Ticker

6/recent/ticker-posts

ALH: 209: HAUSA RITES OF PASSAGE


ALH: 209: HAUSA RITES OF PASSAGE

Note: This course is geared towards examining the details of the life of the Hausa people especially with regards to ceremonies or events that mark important stages in the lives of individuals, of which the major ones are marriage, birth, and death. 

Tsokaci: Wannan kwas ya ta’allaƙa ne kan nazartar rayuwar Hausawa. Kwas ɗin ya mayar da hankali kan muhimman matakan rayuwa musamman aure da haihuwa da kuma mutuwa. A ƙasa an ba da samfurin yadda za a iya tunkarar kwas ɗin.




KASHI NA FARKO
GABATARWA
1.0 Shimfiɗa
1.1 Manufa
1.2 Amfanin Nazararin Matakan Rayuwa
1.3 Naɗewa
KASHI NA BIYU
AURE
2.0 Shimfiɗa
2.1 Ma’anar Aure
2.1.1 Ma’anar Aure a Gargajiyance
2.1.2 Ma’anar Aure Bayan Zuwan Musulunci
2.1.3 Ma’anar Aure a Duniyar Yau
2.2 Matakan Aure a Gargajiyar Bahaushe
2.3 Matakan Aure Bayan Zuwan Musulunci
2.4 Tasirin Zamani da Auren Bahaushe a Yau
2.5 Ire-Iren Auren Hausawa
2.6 Aure a Tunanin Bahaushe
2.7 Naɗewa
KASHI NA UKU
HAIHUWA
3.0 Shimfiɗa
3.1 Ma’anar Haihuwa
3.2 Haihuwa da Tanade-Tanadenta a Bahaushiyar Al’ada
3.3 Tanade-Tanaden Haihuwa Bayan Zuwan Musulunci
3.4 Zamani da Tanade-Tanaden Haihuwa
3.5 Naɗewa
KASHI NA HUƊU
MUTUWA
4.0 Shimfiɗa
4.1 Ma’anar Mutuwa
4.2 Bahaushe da Mutuwa Kafin Zuwan Musulunci
4.3 Bahaushe da Mutuwa Bayan Zuwan Musulunci
4.4 Bahaushe da Mutuwa a Duniyar Zamani
4.5 Naɗewa



Manazarta
Abdullahi, I. S. S. (2008). Jiya ba Yau ba: Waiwaye a Kan Al’adun Matakan Rayuwar Maguzawa na Aure da Haihuwa da Mutuwa. Kundin digiri na uku wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

Abu, M. (1985). Al’adun Aure da Canje-canjensu a Katsina. Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

Alhassan, M. (1994). Bambance-bambancen Al’adun Bikin Aure tsakanin Al’ummar Hausawa Da Yarabawa. Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero, Kano.

Bakura, A. R. (2003). Gurbin Kishi a Adabin Hausa: Tsokaci Kan Zube da Waƙoƙin Baka. Kundin digiri na biyu wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

Ɓatagarawa, S. A. (2010). Nason Wasu Al’adu a Kan Na Hausawa Mazauna Lokoja. Kundin digiri na biyu wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero, Kano.

Bunza, D. B. (2013). Zama da Maɗaukin Kanwa ke Sa Farin Kai: Nason Baƙin Al’adu Cikin Al’adun Auren Hausawa. Muƙalar da aka gabatar a taron ƙara wa juna sani na ƙasa a Sashen Harusnan Nijeriya, Jami’ar Ummaru Musa ‘Yar’aduwa.

Dikko, I. da Macciɗo, U. (1991). Ƙamusun Adon Maganar Hausa. Zaria: Northern Nigerian Publishing Company.

Faruk, S. I. (2011). Tasirin Aikin Gwamnati A Kan Matan Auren Hausawa A Jihar Katsina. Kundin digiri na biyu wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero, Kano.

Funtuwa, A. I. da Gusau, S. M. (2010). Al’adun da Ɗabi’un Hausawa da Fulani. Kaduna: El-Abbas Printers and Media Concept.

Gada, N. M. (2014). Kutsen Baƙin Al’adu Cikin Hidimar Aure A Sakkwato. Kundin digiri na biyu wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

Gusau, U. G. (2012). Bukukuwan Hauswa. Gusau: Ol-Faith Prints.

Gwarjo, Y. T. da wasu (2005). Aure a Jihar Katsina. London: Oɗford Uniɓersity Press.

Hassan, B. Y. (2013). Nason Baƙin Al’adu Kan Al’adun Aure Da Haihuwa Da Mutuwa Na Hausawa. Muƙalar da aka gabatar a taron ƙara wa juna sani na ƙasa a Sashen Harusnan Nijeriya, Jami’ar Ummaru Musa ‘Yar’aduwa.

Ibrahim, M. S. (1985). Auren Hausawa: Gargajiya da Musulunci. Kano: Shoguna Commercial Press.

Ibrahim, M. S. (1985). Auren Hausawa: Gargajiya Da Musulunci. Kundin digiri na biyu wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero, Kano.

Ibrahim, S. M. (1981). Auren Hausawa. Zaria: Ahmadu Bello Uniɓersity Press.

Ingawa, Z. S. (2012). Tasirin Sauye Sauyen Zamni A Kan Rayuwar Matan Hausawa A Katsina Daga 1960 Zuwa 2010. Kundin digiri na uku wanda aka gabatar a Sashen Harunan Nijeriya, Jami’ar Bayero, Kano.

Muhammad, T. A. (1998). Aure Da Buki A Ƙasar Hausa. Kano: Ɗan Sarkin Kura Publishers Ltd.

Rambo, I. (2007). Nazari Kan Wasu Keɓaɓɓun Al’adun Auren Hauswa Da Na Dakarkari. Kundin digiri na biyu wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

S/Tudu, H. Z. (1987). Tasirin Zamani A Kan Al’adun Aure A Ƙasar Sakkwato. Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

Sa’id, B. da wasu, (editoci). Ƙamusun Hausa na Jami’ar           Bayero Kano. Zariya: Ahmadu Bello Uniɓersity Press Limited.

Sani, U. S. (1997). Zamani Riga Ne: Sababbin Al’adun A Lokacin Bukukuwan Auren Hausawa A Garin Sakkwato. Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

Umar, K. F. (2004). Tasirin Al’adun Hausawa A Kan Na Dakarkari Daga 1800-2000. Kundin digiri na biyu wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero, Kano.

Umar, K. F. (2007). Tasirin Zamani Kan Ire-iren Auren Hauswa. Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Jami’ar Maiduguri.

Usman, H. S. (2014). Bokanci A Finafinan Hausa Na Zamani Daga 1990-2012. Kundin digiri na biyu wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.

Yaro, A. (1994). Jirwayen Al’adun Hausawa A Kan Fulanin Yola. Kundin digiri na biyu wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero, Kano.

Post a Comment

0 Comments