wannan yayi kyau Allah ya sanya albarka was ilimi
ReplyDeleteAmin. Mun gode.
ReplyDelete