
Shu’aibu Murtala Abdullahi
Tabbabtarwa
Na amince da cewa wannan kundi na shi’aibu Murtala Abdullahi mai lamba (1310106042) ya cika sharad’d’i da kuma k’a’idojin da aka shimfida domin samun digir na farko (B. A Hausa) A ssashen nazarin harsunan Nigeriya na Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.
Sa Hannun Mai Dubawa Kwanan Wata
Farfesa Haruna Abdullahi Birniwa
Sahannun Shugaban Sashe Kwanan Wata
Farfesa Atiku Ahmad Dunfawa
Sahannun Mai Dubawa Na Waje Kwanan Wata
SADAUKARWA
Na saadaukar da wannan aiki ga mahaifana marigayi Alhaji Murtala Abdullahi D’an hadeja da Hajiya Halima Rab’u Shitu da kanne na Lariya da Salisu, Allah ya saka masu da alherinsa amin.
GODIYA
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah mad’aukakin Sarki mai kowa mai komai, wanda ya ba D’an Adam hikima da tunani game da abubuwan da a can da bai san su ba. Tsira da amincin Allah su tabbata ga shuga banmu Annabi Muhammadu (S.A.W) da alayansa da sahabban sa da wad’anda suka yi imani harya zuwa ranar sakamako.
Bayan yi wa Allah godiya sannan kuma sai godiya ga iyayena wad’anda suka jajirce da duk wata bgudunmawa da suka bayar har ganin an cimma samun wannan karatu tare da addu’a da shawarwari, Allah ya saka musu da Aljannar firdausi, ya k’ara rufa masu asiri amin.
Bayan haka ina mik’a godiya ta masamman ga farfesa Haruna Birniwa, a kan gudunmuwa da shawarwari da ya ba ni wanda ta hanyar wannan gudummuwa ce har Allah ya k’addare ni da k’are wannan aiki Allah ya sake masa da aljannar firdausi amin.
Haka kuma ina mik’a godiyata ga shugaban shashen harsunan Nigeriya na Jami’ar Usmanu Danfodiyo dake Sakkwato, da kuma dukkan malaman sashen wad’anda suka taimaka wajen ganin na samu damar gudanar da karatu, har na kai wannan matakin na gode. Bugu da k’ari ina mik’a godiya ta masamman ga uba a gare ni saboda irin gudunmawar daya ba ni wajen tafiyar da karatu wato malam Sama’ila Umar Allah ya saka masu da aljannar firdausi amin.
Godiya ta masamman ga ‘yan uwana maza da mata, kamar: Mina, Yabi, Hfsatu, Hadiza, Rabi, Lariya, Salisu da Auwau Allah ya asaka masu da alheri.
Godiya ga abokan karatu na kamar: Ado Aminu, Aminu Bala, Malam Bello, Junaidu Abbas, Mansur, Saratu da sauran abokan karatu na wad’anda ban ambata ba duk Allah ya saka masu da alheri. Amin.
Goduya ga abokaina kamar, Ka’ab (Agambu) Aminu, D’an Buhari, Najib, Malam Sadi, Salisu, Malam Habu, Malm Salahu, Malam Dawud, Malm Muktak’a, Awaisu, Ibrahim Zangon Dakata da sauran wadanda ban ambata ba Allah ya saka masu da alheri Amin.
