Ticker

6/recent/ticker-posts

Matsayin /N/ Da /R/ A Karin Harshen Sakkwatanci (1)

Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami'ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato, Nijeriya

NA 

SHAMSUDEEN BELLO HAMMA’ALI

TABBATARWA

Mun amice da cewa wannan kundi na Shamsudeen Bello Hamma’ali mai lamba: (1011106021) ya cika dukkan k’a’idojin da aka gindaya domin samun digirin farko a Harshen Hausa (B.A Hausa) a sashen Harsunan Najeriya, Jami’ar Usumanu ‘Danfodiyo, Sakkwato.

 

..…………………………                  ……………………………….

Mai Dubawa                                                         Kwanan Wata

Mal. Sama’ila Umar

 

…………………………                    ……………………………….

Shugaban Sashe                                                    Kwanan Wata

Farfesa A. M ‘Dantumbishi

 

 

 

 

…………………………                    ……………………………….

Mai Dubawa Na Waje                                           Kwanan Wata

 

 

SADAUKARWA

Na sadaukar da wannan aiki zuwa ga Iyayena: Alhaji Bello Umar Hamma’ali da Fatima Bello Umar Hamma’ali. Allah ya saka musu da mafificin alherinsa Amin.

 

 

GODIYA

Dukkan godiya da yabo sun tabbata ga Allah mad’aukain Sarki, mai kowa mai komai. Tsira da amincinsa su k’ara tabbata ga Annabi Muhammad (SAW) da iyalansa da sahabbansa da waliyansa da kuma wad’anda suka bi tafarki nasa har zuwa ranar k’arshe.

Bayan haka, ina mik’a godiya ta musamman ga iyayena wad’anda suka d’auki d’awainiyar wannan karatu nawa da kuma k’ara ba ni k’arfin guiwa musamman mahaifina Alhaji Bello Umar Hamma’ali (Sarkin Kudun Ummaruma) da kuma mahaifiyata Fatima Bello Umar Hamma’ali. Allah ya saka musu da mafificin guzuri ranar gobe k’iyama.

Ina mik’a kyakkyawar godiyata ta musamman ga jagoran wannan aiki madugu uban tafiya Malamina (Malam Sama’ila Umar) game da irin d’awainiyata da ya d’auka da kuma shawarwarin da ya ba ni a lokacin gudanar da wannan aiki domin kwalliya ta biya kud’in sabul. Ba tare day a nuna gajiya ko k’osawa da ni ba. Allah ya saka masa da mafificin alherinsa.

Bayan haka ina godiya ga dukkanin Malamaina na sashen harsunan Nijeriya wad’anda suka d’auki d’awainiyar koyar da ni tun daga ajin farko har zuwa wannan mataki da ni ke da fatar Allah ya saka musu da mafificin alherinsa Amin.

Ina mik’a kyakkyawar godiya ta musamman ga ‘yan uwana maza da mata wad’anda suka had’a da: Aminu Bello Hamma’ali, Kamilu Bello Hamma’ali, Umaima Bello Hamma’ali, Siddiku Bello Hamma’ali, Abba Bello Hamma’ali, Aliyu Bello Hamma’ali, Auwal Bello Hamma’ali da Abdullahi Bello Hamma’ali da fatar Allah ya saka musu da alherinsa.

Bayan haka, ina mik’a kyakkyawan godiyata ga duk wanda ya taimaka min yayin gudanar da wannan aiki nawa kamar irinsu Alhaji Bello Umar Hamma’ali, Alhaji Tukur Attahiru Hamma’ali da Alhaji Buhari Injiniya da fatar Allah ya saka musu da alherinsa Amin.

Daga k’arshe ina mik’a godiyata ga abokanina irin su Bashar Bello Jirgawa, Yusuf Sulaiman Maru, Nura Maikano, Hassan Usman Bazza, Murtala Jelani da Bilyaminu Bello Sokoto (A.C.Y) da kuma Salisu Ahmad Gk Computer wanda ya taimaka wajen gudanar da Buga wannan aikin nawa da fatar Allah ya saka musu da mafificin Alherinsa Amin.

 

 

K’UMSHIYA


Tabbatarwa………………………………………………………………I

Sadaukarwa……………………………………………………………..II

Godiya…………………………………………………………………III

K’umshiya………………………………………………………………v

BABI NA ‘DAYA: GABATARWA



  • Gabatarwa …………………………………………………….1

    • Bitar Ayyukan da suka Gabata….……………………………2

    • Dalilin Gudanar da Bincike………………………………….6

    • Hujjar ci gaba da Bincike……………………………………7

    • Muhimmancin Bincike………….…………………………...8

    • Hanyoyin Gudanar da Bincike.………………………………8




BABI NA BIYU: K’WAYAR MA’ANA



  • Shimfid’a …………………………………………………….10

    • Ma’anar k’wayar Ma’ana…………………………………….10

    • Rabe-Raben k’wayar Ma’ana…………………………………11

      • Turk’ak’k’iyar k’wayar Ma’ana……………………………..11

      • Nik’ak’k’iyar k’wayar Ma’ana..…………………...………...12

      • k’wayar Ma’ana ta Gurguzu……………………………….13

      • k’wayar Ma’ana Mai Maimaci…………………………….14

      • Bambantacciyar k’wayar Ma’ana …………………………14

      • Sakak’k’iyar k’wayar Ma’ana……………..………………..15



    • Nad’ewa……………………………………………..……….16




BABI NA UKU:JUMLAR HAUSA



  • Shimfid’a……………………………………………………..17

    • Ma’anar Jumal……………….……………………………..17

    • Rabe-Raben Jumlolin Hausa……………………………….18

      • Jumlar Umurni…………….……………………….............19

      • Jumlar Tambaya…………………………………………….19

      • Jumlar Korewa………………………………………………20

      • Sassauk’a Jumlar Hausa……………………………………..22



    • Nad’ewa ……………………………………………………..23




BABI NA HU’DU:MATSAYIN K’WAYOYIN MA’ANAR N- DA R- A JUMLAR DAI-DAITACCIYAR HAUSA DA TA KARIN HARSHEN SAKKWATANCI.



  • Shimfid’a…………………………………………………........24

    • Manunin Nasasba……..………………………………………25

    • Manunin Jinsi da Adadi….……………………………………26

    • Manunin Mallaka……………………………………………..27

      • K’wayar Ma’anar manunin mallaka a tsakanin wak’ilin suna






Da abin da aka mallaka………………………………………..27

  • Mallaka ta jinsin Namiji…………………………………….28

  • Mallaka ta Jinsin Mata………………………………………28



  • Manunin Mallaka da wak’ilin suan a ware tare da k’wayar


Ma’ana a jikin Mallaka……………………………………….…...29

  • Manunin Mallaka Jinsi Namiji ………………………………..29



  • k’wayoyin Ma’anar -n da -r a jinsin sifa ta fuskar ci gaban


Zamani……………………………………………………….30

  • Manunin Bagire lokacin da sifa take a gaban suna………….31

  • Manunin Bagire lokacin da sifa take bayan suna………………32



  • K’wayoyin Ma’anar n- da r- a manunin Ishara…………………33

  • Nad’ewa ………………………………………………………..34


BABI NA BIYAR: TAK’AITAWA TARE DA KAMMALAWA


5.0 Shimfid’a ………………………………………………………..35

  • Tak’aitawa ……………………………………………………..35

  • Kammalawa……………………………………………………37


Manazarta………………………………………………………38

 

 

Post a Comment

0 Comments