Ticker

6/recent/ticker-posts

Sarautun Gargajiya Na Bayi Da Ayyukansu A Fadar Katagum (1)

Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami'ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato, Nijeriyawww.amsoshi.com

NA

MUHAMMAD ABUBAKAR ZABI

SADAUKARWA


Na sadaukar da wannan aikin ga mahaifana Malam Abubakar Muh’d Wazirin Zabi da mahaifiyata Malam Hauwa’u Ahmad. Da fatar Allah ya saka musu  da mafificiyar rahamarsa, bisa d’aukar nauyina da suka yin a kula da tarbiyata , tun daga k’uruciyata har na kawo ga wannan mataki na rayuwa. Allah ya saka musu da gidan Aljanna firdausi, amin.

 TABBATARWA

Na aminci da cewa  wannan bincike na Muhammad Abubakar Zabi mai lamba 092106006 ya cika dukkan k’a’idojin kammala sharud’d’an da aka shimfid’a dangane da neman takardar shaidar digirin farko (B.A Hausa) a sashen koyar da Harsunan Nijeriya a Tsangayar Fasaha da Nazarin Addinin Musulunci na Jami’ar Usmanu ‘DANFODIYO Sakkwato.

----------------------------                                                             ------------------

Sa  hannnun mai duba aiki                                              kwanan wata

Mal. Sama’ila Umar

 

 

-------------------------------                                                       --------------------

Sa hannun Shugaban Sashe                                                     kwanan wata.

PROF. S.A. Yakasai

 

 

-----------------------------                                                      ---------------------

Sa hannun mai duba aiki na waje                                     kwanan wata

 

 

                                                GODIYA


Godiya ta tabbata ga Allah mad’aukakin sarki mai kowa mai komai. Mai yin yadda ya so a lokacin da yaso. Tsira da Amincin  Allah su k’ara tabbata ga shugabammu Annabi Muhammadu sallallahu alahi wasallam,.Da dukkan iyalan gidansa  tsarkaka,da sahabbansa.

Bayan haka ina mik’a godiya ga mahaifana Malam Abubakar Muh’d (Wazirin Zabi) da mahaifiyata Malam Hauwa’u Ahmad da suka  d’auki nauyin  karatuna tun daga firamare har mataki na jami’a. Allah ya saka musu da mafificiyar rahamarsa  da kuma  gidan Aljanna firdausi.

Ina mik’a godiya ta ga malamina Babana Malam Sama’ila Umar wanda Allah ya ba damar duba wannan aikin nawa, ya yi gyare-gyare tare da bayar da shawarwari domin ganin aikin ya kammala, Allah ya saka masa da mafificin alherinsa da kuma gidan Aljannar firdausi amin. Sannan ina mik’a godiya ga dukkan malamanina  bisa irin kyakkyawar gudummuwa da suka ba ni , na ganin na zama cikakken mutum, ta fusksr ilimi da tarbiya. Na gode Allah ya saka musu da alherisa.  Sannan ina mik’a godiya ga ma’aikatan sashen koyar da harsuna Nijiriya, bisa irin goyon baya da shawarwari da suka ba ni Allah ya saka musu da alherisa.

Sannan ina mik’a godiyata  ta musamman ga masarautar Katagum dangane da irin goyon bayan da suka ba ni a lokacin da nake k’ok’arin gudanar da wannan binciken, Allah ya saka musu da alhairinsa. Haka kuma ina mik’a godiya ga iyalaina da suka ba ni k’arfin guiwa wajen kammala karatuna. Haka kuma ina godiya ga Sarkin garinmu Abdulk’adir Madakin Zabi da ya ba ni shawarwari da gudummuwarsa wajen k’are karatuna.Sannan ina mik’a godiya ga dukka   abokan karatuna da nema yafiyar abin da na yi musu bisa rashin sani. Allah ya saka musu da alheri baki d’aya amin. Sannan ina mik’a godiya ga babban Yaya Sunusi  Gambo Bello bisa irin d’awainiya da hak’uri da ya yi na zama da ni Allah ya sa ka masa da alhaire amin.

 

 

 

 

                                                 K’UMSHIYA


TAKE……………………………………………………………………………….i

SADAUKARWA…………………………………………………………………..ii

TABBATARWA………………………………………………………………..…iii

GODIYA………………………………………………………………………..…i’b

K’UMSHIYA………………………………………………………………………’bi

BABI NA D’AYA: BITAR AYUKAN DA SUKA GABATA DA HUJJAR CI GABA


GABATARWA…………………………………………………………………….1

1.0 SHIMFID’A……………………………………………………………………..5

1.1BITAR AYYUKAN DA SUKA GABATA…………………………………….5

1.2HUJJAR CI GABA DA BINCIKE……………………………………………10

1.3FARFAJIYAR BINCIKE……………………………………………………...11

1.4HANYOYIN GUDANAR DA BINCIKE……………………………………..12

1.5MUHIMMANCIN BINCIKE…………………………………………………12

1.6NAD’EWA…………………………………………………………………..…13

BABI NA BIYU: TARIHI  DA KAFUWAR MASARAUTAR KATAGUM

2.0 SHIMFID’A……………………………………………………………………15

2.1ASALIN MUTANEN KATAGUM DA KAFUWAR MASARAUTAR…..…15

2.2MASU ZA’BEN SARKI A FADAR KATAGUM………………………….…23

2.3WAD’ANDA SUKA MULKI FADAR KATAGUM……………………….…24

2.4SAURAN SARAUTUN DA KE K’ASAR KATAGUM………………………31

2.5 TSARIN MUK’AMAN SARAUTU A FADAR KATAGUM………………..33

2.6NAD’EWA……………………………………………………………………36

BABI NA UKU: IRE-IREN SARAUTUN GARGAJIYA NA BAYI A FADAR KATAGUM


3.0 SHIIMFID’A…………………………………………………………...………37

3.1BAYANIN  IRE-IREN  SARAUTUN BAYI DA AYYUKANSU A FADAR KATAGUM ……….............................................................................................37

3.2TASIRIN MASU SARAUTUN BAYI A FADAR KATAGUM……………..41

3.3 NAD’EWA…………………………………………………………………….43

BABI NA HUD’U: TAK’AITAWA DA SAKAMAKON BINCIKE


4.0 SHIMFID’A……………………………………………………………………44

4.1TAK’AITAWA…………………………………………………………………44

4.2KAMMALAWA………………………………………………………………45

MANAZARTA……………………………………………………………………48

 

 

 

 

https://www.amsoshi.com/tuntubi-masu-gudanarwa/

Post a Comment

0 Comments