Ticker

6/recent/ticker-posts

Kirgau Na Zabarma Da Nau’o’insa (4)

Kundin digiri na farko wanda aka gabatar a Sashen Harsunan Nijeriya, Jami'ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato, Nijeriya

NA 

BASHIRU SHEHU 

BABI NA HU’DU


4.1 Kammalawa


Nazari fage ne da masana da manazarta kan yi k’ok’arin binciko wani sabon al’amari da ya shafi rayuwar alumma. Musamman abin da ya shafi bincike kan harshe ko adabi ko al’adun rayuwarsu. Duk al’ummar da ta sami tagomashin gudanar da nazari a kan wad’annan fannunin, ta haka ne za ta sami wata hanya ta ci gaba na rayuwa a kan wasu muhimman abubuwa na rayuwar yau da kullum.

Wannan nazari ya tunkari d’aya daga cikin fannonin da a kan bi don adana wasu mahimman abubuwan cigaba da suka shafi kimiyyar harshe. Nazarin ya za’bi harshen Zabarma ne don binciko irin albarkar da yake da ita a fannin ilimin ginin jimla, musamman yankin suna na jimla inda aka dubi d’aya daga cikin ‘yan rakiyar suna da kan taimakawa suna wajen fad’ad’a don ya zama yankin suna mai d’auka da kalmomin da dama. A tak’aitaccen binciken da nazarin ya gudanar ya gano cewa harshen Zabarma ya da nau’o’in k’irgau guda bakwai. Inda aka yi amfani da harshen Hausa don ya zama ma’aunin gano ire-iren nau’o’in k’irgau da harshe Zabarma yake da su. Harshen Hausa yana da wasu d’e’ba’b’bun nau’o’in k’irgau da harshenZabarma bai da su. Wata k’ila zai yiwu sai an tsananta bincike tukuna za a iya gano tabbacin hakan. Wasu daga cikin nau’o’in da harshe Zabarma bai da su sun had’a da; k’iragau amsa-kama da k’irgau tsigalau. Wannan binciken ba zai iya tabbatar da hakan ba har sai ‘ya’uwana manazarta sun taimaka wajen gano hakan. Harshen Zabarma harshe ne da zai iya rayuwa idan har ya sami gatan masu nazarin sa. Haka kuma yana iya mutuwa idan har aka bar shi kara zube ba tare da nazartar sa ba.

 

MANAZARTA


Amfani, A. H. 2010. Revisiting the Issue of the Categorization of Elelment in Hausa. London. Centre for African Studies, School of Oriental and African Studies, University of London.

Bagari D. M.1986. Bayanin Hausa: Jagora ga Mai koyon Ilimin Bayanin harshe. Rabat – Morocco: Imprimerie El maarif Al Jadida.

Bargery, G. P. 1934. A Hausa – English Dictionary and English – Hausa Vocabulary (second edition) Zaria. Ahmadu Bello University Press limited.

Crystal, D.1980.  A Dictionary of Linguistics and Phonetics.U.S.A:  Blackwell Publishing.

Gadsby, A. (Ed) 1978. Longman Dictionary of Contemporary English: The Living Dictionary. England: Pearson Education Limited.

Galadanci, M. K. M. 1976.An Introduction to Hausa Grammar.  Zaria: Longman Nigeria Limited.

Hornby, A.S. et-al.1963.  The Advance Leaners Dictionary of Current English. London: Oxford University Press.

Jaggar, J. P., 2001. Hausa. Amsterdam & Philadelphia: John Benjamins Publishing Company.

Jespersen, O.1949. A Modern English Grammar on Historical Principles (part vii Syntax) England: Geage Allen & Uwin.

Kraft, C. H. and Kirk- Greene, A.H.M. 1973. Hausa: A complete course for beginners. London: Hodder Headline Plc.

Leech, G. N. & Svartvic, J. 1975. A Communication Grammar of English. London: Longman Group Limited.

Lyons, J. 1981. Language and Linguistics: An Introduction. United Kingdom: Cambrige University Press.

Mackdonald, A.M. (Ed). 1972. Chamber Twentieth Century Dictionary. Edingbungh. W. & R. Chamber Limited.

Muhammed, D. (Ed), 1990. Hausa Metalanguage. Zaria: University press Limited.

Matthews, P. H. 1997. The Concise Oxford Dictionary of Linguistics (Second Edition). Newyork: Oxford University Press.

Newman, P. 2000. The Hausa Language: An Encyclopedic Reference Grammar. New Have: Yale University Press.

Sa’id, B. (ed) 2006. K’amusun Hausa  Na Jami’ar Bayero (C.N.H.N.). Zaria: Ahmadu Bello University Press.

Sani, M.A. Z. 1999. Tsarin Sauti da Nahawun Hausa. Ibadan: University Press plc.

Umar, S. 2012. Matsayin ‘Yan rakiya a Yankin Suna: Tsokaci a kan K’irgau. M.A.  Hausa Studies Dissertation, Department of Nigerian Languages, Usmanu Danfodiyo University, Sokoto.

Umar, S. 2013. Tsakaci A Kan K’irgau Da Tattarau Da Ma’auni A Nau’o’in Adadi A Nahawun Hausa. Studies In Hausa Language, Literature and Culture (Pg267). The First National Conference, Centre for the Study of Nigerian Languages Bayero University, Kano. Zaria: Ahmadu Bello University Press Ltd.

Umar, S. 2013. Matsayin K’irgau A Nahawun Hausa. ‘Dund’aye Journal of Hausa Studies (pg68) vol.1 number 6. Department of Nigerian Languages, Usmanu Danfodiyo University, Sokoto.

‘Yar’aduwa, T. M. 1984. Quantifiers In Hausa. Zaria.  M.A. Thesis Ahmadu Bello University, Department of Nigerian and African Languages.

‘Yar’aduwa, T. M., 2008.  The Syntactic And Sementic Description of the Hausa Quantifiers. The Ph.D Thesis modified to a book. Kano. Clear Impressions Limited.

 

Post a Comment

0 Comments