Ticker

6/recent/ticker-posts

Sunayen 'Ya'yan Itatuwa da Abincin Hausawa Masu Wuyar Samu Cikin Ingilishi


Waɗannan jerin sunaye ne na waɗansunau’ukan ‘ya’yan itatuwa da abincin Hausawa da ke da wuyan samu cikin harshen Ingilishi.




1. ’Ya’yan Kalaba ko Kuka  --  Baobab Fruit
2. Aduwa  --  Balanites
3. Awara  --  Tofu
4. Aya  --  Tigernut
5. Dambu  --  Chicoins
6. Danya  --  Sclerocarya birrea
7. Ɗinya  --  Black Plum
8. Ɗoɗɗoya  --  Scent Leaf
9. Ɗorawa  --  Honey Locust
10. Ɗumame  --  Recheuffe
11. Fura  --  Millet flour balls
12. Goruba  --  Doum Palm
13. Gujiya  --  Bambara Nut
14. Gwate  --  Porride
15. Kabewa  --  Pumpkin
16. Kaɗanya  --  Shea
17. Kanya  --  Ebony tree
18. Kunu  --  Gruel
19. Kurna  --  Ziziphus
20. Lansir  --  Cress
21. Laulawa  --  bicycle
22. Magarya  --  Jujube
23. Mummuƙi  --  Bread
24. Rama  --  Jute
25. Riɗi/Kantu  --  Sesame Seed
26. Rinji  --  Senna
27. Tsamiya  --  Tamarind
28. Tuwo  --  Fufu
29. Zogale  --  Moringa

Post a Comment

2 Comments

ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.

HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.