A Dissertation Submitted to the Postgraduate School, Usmanu Danfodiyo University, Sokoto, Nigeria In partial fulfillment of the requirements For the award of the Degree of
MASTER OF ARTS (HAUSA STUDIES)
BY
JAMILU IBRAHIM MUKOSHY
Phone: 2348038353662
Email: jmukoshy@gmail.com
Department of Nigerian Languages
ABSTRACT
This research titled “Kevavvun Kalmomin Intanet Da Amfaninsu A Nazarin Hausa” (Internet Terms and their Importance in Hausa Studies) is an attempt at developing internet terminology in Hausa language. Firstly, the work renders internet terminology in Hausa through translation from English language. The terms developed were then analyzed vis-à-vis Hausa syntax and semantics. Thus, a review on some ways of benefiting from the internet was presented. However, the main aim of this research is offering a little contribution in Hausa to the development of information and communication technology (ICT). Notwithstanding, Hausa people have various ways of social communication, but the use of internet has today outmoded them into computer based. The study concludes that Hausa has a prospect on the internet; current scholarly contribution in such areas is a point of reference. It is thus binding on Hausas to acquire the knowledge of computer and internet usage to attain a breakthrough. This can be realized if scholars partake in the documentation of technical terminologies in all areas of modernization; and Hausa people participate fully in the use of ICT; and the business community and stakeholders invest in same.
TSAKURE
Wannan aiki mai suna “Keɓaɓɓun Kalmomin Intanet Da
Amfaninsu A Nazarin Hausa”, aiki ne da ya duƙufa wajen samar da wani ‘bangare
na keɓaɓɓun kalmomin intanet na Hausa. Da farko, aikin ya yi ƙoƙari wajen samar
da keɓaɓɓun kalmomin intanet na Hausa ta hanyar fassara daga Ingilishi zuwa
Hausa. An yi nazarin keɓaɓɓun kalmomin da aka samar ƙarƙashin ilimin nahawun
Hausa. Sannan aka yi gwajinsu a kan wasu muhimman hanyoyi waɗanda ake ganin
samuwar keɓaɓɓun kalmomin intanet na Hausa zai taimaka wa Hausa wajen amfani da
intanet ba tare da bambancin ma’ana ba. Babbar manufar wannan aiki ita ce ba da
‘yar gudummuwa wajen bunƙasa harkokin sadarwa na intanet a Hausa. Kodayake
Hausawa sun daɗe da ƙwarewa a sha’anin sadarwa ta yau da kullum, amma sha’anin
intanet a yau ya riga ya shiga gaban kowace hanya ta sadarwa a wannan zamani.
Saboda haka dole ne Hausawa su ƙara ƙoƙari wajen koyon kwamfuta da amfani da
intanet. A kan haka ne wannan bincike ya kammala da cewa Hausa tana da haske a
sha’anin intanet, domin gudummuwar da masana suka bayar a ‘bangaren hanyoyin
sadarwa na kwamfuta sun nuna cewa Hausa tana da kyakkyawar safiya. Sai dai,
matuƙar ana son wannan harshe ya ci gaba da haskakawa, dole masana su taskace
sababbin kalmomi na sha’anin kwamfuta da intanet da kuma sauran ‘bangarorin da
ci gaban zamani ya kawo. Sannan kuma Hausawa su shiga a dama da su a kowane
‘bangare na amfani da kwamfuta da intanet; sannan masu hannu da shuni da ‘yan
kasuwa su saka jari mai guiɓi a sha’anin sadarwa ta intanet.
