Kundin Binciken Kammala Karatun Digiri Na Farko (B.A. Hausa) A Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato
Na
SHEHU HIRABRI
08143533314
TABBATARWA
Na amince da cewa wannan
kundi na Hirabri Shehu mai lamba 1210106010 da ke da taken: “Zambo Da Habaici A
Cikin Wasu Waƙoƙin Alhaji Musa ‘Danba’u Gidan Buwai,” ya cika dukkan ƙa’idojin
da aka gindaya domin samun digiri na farko a harshen Hausa (B.A Hausa) a Sashen
Nazarin Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu ‘Danfodiyo, Sakkwato.
…………………………….
…………………………
Sa Hannun Mai
dubawa
Kwanan Wata
Prof. A.B. Yahya
…………………………….
…………………………
Sa Hannun Shugaban
Sashe
Kwanan Wata
Prof. A.A. Dunfawa
…………………………….
…………………………
Sa Hannun Mai Dubawa na Waje
Kwanan Wata
SADAUKARWA
Na sadaukar da wannan aiki ga kakannina Alkali Ahmadu Alkanci da ƙanensa Alkali
Attahiru Maiwandon Ƙarfe, da fatan Allah ya jiƙansu da rahama, ya haskaka
kabarinsu, ya sa aljanna ce makomarsu amin.
GODIYA
Da sunan Allah mai Rahama mai jinƙai. Tsira da amincinsa su ƙara tabbata ga
shugaban manzanni kuma cikamakon Annabawa, Annabi Muhammad (S.A.W.). Godiya ta
tabbata ga Allah maɗaukakin Sarki, wanda ya yi mini ni’ima ta lafiya da fahimta
da nasarori, waɗanda su ne suka yi min jagoranci zuwa wannan matsayi na rubuta
wannan kundi na neman digiri na farko a Jami’ar Usmanu ‘Danfodiyo.
Haka kuma ina godiya ga mahaifana Malam Shehu Alkali da Mahaifiyata Hajiya
Hadizatu Ahmad (Dije) a kan tarbiyar da suka yi mini suka kuma aza ni bisa
turbar ilimi tare da ba da kulawa ta musamman ga duk wani abin da zai kawo
nasara da ci gaban rayuwata. Allah ya saka masu da mafificin alkhairinsa,
sauran rayuwarsu Allah ya sanya albarka a cikinta, gobe ƙiyama ya sa su aljanna
firdausi bi gairil hisabi amin. Ni kuma Allah ya hore min abin da ni kyautata
masu.
Ina godiya ƙwarai da gaske ga malamina da ke da alhakin duba wannan aikin
bincike a kan kulawa da gudunmuwar da ya bayar ga samun nasarar kammala wannan
bincike Farfesa A.B. Yahya Allah ya saka masa da alhairi ya sanya albarka ga
dukan lamuransa.
Haka kuma ina miƙa gagarumar godiya ta musamman da fatan alheri ga Malamina
Dano Balarabe Bunza a kan gudummuwa da shawarwari da kulawar da ya ba ni ganin
cewa aiki na ya tafi yadda ya kamata tare da samun nasara. Allah ya saka masa
da mafificin alherinsa.
Ina kuma miƙa godiya ta musamman ga shugaban sashe Farfesa A.A. Dumfawa da
dukkanin malaman sashe musamman Malam Naziru Ibrahim Abas da Dr. Abdullahi S.
Gulbi da Dr. Umar Aliyu Bunza da farfesa Haruna Abdullahi Birniwa da Farfesa
Ibrahim Mokoshy Allah ya saka masu da mafificin alheri.
Haka kuma ina godiya ta musamman ga kawona Tukur Ahmad da Abubakar Attahir da
Aliyu Abdulƙadir da malam Usman yakanare da Murtla Moh’d yakanare a kan
taimakona da suke yi a kowane lokaci da sharwarwari da suke ba ni ta hanyar da
zan kammala karatuna cikin nasara.
