NA
ABUBAKAR ALIYU
1310106004
KUNDIN DIGIRI NA FARKO NA HAUSA (B. A HAUSA) DA AKA GABATAR A SASHEN KOYAR DA HARSUNAN NAJERIYA. JAMI`AR USMANU DANFODIYO, SAKKWATO
TABBATARWA
Wannan aiki an duba shi kuma an tabbatar da shi. Haka zalika wani ‘bangare ne na cika sharud’d’an kammaa digiri na farko, a sashen koyarda harsunan Najeriya Jami`ar Usmanu Danfidyo Sakkwato.
…………………….. ……………………..
Mai Dubawa Kwanan Wata
Malam Dano Balarabe Bunza
…………………….. ……………………..
Shugaban Sashe Kwanan Wata
Farfesa Atiku Ahmad Dunfawa
…………………….. ……………………..
Mai Dubawa Na Waje Kwanan Wata
SADAUKARWA
Na sadaukar da wannan aiki ga mahaifana Alhaji Abubakar Da Hajiya Aisha wad’anda suka yi min tarbiya tun ina k’arami har zuwa girma ina rok’on Allah ya saka musu da Aljanna firdausi amin. Da kuma `ya`yana kamar haka:
- Muhammadu Saifullahi
- Abubakar Sadik
Da fatan Allah ya tabbatar mana da alherinsa ga dukkan ayyukanmu na yau da kullum, wajen fafutukar neman ilimi amin.
GODIYA
Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah mad’aukakin sarki mai kowa mai komai. Tsira da amincin Allah su tabbata ga mafificin talikai annabi Muhammad (S.A.W) wanda Allah ya aiko da shiriya.
Bayan haka, ina matuk’ar nuna godiya ta ga mahaifana wanda su ne na farko ga ginuwa ta bisa ga turbar sanin ilimi ta hanyar shigar da ni makarantar Allo da kuma boko.
Da haka ba zan kammala wannan godiyar ba, face sai na gode wa mai d’akina bisa ga irin hak’uri da ta yi tun lokacin da na sami nasarar shigowa wannan Jami`ar bisa ga irin yanaye-yanayen da muka shiga, ni kaina da kuma ita. Allah ya saka mata da alherinsa amin.
Haka zalika, ina mik’a godiya ta ga Malam Dano Balarabe Bunza wanda shi ne ya duba kuma ya gyara wannan aiki, da kuma irin turbar da ya azani ta yadda zan tsara wannan aiki nawa har aka sami damar cin nasarar kawowa k’arshensa. A nan sai in ce Allah ya saka masa da alherinsa, ya kuma k’ara masa basira da samun nasara wajen gudanar da ayyukansa na ilimi da wad’anda ba na ilimi ba amin.
Har wa yau, zan yi amfani da wannan dama domin in nuna godiyata ga dukkan malaman wannan sashe na Nazarin Harsunan Najeriya Jami`ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato. Wannan kuma bai rasa nasaba dda irin gudummuwar da su ke bayarwa wajen koyar da mu da irin shawarwarin da suke ba mu tun shigwarmu wannan mataki da fatar Allah ya saka masu da mafificin alherinsa amin.
Duk da haka, bazan manta da dukkanin wad’anda na yi hira da su lokacin gudanar da wannan aikin Allah ya saka masu da alheri amma.
K’UMSHIYA
Tabbatarwa ii
Sadaukarwa iii
Godiya i’b
K’umshiya ‘bi
BABI NA D’AYA
- Shimfid’a 1
1.1Bitar Ayyukan da Suka Gabata 2
1.2 Hanyoyin Gudanar da Bincike 9
1.3 Dalilin Gudanar da Bincike 10
1.4 Muhimmancin Bincike 11
1.5 Farfajiyar Bincike 12
1.6 Nad’ewa 13
BABI NA BIYU
TARIHIN SASSAK’A A GARIN D’AKIN GARI
2.0 Shimfid’a 14
2.1 Tarihin Garin D’akin Gari 14
2.2 Ma’anar Sassak’a 19
2.3 Tarihin Sana’ar Sassak’a a Garin D’akin Gari 20
2.4 Yanayin Tattalin Arzikin Mutanen Garin D’akin Gari 22
2.5 Yanayin K’asar D’akin Gari 25
2.6 Nad’ewa 26
BABI NA UKU
SASSAK’AR GARGAJIYA
3.0 Shimfid’a 27
3.1 Ma’anar Sassak’a 27
3.2 Kayan Aikin Sassak’a 28
3.3 Hanyoyin Samun Itace 34
3.4 Hanyoyin Sarrafa Itace 39
3.5 Massak’a a Garin D’akin Gari 40
3.6 Ire-Iren Itatuwan da ake amfani da su a wajen Sassak’a 41
3.7 Magungunan da ake samu ga masu Sana’ar Sassak’a 43
3.8 Nad’ewa 43
BABI NA HUD’U
SASSAK’AR ZAMANI DA TASIRINTA A KAN TA GARGAJIYA
4.0 Shimfid’a 45
4.1 Ma’anar Zamani 46
4.2 Kayan Aiki da abubuwan da ake Sassak’awa 46
4.3 Tasirin Zamananci a kan Sana’ar Sassak’a 59
4.4 Tasirin Sana’ar Sassak’a ga Al’umma 60
4.5 Matsayin Sana’ar Sassak’a a Yau 62
4.6 Makomar Sana’ar Sassak’a nan Gaba 62
BABI NA BIYAR
5.1 Kammalawa 64
Manazarta 66
Mutanen da aka yi hira da su 67
https://www.amsoshi.com/contact-us/
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.