ƘUMSHIYA
BABI NA ƊAYA
GABATARWA
1.0 Shimfiɗa 1
1.1 Gabatarwa 1
1.2 Manufar Bincike 2
1.3 Farfajiyar Bincike 3
1.4 Hanyoyin Gudanar Da Bincike3
1.5 Muhimmancin Bincike 4
1.6 Naɗewa 5
BABI NA
BIYU
BITAR
AYYUKAN DA SUKA GABATA
2.0 Shimfiɗa 6
2.1 Bitar Ayyukan Da Suka Gabata 6
2.2 Naɗewa 16
BABI NA
UKU
TARIHIN
SAMUWAR INTANET
3.0 Shimfiɗa 17
3.1 Ma’anar Kalmar Intanet17
3.2 Tarihin Samuwar Intanet 20
3.3 Intanet A Ƙasar Hausa 27
3.4 Keɓaɓɓun Kalmomi a Hausa 28
3.5 Keɓaɓɓun Kalmomin Kamfanin Microsoft Na Hausa31
3.6 Keɓaɓɓun Kalmomin Intanet Na Wasu Harsunan Ƙasashen Turai 35
3.6.1 Keɓaɓɓun Kalmomin Intanet Na Ingilishi41
3.7 Keɓaɓɓun Kalmomin Intanet Na Hausa 44
3.8 Naɗewa 45
BABI NA HUƊU
KALMOMIN INTANET NA HAUSA A FANNIN NAHAWU
4.0 Shimfiɗa 46
4.1 Nazarin Keɓaɓɓun Kalmomin Intanet Na Hausa A Fannin Ginin Jimla
Da Ma’ana46
4.2 Ajin Suna – Noun50
4.2.1 Sunaye Na Baɗini51
4.2.2 Suna Na Zahiri53
4.2.3Sunaye Ƙirgau55
4.2.3.1Sunaye Ƙirgau Na Haduwaya – Hardware 56
4.2.3.2 Sunaye Ƙirgau Na Sofwaya – Software 57
4.2.4 Sunaye Waɗanda Ba A Iya Ƙirgawa 58
4.3 Ajin Aikatau – ‘Berbs 59
4.4 Ajin Sifa – Adjectiɓes 62
4.5 Bitar Keɓaɓɓun Kalmomin Intanet Na Hausa A Cikin Sauƙaƙan
Jimlolin Burauza 70
4.5.1 Burauzar Intanet Isfulora – Internet Eɗplorer
71
4.5.2Burauzar Afera – Opera 72
4.5.3Burauzar Manzila Fayafos – Mozilla Firefoɗ74
4.6 Naɗewa 76
BABI NA
BIYAR
AMFANIN
KEɓAɓɓUN KALMOMIN INTANET NA HAUSA
5.0 Shimfiɗa 77
5.1 Amfanin Intanet A Fannonin Rayuwa77
5.2 Bunƙasa Rumbun Kalmomin Hausa 79
5.3 Inganta Fannin Ilimi 79
5.4 Haɓaka Harkokin Kasuwanci 85
5.4.1 Biyan Kuɗaɗe Ta Intanet (e-payment) 87
5.4.2 Hulɗa Da Banki Ta Intanet (e-banking) 90
5.4.3 Yin Rajista Ta Intanet (e-registration) 91
5.5 Inganta Lamurran Watsa Labarai 94
5.6 Kyautata Fannin Kiwon Lafiya 99
5.7 Imel Da Hira Ko Tattaunawa Da Musayar Bayanai 100
5.8 Samar Da Ayyukan Yi105
5.9 Ƙalailaicewa 106
5.10 Shawarwari107
5.11 Naɗewa 108
BABI NA SHIDA
TAƘAITAWA
DA KAMMALAWA
Taƙaitawa 110
Kammalawa 112
MANAZARTA 113
MANAZARTA TA SHAFUKAN INTANET – WEBOGRAPHY 123
RATAYE NA 1
YARJEJENIYAR HAƘƘIN MALLAKA TA MICROSOFT 126
RATAYE NA 2
KEƁAƁƁUN KALMOMIN INTANET NA HAUSA127
RATAYE NA 3
SUNAYEN WASU SHAHARARRUN BURAUZA-BURAUZA DA RANAR DA AKA ƘERA SU134
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.