Ina godiya ta musamman ga yannena Bashir Malami da matarsa Umaima Bashir da Zara’u
Shehu Alkali waɗanda su ke kan gaba dare da rana rani da kaka wajen ba ni
tallafi ga harkar karatuna da sauran lamuran cigaban rayuwata. Allah ya saka
masu da mafificin alherinsa. Haka kuma ina godiya ga uwargidana Hauwa’u
Abubakar S. Baƙi Shinkafi a kan gudummuwa iri daban-daban da take ba ni, da ɗawainiyar
da take yi ganin na samu nasara ga dukan al’amuran rayuwata Allah ya saka mata
da alheri.Kuma ina godiya ga Bature Ibrahim (V.I.O) da Alhaji Aliyu Ibrahim
Noway da Ahmad Midnight Star da Kabiru Oga Osusu da Hussaini Aina da Zayyanu
Ibrahim (President) da Mansur Abubakar Aja’aya da Malam Mujittaba Abdullahi da
Abubakar Usman Agame da hajiya Hadi Alkanci da Asma’u Tukur Attahir. Haka kuma
ina godiya ga ƙannena musamman Mudassiru Buhari Hubbare da Mukhtar Abubakar
Gidan Kanawa da Bashar Attahiru da Shamsu Shehu Alkali da Usamatu Abubakar
Gidan Kanawa da Maryam Bello Aliyu (Mamu) da Asiya Mustapha da Rashida Shehu
Alkali da Sadiya Ahmad Midnight da Marigayiya Hauwa’u Abubakar Gidan Kanawa da
Usmanu Buhari Hubbare da Umar Dangi Allah ya saka masu da alheri.
Haka kuma ina godiya ga masoya da abokan arziki musamman malam Aminu Abdullahi
da ƙanensa Mukhtar Abdulahi Umar da matarsa Aisha a kan yadda suke kai da kawo
ganin dukanin abin da zai kawo cigaba a rayuwata baki ɗaya. Allah ya saka masu
da alheri. Haka kuma ina godiya da yabo da jinjina ga abokan karatuna
Zaharadeen Abububakar Mainiyo da Malami Muhammad Yabo da Mansur Suleiman Gamji
a kan yadda suka yi ɗawainiya da ni musamman zuwa na da dawowata daga makaranta
da maigidana Ahmad G. Musa da Ɗalhatu Maigandi da Hassan Ahmad da Sirajo Hassan
da Abu-Ubaida Sani da Bello Muhamamd da Nuhu Ibrahim Bayawa da Usman Aliyu
Kangiwa da Marigayiya Fauziya Buhari, sai godiya ta musamman ga Mudassiru
Rilwanu Alkanchi a kan tsayin daka da ya yi wurin gyara ciki da wajen wannan
kundin bincike, Allah ya saka masu da Mafificin alhairinsa.
Daga ƙarshe ina godiya ga ɗiyana musamman Saudatu Garba da Balkisu Adam da
Asma’u Bashir da Yusuf Bashir da Nafisa Shehu Natayo da Al’amin Bashir da
Mufida Abubakar da Abdulshakur Bashir da Fahad Abubakar da Muhammad Yasir
Bashir da Hauwa’u Bashir da Ahmad Muhammad Hirabri da Muhammad Bashir Bashir da
Fatima Muhammad Hirabri da Attahiru Umar Ahmad. Allah ya saka masu da alherinsa.
