Ticker

6/recent/ticker-posts

Harshe Da Adabi: Adon Harshe A Cikin Waƙar Ƙalubale Ta Alhaji AƙIlu Aliyu (1)

NA

FATIMA ISAH RAHAMA

SAMIRA SHEHU HAMZA

LUBABATU ALIYU

SASHEN HAUSA TSANGAYAR HARSUNA, KWALEJIN ILIMI DA ƘERE-ƘERE TA GWAMNATIN TARAYYA DA KE GUSAU, JAHAR ZAMFARA.

OKTOBA, 2017

SHEDANTARWA


Wannan aiki ya samu dubawa da tabbatarwa tare da kar~uwa gami da amincewar wa]annan malamai.

MAI DUBA AIKI NA CIKI (Project Supervisor)


Mal. Haruna Umar Maikwari

Sa-hannun…………………………………….

Kwanan wata…………………………………

BABAN MAI DUBAWA NA WAJE (External Supervisor)


Suna..................................................................

Sa-hannun…………………………………….

Kwanan wata………………………………….


SADAUKARWA


Mun sadaukar da wannan kundin bincike na samun takardar shaidar malanta ta ƙasa (NCE) a Sashen Hausa na kwalejin Ilimi Da ƙere-ƙere da ke Gusau a jihar Zamfara ga mahaimafanmu wato Alh. Isah Rahma da Alh. Shehu Hamza da Alh. Aliyu da kuma iyayenmu mata da suka ha]a da Hajiya Hauwa’u Muhammadu Gusau da Hajiya Balkisu Ahmad Alƙali da fatar Allah ya saka masu da alheri amin.


GODIYA


Godiya ta  tabbata ga Allah (SWA ) da ya bamu ikon rubuta wannan bincike tsira da aminci su tabbata ga manzon Allah Annabi Muhammadu (SAW) tare da Iyalansa da Sahabbansa da duk magoya bayansa.

Bayan godiya ga Allah da ManzonSa muna mi}a godiya ga iyayenmu waɗanda suka haifemu, kuma suka bamu tarbiya kamar Alh. Isah Rahma da Alh. Shehu Hamza da Alh. Aliyu da kuma iyayenmu mata da suka ha]a da Hajiya Hauwa’u Muhammadu Gusau da Hajiya Balkisu Ahmad Alƙali  saboda ]awai niyar da suka yi da mu tun muna yara ƙanana har zuwa girmanmu yanzu.

Haka kuma muna miƙa zunzurutun godiya mai tarin yawa zuwa ga mazajenmu kamar su Alh. Abdullahi Sule Zurmi da Alh. Abubakar Sadik. Ba za mu manta da ‘ya’yanmu ba wato Maryam Haruna Shi’itu Yahuza da Fatima Abubakar Sadik, Fadila Abubakar Sadik da Nana Asma’u Abubakar Sadik da fatar Allah ya bar mu a tare ya kuma ƙaura mu a kan hanyar shiriya.

Keɓantacciyar godiya ta musamman zuwa ga malamin da yake duba wannan aiki wato jagoran aikin malam Haruna Umar Maikwari saboda taimakon da ya yi muna ba dare ba rana domin ganin wannan bincike namu yi yi nasara.

Haka kuma muna miƙa kyakyawar  godiyarmu ta musamman ga malamanmu Na wannan sashe kamar su; Shugaban Sashen Hausa (H.O.D) Dr. Haruna Umar Bunguɗu, Shugaban Tsangayar Harsuna (Dean) Malam Surajo Guluba, Mal. Habibu Lawali ƙaura, Mal. Aminu Saleh, Mal. Husaaini Aliyu da malama Hadiza Alhasan Ibrahim shinkafi da malam Salihu Jangebe da Malam Surajo Gulubba da sauran waɗanda ba mu ambaci sunan su ba muna fatar Allah Ubangiji ya taimake su tare damu baki ]aya Amin summa amin.
 

JINJINA

Hausawa kan ce, “yabon gwani ya zama dole” wannan haka ne, don haka dole mu jinjina ma malaman mu musamman Mal. Haruna Umar Maikwari da ma wasu daga cikin mutanen da suka taimaka muna da wasu shawarwari da gudummuwa, da goyon baya da suka bamu, wajen samun bayanai masu gamsarwa domin wayar da kan ]alibai da ma duk masu neman ƙarin haske dangane da aikinmu. Muna masu roƙon Allah ya saka masu da maifificin alheri. Amin.


ƘUNSHIYA

Shaidantarwa -      -        -        -        -        -        -        -        ii

Sadaukarwa -        -        -        -        -        -        -        -        iii

Godiya        -        -        -        -        -        -        -        -        iv

Jinjina         -        -        -        -        -        -        -        -        vi

Ƙunshiya     -        -        -        -        -        -        -        -        vii

BABI NA ɗAYA

1.0 Gabatarwa       -        -        -        -        -        -        -        1

1.0.1 Yanayin Bincike    -        -        -        -        -        -        2

1.0.2 Muhallin Bincike   -        -        -        -        -        -        2

1.0.3 Hanyoyin Gudanar da Bincike    -        -        -        -        3

1.0.5 Matsalolin Da Suka Taso  -        -        -        -        -        3

1.0.6 Matsalolin Da Aka Fuskanta      -        -        -        -        4

BABI NA BIYU

2.0.1  Waiwaye A Kan Ayyukan Da Suka Gabata   -        -        7

2.0.2 Salon Nazari Da Tsarinsa -        -        -        -        -        9

Babi Na Uku

3.0.1 Ma’anar Waƙa.       -        -        -        -        -        -        11

3.0.2 Muhimman Sassan Nazarin Waƙa        -        -        -        12

3.0.2.1 Jigo -        -        -        -        -        -        -        -        12

3.0.2.2 Nau’o’in Jigo.     -        -        -        -        -        -        13

3.02.2.1 Babban Jigo.     -        -        -        -        -        -        13

3.0.2.2.2 Ƙaramin Jigo.   -        -        -        -        -        -        14

3.0.3 Wasu Daga Cikin Jigogin Rubutacciyar Waƙa.        -        15

3.0.4 Salo    -        -        -        -        -        -        -        -        17

3.0.5 Salon Nassi   -        -        -        -        -        -        -        18

3.0.6 Adon Harshe -        -        -        -        -        -        -        19

 

Babi Na Huɗu

4.0.1 Tsokaci a kan Marubucin Wa}ar {alubale     -        -        21

4.0.2 Nazarin Waƙar ƙalubale ta Aƙilu Aliyu        -        -        22

4.0.3 Jigon Wa}ar {alubale      -        -        -        -        -        22

4.0.4 Warwarar Jigon Waƙar .   -        -        -        -        -        23

4.0.5 Gajerce Jigon Waƙar ƙalubale   -        -        -        -        28

4.0.6 Amfani da Adon Harshe.  -        -        -        -        -        29

4.0.6.1 Salon Adon Harshe a waƙar ƙalubale.        -        -        31

Babi Na Biyar

5.0 Jawabin Kammalawa -        -        -        -        -        -        35

5.0.1 Shawarwari  -        -        -        -        -        -        -        36 

Manazarta         -        -          -        -        -        -        -        -        37

Rataye         -        -        -        -        -        -        -        -        39

Post a Comment

0 Comments