https://www.amsoshi.com/2018/01/25/sautukan-hausa-a-bakin-jukunawa-1/
Kumsiya
Taken bincike……………………………………………………………………….i
Tabbatarwa……...………………………………………………………………….ii
Sadaukarwa…….………………………………………………………………….iii
Godiya………………………………………………………………………...……i’b
Kumshiya……………………………………………………………………….…..’b
BABI NA D’AYA
Gabatarwa………………………………………………………………...….1
- Shimfid’a……………………………………………………………………..2
1.1 Bitar Aiyaka da Suka Gabata……………………………………...……….. 3
1.2 Hujjarci Gaba da Bincike……………………………………………………5
1.3 Manufar Gudanar da Bincijke……………………………………………….6
1.4 Hanyoyin Bincike……………………………………………………………7
1.5 Mahimmanci Bincike………………………………………………………..7
1.6 Nad’ewa………………………..…………………………………………….8
BABI NA BIYU
KUD’I DA MAHIMMANCINSA DA MATSALOLINSA
- Shimfid’a…………………………………………………………………..…9
2.1 Kud’i………………………………………………………………………...10
2.2 Nau’oin Kud’i……………………………………………………………….10
2.2.1 Lokacin Mulkin Mallaka…………………………………………………...11
2.2.2 Bayan Samun Mulkin Kai Lokacin Yakuba Gowan(1973)..………………11
2.2.3 Lokacin Obasanjo Da Shehu Musa ‘Yar’aduwa (1977)………………...…12
2.2.4 Lokacin Mulkin Ibrahim Badamasi Babangida A Shekara 1991…………..12
2.3 Muhimmancin Kud’i………………………………………………………..12
2.3.1 Wak’ar Kud’i Ta Gambo Hawaja……………………………………………13
2.3.2 Wak’ar Kud’i Ta Shata………………………………………………………14
2.3.3 Wak’a Kud’i Ta Audu Wazirin D’anduna……………………………………16
2.4 Matsalolin Kud’i…………………………………………………………….17
2.5 DaBarun Neman Kud’i……………………………………………………..21
2.6 Nad’ewa……………………………………………………………………..21
BABI NA UKU
JIGO DA TURKEN WAK’OKIN KUD’I
- Shimfida…………………………………………………………………...23
3.1Ma’anar Wak’a ……………..……………………………………………….....23
3.1.1 Ma’anar Wak’a Daga Manazarta……………………………………………23
3.2 Jigo…………………………………………………………………………27
3.2.1 Ma’ana Jigo………………………………………………………………...27
3.2.2 Ma’anar Turke……………………………………………………………..28
3.3 Jigon Gargad’i da Wa’azi A Wak’ar Kud’i Ta Gambo Hawaja…………….28
3.3.1 Gargad’i…………………………………………………………………….29
3.3.2 Wa’azi…………………………………………………………………..…30
3.4 Turken Wak’ar Kud’i Ta Audu Waziin D’anduna Da Alhaji Mamman Shata………………………………………………………………………..31
3.4.1 Wak’ar Kud’i A Kashe Su Ta Hanya Maikyau Ta Alhaji Mamman Shata…33
3.4.1.1 Gargad’i……………………………………………………...…………….33
3.4 Nad’ewa……………………………………………………………………..36
BABI NA HUD’U
SALON WAK’OK’IN KUD’I
- Shimfid’a……………………………………………………………………37
4.1 Ma’anar Salo……………………………………………………………….37
4.2 Salon Zubi da Tsari………………………………………………………...39
4.2.1 Zubi Da Tsarin Wak’ar Kud’i Ta Gambo Hawaja…………………………..39
4.2.1.1 Baitoci Masu Tsayi…………………………………………………….…40
4.2.1.2 Gajerun Baitoci…………………………………………………………..40
4.2.2 Zubi Da Tsarin Wak’ar Kud’i Ta Audu Wazirin D’anduna…………………41
4.2.3 Zubi Da Tsarin Wak’ar Kud’i Ta Alhaji Mamman Shata…………………..42
4.2.3.1 Gajerun D’iyoyi……………………………………………………………43
4.3 Aron Kalmomia ……………………………………………………………44
4.4 Salon Kambamawa……………………………………………………..…..46
4.4.1 Audu Wazirin D’anduna A Cikin Wak’arsa Ta Tsakanin D’an’Adam Da Kud’i……………………………………………………………………… 47
4.5 Dabarun Janhankali……………………………………………………….49
4.5.1 Dabarun Jan Hankali Cikin Wak’ar Kud’i Ta Gambo Hawaja…………….49
4.5.2 Dabarun Jan Hankali A Wak’ar Tsakanin D’an’Adam Da Kud’i Ta Audu Wazirin D’anduna…………………...………………………………………50
4.5.3 Dabarun Jan Hankali A Wak’ar Kud’i A Kashe Su Ta Hanya Maikyau Ta Mamman Shata……………………………………………………………..51
4.6 Nad’ewa……………………………………………………………………..52
BABI NA BIYAR
SHAWARWARI DA MANUFAR WAK’OK’IN KUD’I
- Shimfid’a……………………………………………………………………53
5.1 Shawarwari…………………………………………………………………53
5.2 Manufar Wak’ok’in Kud’i……………………………………………………54
5.3 Manazarta……………………………………………………………….….56
5.4 Rataye………………………………………………………………………56
https://www.amsoshi.com/tuntubi-masu-gudanarwa/
1 Comments
[…] Kud’i A Idan Mawak’an Hausa Na Baka Da Rubutattu, Wak’ar Kud’i Ta Alhaji Audu Wazirin D’an… […]
ReplyDeleteENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.