https://www.amsoshi.com/2017/12/15/harshen-hausa-da-sadarwa-gudunmawarsu-ga-cigaban-alummar-nijeriya/
ƘUMSHIYA
Taken
Bincike
i
Tabbatarwa
ii
Sadaukarwa
iii
Godiya
iv
Ƙumshiya
iv
BABI NA ƊAYA: Gabatarwa
1.0 Shimfiɗa
…………………………. …….. 1
1.1 Bitar Ayyukan Da Suka Gabata…………………………. …….. 3
1.2 Hujjar Ci Gaba Da
Bincike …………………………. …….. 18
1.3 Hanyoyin Gudanar Da Bincike …………………………. …….. 19
1.4 Muhalin
Bincike
…………………………. …….. 20
1.5 Muhimmanci
Bincike
…………………………. …….. 21
1.6 Matsalolin
Bincike
…………………………. …….. 22
1.7 Naɗewa
…………………………. …….. 24
BABI NA BIYU: Taƙaitaccen Tarihin
Rayuwar Alhaji Musa ‘Danba’u Gidan Buwai
2.0 Shimfiɗa
…………………………. …….. 25
2.1 Taƙaitaccen Tarihin Alhaji Musa ‘Danba’u Gidan Buwai
…… 25
2.1.1
Haihuwarsa
…………………………. …….. 25
2.1.2
Iliminsa
…………………………. …….. 27
2.1.3 Iyayensa
…………………………. …….. 27
2.1.4
Matansa
…………………………. …….. 28
2.1.5
Yaransa
…………………………. …….. 29
2.1.6 Fara Waƙarsa
…………………………. …….. 31
2.1.7 Yaransa Makaɗa Da Maroƙa …………………………. …….. 34
2.1.8 Nau’in Waƙoƙinsa
…………………………. …….. 38
2.1.9
Yawace-yawacensa
…………………………. …….. 39
2.1.10 Nasararin Da Ya Samu A Cikin Waƙa
…………………...40
2.1.11
Sha’awarsa
…………………………. …….. 41
2.1.12
Rasuwarsa
…………………………. …….. 42
2.2 Dangantakarsa Da Sauran Mawaƙa………………………….……..43
2.3 Dangantakarsa Da Sauran Jama’a …………………………. …….. 44
2.4 Naɗewa
…………………………. …….. 45
BABI NA UKU: Zambo A cikin Wasu Waƙoƙin
Alhaji Musa ‘Danba’u Gidan Buwai
3.0 Shimfiɗa
…………………………. …….. 47
3.1 Asalin Kalmar Zambo
…………………………. …….. 47
3.2 Ma’anar
Zambo
…………………………. …….. 48
3.3 Ire-iren
Zambo
…………………………. …….. 53
3.3.1 Zambon Haka Ko
Halitta
…………………………. …….. 54
3.3.2 Zambon
Asali
…………………………. …….. 54
3.3.3 Zambon
Matsayi
…………………………. …….. 55
3.3.4 Zambon
Hali
…………………………. …….. 56
3.4 Dalilin
Zambo
…………………………. …….. 58
3.5 Amfanin Zambo
…………………………. …….. 59
3.6 Zambo A Cikin Wasu Waƙoƙin Alhaji Musa ‘Danba’u Gidan Buwai
………………………………………………………………………….60
3.7 Naɗewa
………………………………..101
BABI NA HUƊU: Habaici A Cikin Wasu Waƙoƙin
Alhaji Musa ‘Danba’u Gidan Buwai
4.0 Shimfiɗa
…………………………. …….103
4.1 Asalin Kalmar
Habaici
…………………………. …….103
4.2 Ma’anar
Habaici
…………………………. …….104
4.3 Ire-iren Habaici
…………………………. …….107
4.3.1 Habaicin Hannunka-Mai-Sanda …………………………. …….107
4.3.2 Habaicin Gugar
Zana
…………………………. …….108
4.3.3 Habaicin Zagin
Kasuwa
…………………………. …….109
4.3.4 Habaicin Karin Magana
…………………………. …….110
4.4 Dalilin Yin
Habaici
…………………………. ……111
4.5 Amfanin
Habaici
…………………………. ……112
4.6 Habaici A Cikin Wasu Waƙoƙin Alhaji Musa ‘Danba’u Gidan
Buwai ………………………………………………………………………..113
4.7 Naɗewa
…………………………. ……142
BABI NA BIYAR: Kammalawa
5.0 Shimfiɗa
…………………………. ……144
5.1
Kammalawa
…………………………. ……144
5.2 Sakamakon
Bincike
…………………………. ……146
5.3 Naɗewa
…………………………. ……148
Manazarta
…………………………. ……149
Hirarraki
………………………………156
Rataye
…………………………. ….157
0 Comments
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.