Ticker

6/recent/ticker-posts

Kirgau Na Zabarma Da Nau’o’insa (1)

NA

        BASHIRU SHEHU 

KUNDIN KAMMALA KARATUN DIGIRI NA FARKO SASHEN NAZARIN HARSUNAN NAJERIYA, JAMI’AR USMANU ‘DANFODIYO  SAKKWATO

Mun amince da cewa, wannan kundin na Bashiru Shehu mai Lamba 1021106011 ya cika dukkan k’a’idojin da aka shimfid’a, dangane da neman shaidar digirin farko na B.A. Hausa a Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya, Jami’ar Usmanu ‘Danfodiyo, Sakkwato.

 

 

........................................                                 .......................................

Sa Hannun Mai Dubawa                                           Kwanan Wata

Mal. Sama’ila Umar

 

 

 

 

........................................                                 .......................................

Sa Hannun Shugaban Sashe                                       Kwanan Wata

Farfesa Salisu Ahmad Yakasai

 

 

 

................................................                           .....................................

Sa hannun Mai Dubawa na Waje                               Kwanan Wata

 

 

 

 

SADAUKARWA


Na sadaukar da wannan aiki ga mahaifana da gwamnatin jihar Sakkwato. Da fatar Allah ya saka masu da mafificin alherinsa duniya da lahira.

 

 

 

GODIYA


Godiya ta tabbata ga Allah (S.W.T) makad’aicin sarki mai kowa mai komai, da ya ba ni ikon kammala wannan aiki na binciken, na karatun digiri na farko a Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya (B.A Hausa), na Jami’ar Usmanu ‘Danfodiyo, Sakkwato.  Tsira da amincin Allah amincin Allah su k’ara tabbata ga fiyayyen halittu cikamakin Annabawa shugaban mursalai da Iyalan gidansa da SahabbanSa da sauran tsarkakan bayin Allah da suka biyo bayanSa da ayyuka madaidaita.

Ina mik’a godiyata ta musamman zuwa ga malamina wanda ya yi mini jagorancin duba wannan nazarin Allah ya cika wa malam burinsa, ya kuma k’ara d’aukaka, sannan ya tsare shi daga dukkan sharri masharranta. Godiya ta musamman ga dukkan malamaina, wad’anda suke a wannan Sashe na Nazarin Harsunan Najeriya na Jami’ar Usmanu ‘Danfodiyo, domin jajircewarsu a kaina don ganin na samu tarbiya da ilimi mai amfani. Na gode Allah ya k’ara muku d’aukaka da kuma lafiya. Ina mik’a godiyata ga shugaban Sashe Farfesa Muhammad Abdulhamid ‘Dantumbishi.

Wannan shafin ba zai k’are ba sai na mik’a godiyata ga malamaina irin su; Farfesa M.A. Iliya na Sashen Yanayi (Geography) da Dr, Isa Garba Abour da Farfesa Mamman Audu Wasagu da Dr. ‘Dahiru Argungu da fatar Allah ya saka masu da mafificin alherinSa duniya da lahira amin.

Ina mik’a godiyata ta musamman zuwa ga iyayena  Malam Fatima Shehu da Malam Shehu Aliyu da suka tarbiyantar da ni bisa tafarki madaidaici,  suka ba ilimin addini da na zamani tun daga matakin firamare zuwa jami’a da fatar Allah ya gafarta masu zunubansu Ya sa aljanna firdausi ta zama makomarsu amin. Shafin ba zai k’are ba har sai na gaishe da yayana abin k’aunata Malam Murtala Shehu na gode da irin gudummawar da kake ba ni Allah Ya saka maka da alherinSa amin. Ina mik’a godiyata ga dukkan ‘yan ajinmu da muke karatu a nan Jami’ar Allah Ya saka wa kowa da alherinSa amin. Ina gaishe da dukkannin abokaina wad’anda ban sami damar fad’ar sunayensu a wannan shafin.

 

 

K’UNSHIYA


Take:…………………………………….…………………………………i

 

Tabbatarwa:………………………………………………………………...ii

 

Sadaukarwa:……………………………………………………………….iii Godiya:……………………………………………………………….....…iv

K’umshiya:……………………………………………………………...…..v

BABI  NA  ‘DAYA


1.0     Gabatarwa……………………………………………………………1

1.1     Bitar  Ayyukan  da Suka Gabata…………………….……………....3

1.1.1  Rukunin Littafai:.................................................................................5

1.1.2  Rukunin Kundaye:............................................................................41

1.1.3 Rukunin Muk’alu Da Mujallu.............................................................47

1.2 Dalilin Bincike.................................................................................62

1.3     Manufar Bincike………………………………….………………...63

1.4     Farfajiyar Bincike………………………………………………......63

1.5     Hanyoyin Gudanar da Bincike……………………………………64

1.6 Mahimmancin Bincike..........................................................................65

1.6     Nad’ewa:......………………………………………………………67

  BABI NA BIYU: Ma’anonin Tubalan Bincike


 

2.0     Shimfid’a:….………………………………………………………68

2.1     Tak’aitaccen tarihin Zabarmawa....………………..............………68

2.2     Harshen Zabarmanci Da Dangoginsa…………………………..…71

2.3     Nad’ewa:...…..……………………………..……………………….74

BABI NA UKU


Nau’o’in K’irgau na Zabarma da Yanayin Rakiyarsa A Yankin Suna


 

3.0     Shinfid’a..……………………….....……………………………..…75

3.1     K’irgau Lissafi.............................................……...…………………76

3.2     K’irgau Odina............................…..................…..………………….83

3.3     K’irgau Kadina...................................................….…………..…….84

3.4     K’irgau na Tambayau.........................................................................85

 

3.5     K’irgau Ma’auni.................................................................................86

3.6     K’irgau na Bai-d’aya...........................................................................88

3.7     K’irgau Na Maimaici..........................................................................89

3.8     Nad’ewa:……………………………….…………………………...91

BABI NA HU’DU


 Kammalawa


4.1   Kammalawa.....……….....………………....……...........................…92

Manazarta:.........................................................................................94

 

Post a Comment

0 Comments