KUNDIN BINCIKEN KAMMALA KARATUN DIGIRI NA FARKO (B.A. HAUSA) A SASHEN KOYAR DA HARSUNAN NIJERIYA, JAMI’AR USMANU ‘DANFODIYO, SAKKWATO
NA
USMAN ADAM ROGO
TABBATARWA
Wannan kundi na Adamu Usman Rogo mai lamba 1210106008 ya cika dukkan k’a`idojin da aka shimfid’a, domin kammala Digiri na d’aya (B. A Hausa) a Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya, Jami`ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato.
……………………………. ……………………..
Muhammad Mustapha Umar Kwanan wata
Mai dubawa
………………………. ……………………..
Farfesa A. A Dunfawa Kwanan wata
Shugaban Sashe
…………………….. ……………………..
Mai Dubawa na waje Kwanan wata
SADAUKARWA
Na sadaukar da wannan aiki ga mahaifina Alhaji Adam Rogo (Allah ya jik’ansa da rahamarSa amin) da mahaifiyata Hajiya Safiya Usman Yola, da mahaifiyar babbar abokiyarta Hajiya Aisha Junju (Allah ya jik’anta da rahama) da kuma duk iyalan gidanmu. Da fatan Allah ya taimaka masu a cikin al`amurransu na rayuwa baki d’aya. Amin.
GODIYA
Dukkan godiya da yabo sun tabbata ga Allah mad’aukakin sarki, mai kowa mai komai, wanda ya ba ni rai da lafiya da ikon gudanar da wannan bincike. Tsira da amincin Allah su tabbata ga shugaban halittu Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam.
Ina mai mik’a godiya ta musamman ga malamina Malam Mustapha M. Umar wanda ya duba wannan bincike, ta hanyar yi mini gyare-gyare da ba ni shawarwari wad’anda suka taimaka har wannan aiki ya kammalu. Haka kuma duk da irin yanayin matsalolina, amma bai ta’ba nuna gaji ko ya k’osawa a kan wannan aiki ba. Allah Ubangiji ya saka masa da gidan aljanna, amin. Ina kuma matuk’ar nuna godiyata ga iyayena, wad’anda suka raine ni, suka tarbiyyantar da ni har na kawo wannan matsayi da nake a yau. Godiya ta musamman ga sauran dangina, wad’anda suka k’arfafe ni da shawarwari domin samun sukunin gudanar da wannan karatu.
Ina kuma mik’a godiyata marar misaltuwa ga masu gidajen kallon k’wallo na cikin garin Kano, wad’anda suka ba ni damar gudanar da wannan bincike a cikin gidajen kallon nasu. Su ma mutanen da na tattaunawata da su, ba zan manta da su ba ina godiya da yi musu fatan alheri. A k’arshe, ina mik’a godiyata ta musamman ga abokan karatuna da `yan`uwa da suka taimaka mini wajen ganin kammaluwar wannan aiki, kamar su: Suleiman Mansur da Hirabri Shehu da Muhammad Bello da Fatima Muhammad da Sauran duk abokaina da ban ambaci sunansu ba a nan, saboda mantuwa ko wani abu mai kama da haka.
K’UMSHIYA
Taken Bincike:…………………………………………………………………i
Tabbatarwa:……………………………………………………………………ii
Sadaukarwa:…………………………………………………………………..iii
Godiya:………………………………………………………………………..iv
{umshiya:…………………………………………………………………….vi
BABI NA D’AYA
- Gabatarwa:………………………………………………………….…..1
- Manufar Bincike:……………………………………………………….2
- Farfajiyar Bincike:……………………………………………………...3
- Muhimmancin Bincike:………………………………………………...4
- Tambayoyin Bincike……………………………………………………5
- Nad’ewa:………………………………………………………………...5
BABI NA BIYU
BITAR AYYUKAN DA SUKA GABATA
- Shimfid’a:………………………………………………………………..6
- K’wallon K’afa:…………………………………………………………..6
- K’wallon K’afa a Cikin Garin Kano:…………………………………….8
- Hausar Masu K’wallon K’afa:…………………………………………..11
- Nad’ewa:……………………………………………………………….12
BABI NA UKU
TSARIN GUDANAR DA BINCIKE
- Shimfid’a:………………………………………………………………13
- Hanyoyin Gudanar da Bincike:………………………………………..13
- Hira:…………………………………………………………………...14
- Lura ta kai Tsaye:……………………………………………………...15
- Nazarin Rubuce-Rubuce:……………………………………………...16
- Yadda aka Tattaro Bayanai:…………………………………………...18
- Wuraren da Bincike ya Shafa:………………………………………...18
- Adadin Bayanan da aka Tattaro:………………………………………19
- Yadda aka Sarrafa Bayanai:…………………………………………...20
- Kalma ko Jimloli a Matsayin Hausar Masu K’wallon K’afa:…………..20
- Ma`ana ta Asali:……………………………………………………….20
- Sabuwar Ma`ana:……………………………………………………...21
- Nad’ewa:……………………………………………………………….21
- Hanyoyin Gudanar da Bincike:………………………………………..13
BABI NA HUD’U
YANAYIN HAUSAR MASU K’WALLON K’AFA A CIKIN GARIN KANO
- Shimfid’a:………………………………………………………………22
- Hanyoyin Samuwar Hausar Masu K’wallon K’afa:…………………….22
- Yanayin Hausar Masu K’wallon K’afa a Cikin Garin Kano:…………...23
- Fad’ad’a Ma`ana Daga Kalmomi:………………………………………23
- K’irk’ira Daga Kalmomi:……………………………………………….28
- Sarrafa Kalmomin Aro:………………………………………………..30
- Nad’ewa:…………………………………………………………….…32
BABI NA BIYAR
JAWABIN KAMMALAWA
- Shimfid’a:………………………………………………………………33
- Waiwaye:……………………………………………………………...33
- Sakamakon Bincke:…………………………………………………...33
- Shawarwari:…………………………………………………………...35
- Nad’ewa:……………………………………………………………….36
No comments:
Post a Comment
ENGLISH: You are warmly invited to share your comments or ask questions regarding this post or related topics of interest. Your feedback serves as evidence of your appreciation for our hard work and ongoing efforts to sustain this extensive and informative blog. We value your input and engagement.
HAUSA: Kuna iya rubuto mana tsokaci ko tambayoyi a ƙasa. Tsokacinku game da abubuwan da muke ɗorawa shi zai tabbatar mana cewa mutane suna amfana da wannan ƙoƙari da muke yi na tattaro muku ɗimbin ilimummuka a wannan kafar intanet.